Matar Aure ce

49 3 0
                                    

🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻

*MATAR AURE CE*

👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻



     *Daga Alkalamen*💅🏻

*Khadija (lipton girl)*♥️

      *✍✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾✍✍*





https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/





w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶🖊

w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,

s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶✍,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.

α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶̶🖊,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶ c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.

*Daga Addu'o'in neman tsayar da ruwan sama*

اَللَّهُمَّ حَوالَيْنَا وَلاَ عَلَيْنَا، اَللَّهُمَّ عَلَى اْلآكَامِ وَالظِّرَابِ، وَبُطُونِ اْلأَوْدِيَةَ، وَمَنَابِتِ الشَّجَرِ.

Allahumma hawalayna wala 'alayna, allahumma 'alal-akami wazzirab, wabutoonil-awdiyah, wamanabitish-shajar.

Ya Allah! Ka sanya shi ya zuba a kewayenmu ba a kanmu ba. ya Allah! Ka sanya shi a kan jigayi da duwatsu, da cikin rafuka, da wajen saiwoyin itatuwa.


*A short story*🥰

    *Dedicaton*

*Zuwaira BFF (My Hk) ina yen ki over luv u*😊❤️



*Bazan manta daki ba khadeeja mrs.Basakwaceya ki din ta daban ce a gurina*♥️

*Typing*👩🏻‍💻



Page 16and17



   ^^^^^^^^^^^^^^

   Fuskar sani ɗauke take da murmushi yana mai jin dadi yau yana gab da cika burin sa...

Karasawa yayi cikin harabar gidan ,inda ya duba bai ga Amina ba, hakan shi ya bashi damar shiga cikin ɗakin kai tsaye, kwance take kan gadon ta ba abunda take yi sai aikin kallon wayarta inda take kallon hoton Jabir fuskarta ɗauke da murmushi, duk da zai wuce basu yi wani bankwana na jin dadi ba, amma duk da hakan tayi kewansa sosai. Kiran wayanshi tayi amma taji ta a kashe sai tayi tunanin sun shiga jirgi shiyasa bata wani tayar da hankalin ta ba ...

Shi kuwa tunda ya shigo d'akin ba abunda yake yi sai aikin kallon ta yanda ya ganta kwance sai yake ji kamar ya rungumeta amma yasan idan yace yayi mata wani abu zata iya yi masa hauka shiyasa yake son ya aewatar mata wani abu da daren nan..

Jiyowa tayi da mamaki sai taga Sani kallon shi tayi.

"Sani,meya kawo ka cikin gidana ? Don tsabar iskance har cikin daki na ? Ba zaka iya zama a falo ba ?

Haka ta jero masa waɗannan tambayoyin
a sanyaye ya karasa kusa da ita . Ita kuma tana mai ja da baya
"kiyi hakuri Aunty Amina na shigo maki daki bada izinin ki ba . Daman nazo na gaya maki ne na ajiye Yaya a airport kuma yace na rinka kula dake duk abunda kike so ki sanar dani"
Kallo mamaki take yi masa..

"Ni din yarinyace da za'ace ka kulla dani?bana son iskance ka fitar man daga gida bana son kullawanka "

"Ama Aunty..."

Tayi sauren daga masa hannu .."bana son jin kome ka fitar man daga daki yanzu nan bana son ganin wanan fuskan tata"

"Baiye mata musu ba ya fita domin kuwa shi kadai yasan irin tanadin da yayi mata zuwa anjima"

A hakan ya saka kafan shi ya fita daga gidan .....

******



Tunda Muhsin ya kore Shamsiyya yakasa tabuka kome kefi kan shi yayi akan teble yana mai da nunfashi domin abun shamsiyya ya fara isan shi ."Ace mace sam ba kunya ?wani bangaren kuma yace baiga laifen ta ba yasan duk sonda taki ye masa ni ama ba zai ji zai iya hada Nadiyya da wata ba domin kuwa tana ye masa soyaya kuma tana bashi kullawa to me zai sa ya kara aure?a hakan dai yayi ta sak'i sak'in sa....



*****

Nadiya kuwa tana koma wa gida ta watsa ruwa sai da ta huta shiga kitcehn ta fara hada ma muhsij abince ama har ga allah hankalin ta baya kan abince ba abunda taki tunawa sai lucky .murmushi tayi idan ta tuna yanda fuskan luckyn nata ..

"Ashe daman abunda kiki aikata wa nj?daman cen amana kiki ye ? Meyasa zaki ye man haka nadiya??

Da karfe ta jeyo idanunta sun ceko da hawaye tun da ya fara magana jikin ta yayi sanyi yukar da taki hanunta ta yanke hanunta batare da ta sani ba,tunani taki ye yanzu kinan muhsin ya gani abunda taki ye ???

   "Amm.Hearth beat kayi hakuri wlh.."

Bata karasa magana ba .ya karasa kusa da. Ita

"Sai da fa nace maki kada ki sake shiga kitchen sai kin samu sauki ba akwai mai aiki ba meyasa kiki son wahalar man dakan ki??

Sauke ajiyan zuciya tayi kinan muhsin bai gano abunda taki ye ba ...?

Kallon hanunta taki ye "dear ji yanda kiki fitar da jini?

Sai a lokacin ta kulla da jinin da ki zuba a hanunta ..



Da saure yaja hanunta zuwa falo first aid box ya dauko ya fara ye mata dressing

"Hankalin ki yana ina ni har kika yanke hanunki haka?

"Sorry Dear.sai kuma ta turo baki Ae duk laifen ka ni kai ni ka bani tsoro kace ina cen amanar ka "

Dagowa yayi ya kalle ta

"In banda abunke meye najin tsoro?bayan baki aikata kome ba ?sai kace wada ki wani abu wanda bai da kyau"

Wasu yawu ta hadeye masu karfe...

"Uhmm.Kasan Dear bana son jin wata magana daga bakin ka musaman kace nace amanar ka shiyasa naji tsoro har na yanka hanuna"

Baibe ta kanta ba ya dauke ta zuwa dakin su...

*****

   Da missalanin karfe 6:00pm sani ni ya shiga kitcen inda ya tarar da Asma'u tana girki kallon ta yayi

"Ina son kiye man wani taimako kuma ki taimaka ma Hajiyar ki"

"Tau taimako kuma ,wani iri kinan?

    Magani ya nuna mata

"Kinga wanan ?maganin da naki so ki saka ma Hajiya cikin abince idan kika gama girki ki saka mata domin kuwa naga change a tatare da ita wanan maganin idan ta sha shi zata samu kwanciyar hankali kuma zata samu tayi bacci so na bata magani tace baza ta amsa ba pls ki taimaka ki saka mata "

Cikin yarda da amince wa da kuma tausayen Hajiyar tata yasa ta amshe maganin tayi masa alkaware zata saka ...

Godiya yayi mata daga bisane ya bude fridge

Magani ya saka cikin jus inda ya gani wanda ya tabata Amina zata sha shi

Murmushin mugunta yayi yasan idan bata ce abince ba zata sha jus ya sa kafa ya fita yana jiran zuwa anjima ya ji ya cika buren sa ...

*Lipton girl* 💝

Matar Aure ce Where stories live. Discover now