Matar aure ce

52 2 0
                                    

🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻
*MATAR AURE CE*
👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻

     *Daga Alkalamen*💅🏻

*Khadija (lipton girl)*♥️

      *✍✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾✍✍*

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶🖊
w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,
s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶✍,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.
α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶̶🖊,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶ c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.

*Addu'ar Ta'aziyya*

إِنَّ ِللهِ مَا أَخَذَ، وَلَهُ مَا أَعْطَى، وَكُلُّ شَيْءٍ عِنْدَهُ بِأَجَلٍ مُسَمَّى.فَلْتَصْبِرْ وَلْتَحْتَسِبْ.

Inna lillahi ma akhaz, walahu ma a'ta, wakullu shayin 'indahu bi-ajalin musamma...faltasbir waltahtasib.

Hakika abin da Allah ya dauka nasa ne, kuma abin day a bayar das hi ma nasa ne, kuma kowane abu a wurinsa yana da ajali abin Ambato... sai ta yi hakuri ta nemi lada (na hakurin rashin da tayi)

أَعْظَمَ اللهُ أَجْرَكَ، وَأَحْسَنَ عَزَاءَكَ، وَغَفَرَ لِمَيِّتِكَ.

A'zamal-lahu ajrak, wa-ahsana 'azaak, waghafara limayyitik.Allah ya girmama ladanka, ya kyautata hakurinka a kan abin da ka rasa, ya gafarta wa mamacinka.

*Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un. Ubangiji Allah ya baki hankurin rashin Abban ki Princess⁩ Habiba Ahmad marubuciyar Sarƙaƙiya. Haƙiƙa munyi babban rashi saboda wannan rasuwar insha Allahu ƙungiyar mu zata dakata da gabatar da post har tsawon kwanaki uku.  Allah ya jikan shi yayi masa rahama* 😭😭

*A short story*🥰

    *Dedicaton*

*Zuwaira BFF (My Hk) ina yen ki over luv u*😊❤️

*Bazan manta dake ba Khadeejah Mrs Basakwaceya kr din ta daban ce a gurina*♥️

*Typing* 👩‍💻

Page 22and23

^^^^^

Gidan lucky ta karasa tana isa ta shiga kai tsaye cikin gidan ta karasa, kai tsaye tayi cikin dakin tana mai kallon falon, ganin bata ga Luckyn nata ba yasa ta ƙara sa cikin dakin sa.

     Tura kofar tayi tana mai dube-dube ko zata ganshi. Shi kuwa a lokacin ya fito daga wanka yana daure da towel ganin Walidan shi yasa ya washe baki.

"Walida na yaushe kika ƙara so??
   Uhm kauda kanta tayi wai ita kunyar ganin shi take yi a towel sai wani janye fuskarta  gefi take yi .

Kallon ta yayi  "kin yi saurin ƙara sowa domin  kuwa inda baki zo ba da kin ƙara 1hour da kin iske ni na mutu".

Da sauri ta ƙarasa kusa da shi ta ɗaura hanunta akan lips insa "shiii..pls kada ka sake wannan maganar bazan iya jure rashin ka ba, domin kuwa ina son ka sosai ".

Murmushi yayi ya ƙara jawo ta a jikin shi har suna jin numfashin junan su,anan suka aikata abunda suka saba.

     Har kusan 1hours Nadiya bata dawo ba tana kan jikin Lucky suna photo yace mata zai rinka kallo idan bata nan, bata yi masa musu ba ya cigaba da daukar ta photo bayan sunyi wanka suka yi sallama ta wuce gida .

Da mamaki ko da ta koma gida bata ga Muhsin ya dawo ba . Bata damu ba ta shiga ɗakin Ameera tana duba lafiyar ta .

Da yake ta gaji sosai tana zuwa ta fada kan gadon ta ta fara aikin bacci .

*****

Bayan an yi ma Shamsiyya dinke aka shipting inta zuwa ɗakin marasa lafiya nan Muhsin ya shiga cikin dakin .

Kujerar dake cikin ɗakin ya janyo ya zauna yana mai kallon Shamsiyya. Ba ƙaramin mamaki ta bashi ba .Har wata zata iya kashe kanta saboda shi?

   A lokacin Shamsiyya ta bude idon ta tana ƙoƙarin tashi, da sauri ya tashi yana mai gaya mata ta zauna kada ta tashi. Haka tabi maganar shi ta kwanta tana mai kallon shi amma fuskarta ɗauke da murmushi..

"Meyasa kike murmushi bayan baki da lafiya??

"Ganin ka ba ƙaramin saka ni  cikin annnuri yake ba ,A ko da yaushe nafi son in zauna a kusa da kai."

"Wannan shine last warning da zan baki, idan kika sake taɓa lafiyarki to sai na..."
Bai karasa ba yayi shiru "me zaka yi??
"Sai na kai karar ki a court"

Dariya tayi wanda bata san lokacin da tayi ba "Ki bani number iyayen ki zan kira su na sanar dake abunda kike ciki".

Karanto masa number tayi tana kallon kyakyawan fuskan shi.

Nan ya Kira babanta ya sanar da shi haln da taki ciki Jim kadan suka karaso ...
   Mahaifin ta yayi mata fada sosai akan kar ta sake aikata makamancen haka.Ae so ba hauka ni ba
Ya maida kallon shi ga muhsin
"kayi hakuri yaro kana fuskanta kallubale akan wanan yarinya"
"Ba kome Baba ka kulla da ita ni zan wuce "
Sallama sukaye ya nufe gida ..koda ya shiga yaga Nadiya tana bacci dakin shi ya shiga ya cire kayan shi domin kuwa duk sun lalace da jini.wanka yayi ya ji dakin su Ameera sunye hira sosai kafin Nadiya ta shigo
"Hearth beat yaushi ka dawo?kayi hakuri banji dawon ka ba "
"ba Kome ae nasan gajiya ce ta sa baki tashi ba "
Kallon shi tayi
"Ama meyasa yau bakaye sauren dawo wa ba?nayi ta jiran ka baka dawo ba?
Dan sosa kai yayi yana mai bata hankuri "Aiki ni yayi man yawa shiyasa ban dawo da  wure ba sorry"
Ba kome dear "nasan yanzu mai aiki ta gama girka mana abince idan anye sallah magrib sai muce abinci ko .domin har yanzu ina jin gajiya a jiki na bacci ma naki ji"
Daga mata kai kawai yayi yasa kafa ya fita....

Masalace yaji .akaye sallah ama zuciyansa tana ga shamsiyya yana mamaki irin wanan hali nata.a haka ya koma gida bayan sunce abince yace mata zai ji masallace domin aye sallah da shi..
Tau tace masa  ta shiga dakin ta ganin wayanta yana haske yasa ta karasa kusa da ita miss call in lucky ta gani .da saure ta kara wayan a kunenta bugu daya ya daga
"meyasa zaka Kira ni cikin wanna daren?
"Haba my Queen yanzu fa ko sallah ba'aye ba kiki ce wa dare yayi"
Nunfashi ta sauke "kaye hakuri Umaa bata bare na ina waya shiyasa nace kada ka Kira ni sai in na Kira ka "
"kiye hakure bazan iya jure rashin muryar ki ba"
    A hakan dai ta sauko suka cigaba da waya..

Muhsin kuwa yana fitowa masallace ya tsince kai ni cikin zuwa gurin shamsiyya yana shiga Asbt shamsiyya kuwa tana zaune domin kuwa ta gaji da zama .
      Ganin muhsin ni yasa ta washe baki
"Sanu da zuwa?
Karasawa yayi kusa da ita "Ya jikin naki?dafatan  kin samu sauke"
"Yanzu kam na samu sauki Dana gan ka"
     Ledan daki hanusa ya ajiye mata
"Nasan baki ce abince ba shiyasa na kawo maki wanan"
"Godiya nakai.Dan Allah ka bani nace don ina jin yunwa gashi hanuna yana ye man ciwo"
Tau yace ya fara bude ledan
Spoon ya dauka ya fara bata .Tana ce tana kuka
"lafiya kiki kuka ?ko dai bai ye maki dadi ba?
"Ko guba zaka bani indai da hanunka ni zance kuma zanji dadin sa"
Baki ya sake yana mamaki irin wanan son da taki ye masa ashe daman Ana samu mutane haka??
        A hakan dai ya bata abince sukaye sallama ya wuce gida....

*Lipton girl* 💖

Matar Aure ce Where stories live. Discover now