part 13

1K 93 15
                                    

KYAN DAN MACIJI.........

By Zulaihat Aliyu Misau

Part 13

Wattpad@zulaihatualiyumisau

No comment, no vote, no update on time, eheee...

                         🐍.  🐍

I Dedicate this page to u Sister Ruwaida F&K Fashion Collection Kano.

Not edited......

Da sauri ta karaso ta daga wayarta dake faman ringing, heartbeat rubuce a kan screen din. Murmushi ta sake tana kada ido, da sauri tayi picking " hello!!! Sweety." Ta fada cikin murya mai cike da kwarkwasa. Ajiyar zuciya Ajibode yaja " don't sweety me sab! I'm waiting for your call since 2pm why u didn't call?" Shagwabe fuska da murya tayi " I'm sorry, mun fita da Anty fari ne, bamu dade da shihowa gida ba ka kira ni." " uhummm!!! Sab kwana biyun nan kin canza? Me yake faruwa.?" Ya fada in low voice " like how?" Ta tambaya tana kwanciya saman gyararren bed dinta. " I don't know but I feel something is wrong, kwana biyu ba kya kirana life before, kullun na tambaya u have an excuse." Ya fada cikin damuwa. " As days go by, my feelings get stronger to be in ur arms, believe me u are the one whom my heart finds, whom my mind reminds me, always and for ever, I want u to know sab Love's u with all her heart." Ta fada cikin wata siririyar murya mai cike da kwarkwasa. Dadine ya cika zuciyar Ajibode, nan da nan ya katse kiran ya kirata a video call. Sun dade suka musayar kalaman soyayya dana yadda su kayi missing juna, kafin sukayi sallama.

Wayarta daura a saman cikinta ta dafe goshinta da hannu daya, dayan na kan cikinta. "What I may putting my self in to?" Ta tambayi kanta, ta dauko hanya anma bata San inda zata bulle da ita ba. A zahiri tana jin tausayin Ajibode, don tasan yadda ya dau son duniya ya daura mata. She love him, amma cikar birinta shine muradinta a yanzu, dama na zuwa once, so baza tayi wasa da damarta ba. Ta ko ina MK yafi Ajibode, but  so daya ne Ajibode ta kewa shi, Amma a yanzu son bazai anfaneta da komai ba, har sai ta samu cikar burinta.

So yauma kamar kullun, sai da ta gama shirin baccinta, sannan ta fara jero sallolin da bata yiba, tun daga kan Azhar har isha, Sannan ta kwanta. Cike da tunanin Ajibode da MK, da kuma yadda zasu kare gobe da yayanta, in ta gabatar masa da MK, ta so magana dashi da daddaren nan, amma yana tare da wannan village man din, har after 10, ta rasa abinda suke tattaunawa, don muh'd bai cika shigowa cikin gidan ba, balle ya dade haka. A haka bacci yayi gaba da ita.

                  *****************
A hankali ta tako, inda yake zaine a bakin gadon dakin, ya zabga tagumi da hannu daya, da alama bai ma ji shigowarta ba. Tsayawa tayi a kusa dashi, har lokacin bai dago ba, cike da tausayawa ta zauna a kusa dashi tare da daura kanta a kan kafadarsa, tasa hannunta ta janye hannunsa da yayi tagumin dashi. Ajiyar zuciya ya sauke ya dago runannun idonsa ya sauke a kanta. Kai ta kada masa, cikin salon son kwantar masa da hankali tace
" please my one take heart, komai yayi tsanani maganinsa Allah, addua da nasiha sune kawai mafita, yawan damuwa ba abinda zai kara maka sai cuta, wanda ba zamu so hakan ba."

Kwanciya yayi, ya jawota jikinsa, sosai ta kwanta a saman kirjinsa, tana shafawa a hankali. Sun dauki lokaci a haka, kafin ya jisa. " ta ina na gaza? So nake na gano in da na gaza, da har yasa hakan?" Ya fada cikin damuwa.
" Ba ta inda ka Gaza, hakika kai yayane da kowacce diya zata so samu a rayuwarta, Ka dauka hakan duk yana cikin jarabawar rayuwarka ne, wanda baka isa tsallake shi ba."

Numfashi yaja a hankali, tare da fesar da iskar bakinsa. " kinga mutumin jiya da nazo na samu yazo nemanta? Gaba daya ya daga hankalin ma'aikatan gidan nan, saboda ance masa bata nan. Shigowata shine suke ce masa ga yayanta nan ya tambaya yaji, in karya suka masa. Wallahi ba kiji yadda gabana ya fadi ba, dana gansa, shi dai gashi nan ba fasali, ban ma San yadda zan misalta miki shi ba, bayan mun gaisa yake gayamin shi boyfriend din Sabrina ne, yazo wurinta su john sun hanasa ganinta, number dinta kuma baya shiga. Shine nake tambayarsa tun yaushe suke tare da ban San shiba, kin San mai ya ce min? 2good years. Rasa bakin magana nayi, daga karshe  na kiraki kika ce min bata dawo ba, so i told him, muna tsaye sai zuba yake irin sonta da ya keyi, sai ga muh'd abinda ya ban mamaki, yana ganinsa jikinsa ya fara rawa, cike da tashin hankali yamin sallama, gaba daya na sake, ina binsa da kallo cikin mamaki, kusan da gudu ya shiga motarsa ya ja ya tafi. Muh'd nabi da kallo, yana tsaye yana binsa da wani irin kallo dana kasa fassarawa, Karasowa yayi yana tambayata wannan fa? Na gaya masa wurin Sabrina yazo. Gaisheni yayi cikin son batar da maganar, naso in tambaye shi ko ya san shi ne, but a lokacin bai ban dama ba. Sai bayan munyi sallar isha, na gayyato shi, anan ne yake cemin muyi taka tsantsan he's seems dangerous, ni kaina I feel that. So ganin yanda hankalina ya tashine yasa yayi ta bani shawarwari da suka dace, da matakin da zan dauka. Ban gama da wannan ba, kiga da safen nan ta kuma kunno min wata, a gabanki jiya ta tambayeni zuwa bikin friend dinta, amma daga duk kan alamu ba haka abin yake ba!." Yaja numfashi " me zan gayawa Abba in har yasan wa'annan Abu buwan, bayan na masa alkawarin kula da ita, duk da dama can bata ji, but da sauki akan yanzu, she completely change. "

KYAN DAN MACIJI ( Completed )Where stories live. Discover now