Matar Aure ce

45 2 0
                                    

🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻
*MATAR AURE CE*
👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻

     *Daga Alkalamen*💅🏻

*Khadija (lipton girl)*♥️

      *✍✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾✍✍*

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶🖊
w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,
s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶✍,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.
α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶̶🖊,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶ c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.

*Addu'a a Bayan an Gama Cin Abinci*

اَلْحَمْدُ للهِ الَّذِي أَطْعَمَنِي هَذَا وَرَزَقَنِيهِ مِنْ غَيْرِ حَوْلٍ مِنِّي وَلاَ قُوَّةٍ.
Alhamdu lillahil-lazee at'amanee haza warazaqaneehi min ghayri hawlin minnee wala kuwwah.

Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, wanda Ya ciyar da ni wannan (abinci) Ya azurta ni da shi, ba tare da wata dabara ko karfi daga gare ni ba.

الْحَمْدُ ِللهِ حَمْداً كَثِيراً طَيِّباً مُبَارَكاً فِيهِ، غَيْرَ مَكْفِيٍّ وَلاَ مُوَدَّعٍ وَلاَ مُسْتَغْنىً عَنْهُ رَبُّنَا .
Alhamdu lillahi hamdan katheeran tayyiban mubarakan feeh, ghayra makfiyyin wala muwadda'in, wala mustaghnan 'anhu rabbuna.

Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, yabo mai yawa, kyakkyawa, kuma abin sanya albarka a cikinsa, (Allah) wanda ba a dauke masa azurta bayinsa, kuma ba a rabuwa das hi (a bar nema daga wurinsa), kuma ba a wadatuwa ga barinsa; shi ne Ubangijinmu.

*A short story*🥰

    *Dedicaton*

*Zuwaira BFF (My Hk) ina yen ki over luv u*😊❤️*

*Bazan manta daki ba khadeeja mrs.Basakwaceya ki din ta daban ce a gurina*♥️

*Typing* 👩‍💻

Page 26&28

^^^^^^
    Amina ce kwance kan kujera idon ta lumshe kamar mai bacci tana son ta tuna abunda ke faruwa da ita yan kwanakin nan amma sam ta kasa tunawa.

Wayar ta dauko wacce ke kan Ƙaramin teble dake cikin ɗakin, cikin kwanciyar hankali ta fara kiran layin Jafar bugu ɗaya bai daga ba.

Dan ƙaramin tsaki taja wanda bai da sauti sannan ta sake kira a karo na biyu.

*Bangaren Jafar kuwa*

"Baby wai waye ke kiran ka ne haka da sassafen nan ".

Ƙaramin tsaki yaja . "Yana wuce waccan mayyar Amina ae nasan ita ce, saboda tun lokacin dana zo gurin ki ban yi waya da ita ba ,kinsan fa karya nayi mata na cewa zanyi tafiya.

Zaro ido tayi tana kallon shi "Kai baby meyasa kace mata haka?

Ƴar dariya yayi tare da cewa "Idan ba haka nayi mata ba bazata bari naji dadin rayuwata ba. Shi yasa na bar mata can ɗin, domin in na jima ban dawo gida ba ta fara tambaya na kenan. Ni kuma bana son takura shiyasa nayi mata wannan karyar".

   Murmushi tayi wanda ya ƙara mata kyau
"Baby pls kiyi shiru bana son taji muryar ki don nasan in ba shiru kika yi ba ba zata daina kira na ba".

    Ohk tace masa.

Jawo wayar tayi tare da karata a kunnen sa
"Hello."

"Hello .Haba Jafar wai wannan wace irin rayuwa ce haka? Me ka maida ni ne? Tun da fa kayi tafiya ko sau ɗaya baka kira ni ba. Bayan nasan kaga miss calls dina kuma kace kwana biyu za kayi amma har yanzu baka dawo ba ??.

"Kiyi hakuri darling wallahi aikin ne ya riƙe ni amma insha Allah zan dawo gobe".Ajiyar  zuciya tayi sannan tace, "Allah ya kaimu goben  lafiya".

"Ameen sorry idan na dawo zamu yi magana domin yanzu zan shiga meeting  ina son na karasa sauran aikin da banyi ba".

"Ohk tau i love you".

Ba tare da yace mata komai ba ya kashe waya .

Tsoki taja "Ace miji sam bai damu da matar shi ba, ko ɗan kalaman nan baya yi man shi kullum aiki yayi masa yawa?? A hakan ta ajiye wayar ta lumshe idon ta .

    Rufe idon take da waya sai ga Sani ya shigo. Guri ya samu ya zauna
"Aunty na bacci kike yi?

Zumbur ta tashi daga kwanciyar da take yi
"Wai sani dan Allah meyasa kake son shigo man gida duk lokacin da kake so ne? Kai fa ba mijina ba ne, meyasa zaka shigo man gida"?.

Murmushi yayi "In ban da abun ki ae nasan abunda kike nufi ..! To meye a ciki don na shigo bayan na san komao game dake "

"Magana nake yi maka ka wani saka man ido kamar wawa".

Da sauri ya kalle ta "Ni ki ke ce ma wawa?

"Ance maka ɗin me zaka yi?? kuma maza ka fita man daga gida ".

  Kallon ta yayi yadan yi murmushi a ranshi yace ae zan dawo anjima..ya fita daga gidan ..

Fadawa tayi kan kujera.

"Wlh Sani nan ya ishe ni..bari Jafar ya dawo sai yayi man iyaka dashi domin na gaji da ganin shi a cikin gida na".

A hakan tayi ta yan tunanin ta....

*****

Nadiya ce sai kai da kamo taki ye gashi tana son ta fita ama ciwon shegiyar Ameera nan bata tashi yen ciwo ba sai yanzu mtswss
Karan wayanta ni ya katse mata tunani dubawa tayi taga kiran Amie da saure ta daga kiran suka gaisa
"Ya bangan ki a gurin buki ba???
"Sai a lokacin ta tuna karya da tayi ma Muhsin kuma bata sanar da mama ba "
Marai raice fuska tayi tare da fadin "kiye hakure mama kuma ki bawa mamana hankuri naso zuwa ama jikin Ameera ni yayi tsaure sosai"
Ciki da fargaba tace "meya same Ameera ni??
Nan ta bata labare abun da ya faru
"Eyyah To Allah ya bata lafiya .zan gaya ma mamar taki nasan ae zatafahimta .sanan kuma na kira ki ni in ye maki yar nasiha akan kiji tsoron Allah .saboda na fara jin labare ance yanzu yawon tsiya ni daki kullum ana ganin ki kan hanya ?
Gaban ta ni yayi mugun faduwa kar dai wani munafuke yaga inda taki shiga
Katse mata tunani tayi "magana naki ye kinye shiru ko ba haka akaye ba??

"Hakane Amie Insha Allah zan rage "
"Tau madalla naji dadin haka sosai.duk abunda Zaki ye ki rinka jin tsoron Allah .Duk abunda Zaki aikata ki sani Allah yana ganin ki ,ki reki mijin ki tsakani da Allah kiye masa beyya "

"Insha Allah Amie nagode sosai "
    Kashe wayan tayi Tana mai da nunfashi
"Maganar Amie Gaskiya ce idan Muhsin ya Gano abunda taki ye fa? Wasu zafafan hawaye ni suka fara zuba a kumatun Ta.
Babu abunda ki fitowa a bakin ta sai "Inallilahe waina illaihe Raji'un "
    "Yanzu taya zata dai Na wanan abu Gashi kuma ta fada son  lucky ,sanin kanta ni idan asiren Ta ya tuno iyayen ta baza su yafe mata ba"
   Kiran da ya shigo a wayan ta..ta mai da kallo a screen inta ganin lucky ni yasa taja karamen tsoki tare da rejecting in call insa "Insha Allah bazan sake aikata abunda naye ba wanan shine na karshe ya Allah ka yafe man, kira saki shigowa nan ma ta kashe tana kuka mara sauti

*Tofa ko Nadiya da gaski ta tuba ?ko me zai faru bangaren Amina a yau?oho*

*keep flowing*

*lipton girl* 🦋

Matar Aure ce Where stories live. Discover now