Matar Aure ce

39 3 0
                                    

🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻
*MATAR AURE CE*
👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻

     *Daga Alkalamen*💅🏻

*Khadija (lipton girl)*♥️

      *✍✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾✍✍*

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶🖊
w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,
s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶✍,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.
α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶̶🖊,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶ c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.

*Addu'ar Cin Abinci*

Idan mutum zai ci abinci sai ya ce;
بِسْمِ اللهِ.
Bismi l-lahi.
Da sunan Allah

Idan ya manta to sai ya ce (yayin da ya tuna)
بِسْمِ اللهِ فِي أَوَّلِهِ وَآخِرِهِ.
Bismi l-lahi fi awwalihi wa akhirihi.
Da sunan Allah a farkonsa da karshensa.

Wanda Allah ya azurta shi da abinci ya ci, to ya ce;
اللّهُمَّ بارِكْ لَنَا فِيهِ وَأَطْعِمْنا خَيْراً مِنْهُ.
Allahumma barik lana feehi wa-at'imna khayran minh.

Ya Allah! Ka sanya mana albarka a cikinsa, kuma Ka ciyar da mu wanda ya fi shi alheri.

Wanda kuma Allah ya azurta shi da madara ya sha, to ya ce;
اللّهُمَّ بارِكْ لَنَا فِيهِ وَزِدْنا مِنْهُ.
Allahumma barik lana feehi wazidna minh.

Ya Allah! Ka sanya mana albarka a cikinta, kuma Ka kara mana ita (madarar).


*A short story*🥰

    *Dedicaton*
*Zuwaira BFF (My Hk) ina yen ki over luv u*😊❤️

*Bazan manta dake ba Khadeeja mrs.Basakwaceya ki din ta daban ce a gurina*♥️

*Typing* 👩‍💻

Page 24and 25

^^^^
Sannu sannu ya tura ƙofar. Ganin Nadiya tana sallah yasa ya karasa cikin ɗakin bisa gado ya kwanta yana mai da numfashi, lumshe idon shi yayi ba wacce yake gani sai Shamsiyya,jin an taɓa shi ,yasa ya bude fuskar shi,Nadiya ya gani. Murmushi yayi mata "Har kin karasa sallah? "eh na karasa amma meyasa ka jima baka dawo ba? Kuma gashi ka dawo kamar akwai gajiya a jikin ka?

"Eh Wlh Ina son in kwanta ne"

"Ohk tau ba damuwa muje na raka ka ɗakin ka", kallon ta yayi "a nan zan kwana "
Zaro ido tayi tare da fadin "nan fa kace??Meyasa baza ka kwana ɗakin ka ba??
Kallon mamaki yake yi mata "What do you mean. Kina da matsala ne idan na kwana anan?

     Da sauri tace "Aa,me zai saka na samu matsala ae zaka iya kwana a duk inda kake so. Ni har na isa na hana ka kwana anan kai da gidan ka?

Dan karamin murmushi yayi "Good Night ".
Gyara kwanciyar  sa yayi ya juya mata baya ba tare da jiran abunda zata ce ba, ranta a ɓace ta tashi ta cire hijab ɗin da ke jikin ta.
Wurin drower ta karasa ta ɗauko kayan da zata saka ta shiga toilet ta canza kaya tana kallon Muhsin ta kwanta, juya masa baya tayi ranta a ɓace.

"In Banda iskanci me zai kawo ka ɗaki na? Har kace zaka yi bacci mtswww".

A hakan ta kwanta amma bacci yaƙi ɗaukar ta da kyar ta samu tayi bacci sai juye-juye take yi. Bude idon ta tayi ganin 11pm yasa taja karamin tsoki tare da ɗaukar wayanta ta shiga toilet ganin miss call in Lucky yasa tayi saurin kiran sa .

    Ae kuwa daman jiran kiran ta yake yi ya dauki wayar.

"Haba My Queen meyasa kike son wahalar dani ne??

"I am sorry my Lucky wlh bacci ya dauke ni ,kasan meyasa na tashi??
"Aa my Queen sai kin fada"
"mafalki nayi ina kwance kan kafar ka cikin so da kauna muna ta hira sai na falka ina duba wayana sai naga miss call inka".

"Eyye Gaskiya naji dadi sosai my Queen Thanks alot I really love you "
Manna mata kiss yayi kamar yana ganinta.

  Bayan sun gama waya kusan 12:30am ta kashe wayan ta fito ganin Muhsin tayi zaune...!

"My dear ya a kayi ka tashi???

"Me kike yi cikin Bathroom tun dazu ina jiran ki?? Kuma naji kamar kina magana da wa kike waya cikin daren nan??

Jikin ta ya fara rawa kar dai ace yaji abunda tace?

Da yake yar duniya ce tace masa "Ae Mamata ce ta kira so bana son na takura maka ne shiyasa na shiga Bathroom "
kallon ta yayi kamar yana son ya gane wani Abu.

"Amma meyasa tun dazun ba kuyi waya ba?" Nima dai haka nace mata sai take bani hakuri bata samu damar kira na ba. Da yake an fara biki kuma na sanar da ita cewa Ameera bata da lafiya shiyasa ban samu damar shigowa ba ""Ohk Cool zan shiga Bathroom ki kwanta ki huta..

Ohk tace masa ta kwanta shi kuwa ya shiga bathrooom

*****
Amina kuwa kamar yanda Sani yayi mata jiya yau ɗin ma haka yayi mata kwanaki nan ba ƙaramin dadi yake ji ba.

Har safiya ta waye yana jin takaicin Yayan nashi inda ma shine ya Aure Amina ae da ya more rayuwar sa ....

Shamsiyya kuwa kwana tayi cikin jin dadi domin kuwa Muhsin yayi mata abunda ta jima tana bukata...

*Washe gari*

Amina ce ta fara bude idon ta sannu-sannu wata irin gajiya take ji saukowa tayi kan gado kallon mirrow tayi "meke faruwa dani ni? kullum na tashi sai naji ba dadi "rufe idon ta tayi tana son ta tuna abunda ya faru. amma a banza domin kuwa ba zata iya tuna kome ba. Kawai dai ta tuna lokacin da tace abince ganin tunanin ta ba karewa zai yi ba yasa tayi wanka tayi sallah ..



****
Nadiya kuwa kamar kullum ta hada masu breakfsat duk da Ameera ta samu sauki duk da Nadiya bata ji dadi ba domin kuwa taso ace Ameera ta samu sauki idan suka je biki taji gurin Lucky su sha soyayya. Amma Mama tace ba sai tazo ba....

*lipton girl*

Matar Aure ce Where stories live. Discover now