Matar aure ce

433 13 4
                                    

🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻
*MATAR AURE CE*
👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻

     *Daga Alkalamen*💅🏻

*Khadija (lipton girl)*♥️

      *✍✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾✍✍*

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶🖊
w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,
s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶✍,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.
α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶̶🖊,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶ c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.

*Addu'a Bayan an Binne Mamaci*

Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya kasance idan aka gama binne mamaci, sai ya ce; "Ku nema wa dan uwanku gafara, kuma ku roka masa tabbatuwa, domin yanzu ne ake masa tambayar kabari".

اَللَّهُمَّ اغْفِرْ لَهُ اللَّهُمَّ ثَبِّتْهُ.

Allahumma ghfir lahu, Allahumma tahbbithu

Ya Allah! Ka gafarta masa. Ya Allah! Ka ba shi tabbata.

*A short story*🥰

    *Dedicaton*
*Zuwaira BFF (My Hk) ina yen ki over luv u*😊❤️

*Bazan manta dake ba Khadeejah Mrs  Basakwaceya ke din ta daban ce a gurina*♥️

*Typing*👩🏻‍💻

Page 1 and 2

   ^^^^^^^^^^^^^^^

  Tafiya suke yi cikin so da kauna sai kallon soyayya suke ma junansu, zaunawa suka yi kan kujera, kallon shi tayi.

"My baby, my sweety, my honey, my sugar".

Washe baki yayi.

"Ah wannan suna duk ni kaɗai Baby na ???".

"Eh My Heartbeat duk kai kadai, kasan kai ɗin na daban ne a guna shi yasa nake bala'i sonka". Tana magana tana murmushi sai kashe masa ido take yi.

"Shi yasa nake son ki Matata ..kinga kuwa yanda kika yi kyau kuwa, gaskiya wannan kwalliyar tayi kyau yau sosai kamar na haɗiye ki".

Murmushi tayi wanda ya ƙara  fitar da kyawun ta a fili.

"Ni taka ce My Heart beat sai yanda kaso zaka yi dani".
"Godiya nake Gimbiyata. Rufe idon ki".

    Rufe ido tayi.

"Na bude??".

"No and no cheating just close your eyes".
     Rufe wa tayi gam, hura mata iska yayi.

"Open your eyes".

Bude ido tayi, Key ta gani a hannun shi, kallon shi take yi alamar tambaya.

"Is all yours, wannan shi ne kyauta na. Na sayi wannan kwalliya ne da akazyi min da wannan kyautar".

Ƙara ta buga wanda bata san tayi ba.

"Thank you so much my love I really love you!".

Rungumeshi tayi tana jin dadi.

Matar Aure ce Where stories live. Discover now