LAMBA TA BAKWAI

947 31 0
                                    

*KISHIYA*












®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍*
{ _Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira._ }

         🎐 '''G•W•A'''🎐
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼






*NA*





*UMMU NABIL*




*_Tabbas bani da bakin gode maku,ku na daban ne,Allah ya barmu tare,masoya na aduk inda kuke,musamman_*👇🏽

*_Maman Ibtisam,Aunty Mariya,Ummu Baba na,Maman Rufaida,Ummu Usman,Ummu Muhseen,Hajarancy,Husrat,Hadiza Adamu,Maman Fukayhat,Habiba Bukhari,Hajiya Zainab,ALLAH YA KAI MU MADINA,Ubangiji ya barmu har mutuwa,ina godiya gare ku matuƙa,bani d bakin yi maku godia,ngde_*






*_Gaisuwar ku daban ce,Ammin Muntasir,Hafsy Musa(Takwara)ina son ku kamar yadda kuke so na ngde._*






*_Masoya ababen alfahari ako yaushe,duk runtsi duk wuya ina tare da ku,ina kuma jin-jina maku a har kullum kuna ƙalbina ina son ku kamar yadda kuke so na,ina kuma yaba maku aduk inda naje,saboda kuɗin na daban ne,Allah ya saka maku da mafificin alkhairi,SAHEEBA(MUNEERA)UMMY ONTOP(ALLAH YA BAKI LPY) ƘAWALLIA,MISS XERKS,(LVLY)SADYA LAWAL(UMMU HANASH).ƘWARAI NAKE GODIA GARE KU MATAN ƘWARAI SAI MAZA JEN ƘWARAI#INA MAKU SON SO,WADDA ALLAH KAƊAI MASA NIN IRIN SHI,ALLAH YA HAƊA MU HAR A ALJANNA👏🏽🥰😍😘_*




*INA TAYA KI MURNAR KAMMALA BUK NAKI MRS ADAM TAWAN(ƳAR MUTAN KAGARA)ALLAH YASA KIN GAMA A SA'A,ALLAH KUMA YA YAFE MAKI KURA-KUREN DAKE CIKI*




*NO.29*




Aunty Momy ce ta kama ta,ɗora ta tayi akan cinyar ta ta shiga rarrashin ta,ɗago ws Nady tayi tace



"Momy tun jiya banga Aunty ba,ina taje ta bar ni?".



Shafa kan ta tayi tace"Auntyn ki tana nan lafiya lau,kin san mi take ana?".

Girgiza kai Nady tayi tace"A'a".

"Kina son Baby ko,ta cigaba,Toh Auntyn ki ta samo Baby ana jimawa za'a kawo maki ki ganta kina son ta?".


"Yeee ina son ta,zamu na kwana tare ko Momy?".

"Ehmana,tare zaku riƙa kwana ke da ita"dariya tayi ta sauka daga kan Aunty Momy tayi wurin Mahfuz tace



"Uncle ina Babyn namu?".

"Tana wurin Auntyn ki,kina so ne?".

"Ehba,ina so,ka kaini wurin ta kaji Uncle?".


"Toh shikinan Nady,muje ki ganta".


Miƙewa su kayi yace da Aunty Momy su je ƙilan an fito da ita su ganta,Mahfuza ya kalla da take ta cika tana batsewa,gaba ɗaya ta gagara suku ni.


Suna shiga suka iske sai baccin ta take Babyn tana kusa da ita,ita ma tana baccin.


Aunty Momy ta fara ɗaukar Babyn Masha Allah tace a fili lokacin da take zama akan ɗaya daga cikin kujerun dake ɗakin.


"Masha Allah,Masha Allah"abin da take maimaitawa kinan daga bisani ta miƙa ma Mahfuz ita tace

"Yarinya Mai kama da Maman ta,ko ince har ta tafi Maman ta kyau ma".


Gaban Mahfuza ne yace ras,jin ance har tafi Maman ta kyau,lallai in kuwa haka ne,akwai aiki a gaban ta.


"Masha Allah,Mahfuza ki kalla yarinya Muma mun samu Baby ashe muna da rabon ganin ƴaƴan mu a doran ƙasa"hankalin ta sam baya kan su,sai da Nady tace

KISHIYA                                         {COMPLETED10/2019.}Where stories live. Discover now