Matar Aure ce

44 2 0
                                    

🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻
*MATAR AURE CE*
👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻

Page 29&30

     *Daga Alkalamen*💅🏻

*Khadija (lipton girl)*♥️

      *✍✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾✍✍*

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶🖊
w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,
s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶✍,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.
α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶̶🖊,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶ c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.

*A short story*🥰

    *Dedicaton*
*Zuwaira BFF (My Hk) ina yen ki over luv u*😊❤️

*Bazan manta daki ba khadeeja mrs.Basakwaceya ki din ta daban ce a gurina*♥️



67- Addu'ar Ganin Jinjirin Wata
اللهُ أَكْبَرْ، اَللَّهُمَّ أَهِلَّهُ عَلَيْنَا بِاْلأَمْنِ وَاْلإِيمَانِ، وَالسَّلاَمَةِ وَاْلإِسْلاَمِ، وَالتَّوْفِيقِ لِمَا تُحِبُّ وَتَرْضَى، رَبُّنَا وَرَبُّكَ اللهَ.
Allahu akbar, allahumma ahillahu 'alayna bil-amni wal-eeman, wassalamati wal-islam, wattawfeeiqi lima tuhibbu watarda, rabbuna warabbukal-lah.

Allah ne Mafi girma. Ya Allah! Ka sanya tsayuwarsa a gare mu ta zamo kwanciyar hankali ce da imani, da Aminci da Musulunci, da kuma gamonkatar da abin da Ka ke so, ya Ubangijinmu, kuma ka ke yarda da shi. Ubangijinmu da Ubangijinka (ya kai wannan jinjirin wata!) shi ne Allah.

*Typing* 👩‍💻

Kiran ne ya sake shigowa a wayan ta a karo na uku.Ta san in ba dagawa tayi ba ba zai daina kiran ta ba.
     Dauka tayi; "Hello my Queen lafiya kuwa baki daga kira na ba??".

"Pls i beg you pls kar ka saki kira na na gaji da abunda ya faru tsakani na da kai".
   Can kasan makoshi yace;

"Haba my Queen wannan wace irin zolaya ce??".
"Ba zolaya bace, da gaske nake maka wannan zance kada ka sake kira na ka manta da wata Walida na roke ka".

"No ..No ke ma kin san abunda bai yuwa ne, domin kuwa na riga da na fada soyayar ki bana ganin kowa sai ke haka kawai zaki ce man yanzu na rabu daki?sanin kan ki ni bazan iya hakan ba? Pls don't punished me like that I really love you".

Da kyar ta iya saita kukan ta; "Na barka lafiya ".
Kashe wayan tayi ba tare da ta jira abunda zai ce ba.

Hankalin Lukman ba karemin tashi yayi ba.

"Walida ce ke wanan zance? Ta yaya zai rabu da ita bayan ya riga da ya saba da ita? No wanan ba zai taba yuwa ba wlh ko kina so ko baki so sai mun zauna a tare because we are made for each other".
   Wayan shi ya duba ya kalli photon ta wani ya tura ma photon tare da ajiyan zuciya .......

    Tana kashe wayan ta saki wani irin kuka mai sauti. "Na shiga uku ni Nadiya na saka kai na a cikin abunda bazan iya fitar da kai na ba ...yanzu ya zanyi!?".
Wata zuciya tace yanzu kam dole ta koma ga Muhsin domin kuwa sam yanzu ta dai na kulla shi kuma ta lura da shi kawana biyu nan sam bai damu da ita ba ko dai shi ma.....? Bata karasa zance ba tayi sauren katse kan ta domin kuwa ta tsince kan ta cikin kishi da kuma faduwar gaba. Goge hawayen ta tayi ta shiga Bathroom ta hada ruwan wanka ta watsa ta nufe kitchen. Abinci ta girka masa kala-kala a ranta tace ta san idan ta kai masa abinci zai ji dadi lokacin da tana amarya idan ta kai masa abince yana jin dadi sosai.

Matar Aure ce Where stories live. Discover now