UNCLE NASEER ( BOBON NAJMA )

2.4K 53 1
                                    

UNCLE NASEER
  ( BOBON NAJMA )

Wattpad
@the_nasuredden

Part 3&4

08109939902: Whatsapp only

****
Ahannun matar uba ta tashi ,..tatashi cikin wulakantacciyar rayuwa mecike da kalubale masu yawa rayuwarta abartausayi ce ..wadda duk Wanda yagani dolene yatausaya mata
mahaifinta dan asalin jihar adamawa ne kuma dankasuwa anan adamawa suke da zama..kasancewar ba mazaunibane shiyasa duk abubuwan dasuke faruwa da ita bai saniba ..saboda hajiya suwaiba bakaramar makirabace  . .wato matar babanta ..hajiya suwaiba macece yar balai tagani tafada ...mahaifiyar najma  ..wato sadiya ...alhaji Ismail yafara aura ..shekararsu 7 atare ya auro suwaiba ..harzuwa wannan lokacin sadiya batahaihuba,har suwaiba ta haifi da namiji  yaci sunan alhaji Ismail..toh daga shi bata kara haihuwa har alhaji Ismail yakara wani auren ya auro wata bayarabiya  .mai suna rahama ..ranar daya auro wannan bayarabiyar ..aranar ciki yabayyana ..ajikin sadiya.tsaya wa fada muku farincikin da alhaji Ismail yashiga ma bata lokacine domin har kyautar gida yabawa sadiya awannan ranar,
kai intakaice muku saboda tsabar farinciki alhaji Ismail kodakin amaryarsa bai shigaba ranar awajen Sadiya yawuni .babu yanda batai dashiba a kanyaje  ya wajen amaryarsa ba amma yaki wannan abun shiyadasa kiyayyar sadiya a zuciyar rahama..ahaka Sadiya harta haifi yarta sankaceciya mekama da ubanta ..kasancewar alhaji Ismail Fulani ne ga sadiyama fulanice ..readers Ku hada kuga wani color kyau yar zatai.aranar alhaji Ismail yabaiwa sadiya kyautar gida ..hakanne yasosa zuciyar suwaiba saboda a ganinta ko it's data haifa mai da namiji baiyi mata wannan kyautarba  ..haka dai rayuwa taci gaba da wucewa..inda agefe guda kiyyar najma tacika zuciyar  Rahama.. har takai bata iya boyewa  ..ahaka lokuta suka cigaba da shudewa har zuwa ranar da najma tacika shekara 15 aduniya..alokacinne ciwo Yakama Sadiya aje nan ajecan ..babu wani cigaba a bangaren ..har Allah yadauki ran abarsa ..alhaji Ismail yaji bakin cikin mutuwar Sadiya sosai.ta sanadiyar mutuwar ta har yakamu da ciwon hawan jini .toh asannane rikon najma yadawo hannun matan babanta..azaba tayau  daban ta gobe daban .musamman ma Rahama wadda ake ganin kiyayyarta tafi takowa akanta domin kusan kullum Rahama sai ta zane najma bayanta ,tana gama dukannata sannan ta samo gishiri damanja tashafa mata gudun kar alhaji Ismail yagane. duk wannan abun dayake faruwa suwaiba tana sane kuma koh ihin batacewa akai acewarta ai saboda ita alhaji Ismail yaki Jan danta ajiki..

ananan watarana alhaji Ismail yadawo gida domin daukar wasu takaddu dayamanta ..dayake yana gari ..shigowar dazaiyi gidan yatarrar da rahama tasa najma kamun kunne a  Rana tana ta  tsula mata dorina agadon bayanta..har yakaraso cikin dakin batasan yakarasa shigowaba kawai sai jitai an rike hannunta tabaya ..kutufoh yafarayi da ita kamar kwallo yarinka taka ruwan cikinta .ihuuu take akawo mata agaji ..hajiya suwaiba kwa tana daki tana jiyosu koh motsi bataiba domin da hakata keso ..dayake alhaji Ismail mutunne mai matukar zuciya tun yana dukanta da hannu hartakai dayafara kwada mata abubun dake falon irinsu remote stool chairfillow .etc ..ganin yana neman kashetane yasa takwasa dagudu.. daidai lokacin hajiya suwaiba tasafitoo daga dakinta jin rahama tafitoh tsakar gida..ki jee gidanku nasakeki saki 1,2,3, ..fuhhhh ..yajuyo inda najma take  yakamo hannunta saboda bata son hayaniya.asibitin dake nan jimeta sukaje akaimata yan gwaje gwaje. ananne akagano cewar najma tasamu matsala akunnenta saboda yawan buga kanta da akeyi  akarshedai akatabbatar mai da Cewar sai anayi mata uzuri domin in an mata magana basosai zatana jiba .

kuka sosai alhajiIsmail yayi domin yasan duk abin da yasami yarsa laifinsane shiyajawo sabida sakacinsa oh my god .yafada sounding angrily.. haka aka sallamosu jiki ba kwari sukadawo gida tundaga wannan lokacin alhaji ismail yadawo kula da najma yaxamana ko kuda bayason yaga yatabata..ayayin da rukonta yakoma hannun suwaiba..da alhaji ismail yasan ya halin suwaiba yake dabaibata rukon yarsa ba ..domin suwaiba taci uwar rahama a zalinci ..salon mugunta kala kala bawanda bata iyaba ...haka lokuta sukai ta giftawa harzuwa lokacin da najma takammalla karatun ta .adai dai wannan lokacinne allah yahada ta da.

•••••••

NASEER UMAR FARUQ
Jika ga sarkin zazzau daga alhaji umar mai gwala gwalai shahararren dan kasuwa anan gida nigeria da ma wajen kasar ..kyakkyawan guy nagani nafada Wanda kowacce classical lady zataso mallaka awannan kasartamu .kasancewar alhaji ismail aminin mahaifin naseer ne wato alhaji umar mai gwalagwalai .batareda bata lokaciba akasa ranar aurensu ...ai lokacinda suwaiba tasamu labarinnan kamar tai hauka ammadayake gogaggiyar yarduniyace sai tabasar tanuna bakomai..har akayi bikinsu....
Wannan shine labarin najma✍️

sauran kuma sai agaba zakuj......
Vote comment💋💋💕

UNCLE NASEER  ✅Where stories live. Discover now