Matar Aure ce

53 3 0
                                    

🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻

*MATAR AURE CE*

👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻👰🏻



     *Daga Alkalamen*💅🏻

*Khadija (lipton girl)*♥️

      *✍✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾✍✍*





https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/





w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶🖊

w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,

s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶✍,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.

α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶̶🖊,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶ c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.


*Addu'a Yayin Da Ruwan Sama Yake Sauka*

اللّهُمَّ صَيِّـباً نافِـعاً .

Allahumma sayyiban nafi'an.
Ya Allah! Ka sanya shi ya zama ruwa (mamako), mai amfani.


*A short story*🥰

    *Dedicaton*

*Zuwaira BFF (My Hk) ina yin ki over luv u*😊❤️



*Bazan manta dake ba Khadeejah Mrs  Basakwaciya ke din ta daban ce a gurina*♥️

*Typing*👩🏻‍💻



Page 14and 15



   ^^^^^^^^^^^^^^



   ^^^Karar wayar sa ce tasa ya dago fuskar shi ya duba wayar  ya ga baƙuwar number. Kara wayar yayi a kunnen shi can kasan makoshi yace "Hello"
"Hello My lucky Walida ce"

Zumbur ya zabura daga kwanciyar da yake

"Gimbiyata ashe kece ? Kin san irin sanyin da naji a cikin zuciya ta kuwa da kika kira ni ? Gaskiya nagode sosai"

Fuskar shi ɗauke da murmushi..



"Ba wannan ba, na kira ka ne na gaya maka wannan shine layina bana son ka kira ni da shi  saboda idan Umma taji ina waya zata bata man rai idan ina free i will call you uhmm".

"Ohk Gimbiya ta. Nagode sosai yaushe zamu hadu?

    "Kar ka damu zan kira ka na sanar da kai yanzu i am busy "

"Tau nagode "suka yi sai anjima ta kashe wayar ta.

"Nadiya wa kike waya da shi haka kin koma gefe daya ?.

Dogon numfashi taja "Am Ammie ina magana da Abban Ameera ne. Yana tambaya ta yah jiki "

"Ohk .Tau ae da kin koma gida ,kinga baki da lafiya",
"Aa Ammie lafiyata klau"

"Aa ba za'ayi hakan ba . Yanzu ki shirya ki wuce kije gida ki huta sa'anan ki ƙara min godiya gun Muhsin"
. Ba don ranta ya so ba ta koma gida.....

*****

Muhsin ne a cikin office ɗin sa yana aiki. Jin an turo ƙofar yasa ya ɗaga kanshi ..

Kallon ta yayi

"Ke? me ya kawo ki nan ? Sannan waya baki izinin shigo man office"

Murmushi ne ɗauke a fuskan ta, ta karasa kusa da shi.

"Oh ..my baby irin wannan tambaya ba zaka ma tambaye ni yah hanya ba??

  Tana magana tana ƙoƙarin taɓa fuskar shi, buge mata hannu yayi
"Don't you dare touch me,wai sau nawa zan gaya maki ki daina bibiyata ne?

"Kai ma kasan abunda ba zai taɓa yiyuwa bane ba, kasan ina sonka sosai bazan iya rayuwa babu kai ba, saboda da wlhi ina jin sonka a zuciyata sosai pls marry me".
Tana magana tana kuka.

"I am sorry but i can't marry you. Because kin san ina da mata kuma ina da yara"

"I don't care ko matan ka nawa yaranka nawa. Ni dai kawai abunda naki so ka aure ni, soyayyarka tafi man komi a duniya ".

"Pls ki fitar man daga office ina aiki"

     Gurin sa ta karasa ta duƙa kasa tana bashi hankuri

"Pls don't do this to me .dan Allah ka aure ni i really love you"

"Shiii.bana son ji kome daga gari ki.ko dai ki fitar man daga office ko na fitar daki"

Bai jira amsar ta ba ya ja hanunta ya fitar da ita waje ya rufe kofan shi da karfe ...

Faduwa tayi kasa tana kuka

   *wanan yarinya daki son Muhsin sunan ta shamsiyya*



******



Sani kuwa yana ya kai Yayan shi Airport ya beya wani guri direct sai gidan yayan nashi ya nufa .....

*lipton girl* 💚

Matar Aure ce Where stories live. Discover now