uncle naseer

220 27 2
                                    

Part 33&34
💓💓❤️

..tayo kofar part din hajjo,yayin da masu gadin ta suka biyota,kan hajjo tai gadan gadan,dai dai, fitowar uncle naseer daga part din umma hajara 

saurin sa kafa yay ya tade ta tafadi...kana yakama hannunta na dama ya murdo shi baya...

Masu gadin ta da  sukai cirko cirko yay wa,magana dasuzo su kamata.....

"Kai!,kai!, Ashe baka da hankali bansaniba,ashe baka da mutunci dama,kodan ba uwarka bace,ko ince ba uwar ubanka bace..ehee!,"

Cewar uncle abubakar da yakaraso wajen ...

"Kai shiru?"

Ko kallonsa uncle naseer baiba,saima spitting yawu da yay yana me sakin hannun hajiya gado,yay maza yabar wajen,don ganin su uncle isah sun fara taruwa,.....

Juyawa uncle abubakar yay ya gabzqwa masu gadin ta harara ..aiko take suka watse..

Aiko hajiya gado kamar jira take , uncle naseer ya sake ta,da tai wani kukan kura tai kan uncle abubakar  ta shake me mai wuya tana fadin...

"Saina kasheka ,nice zanzama ajalinka,ka rabani da mijina ka rabani ,da da yaya na,karabani da duk wata daula dana man laka, wlh saina kasheka ,da gaske nake ,sena kasheka kamar yanda na kawar da iyayenka nasiru..."
.ta karashe fada tana me fashewa da kuka...

Uncle abubakar da yay fara jiyo kamshin mutuwa gaba wanda ya matso da niyar cetar,shi saboda bugu da takeyi....
Ganin zata iya kasheshi ne,yasa uncle isah yin shahadar sadadawa ta bayanta,...yasa kafa ya kwasheta, sannan yay mata kamar yanda uncle naseer yay mata...

Masu tsaronta ya kwalawa kira dama basuyi nisaba,labe sukai,...bayan sun sami nasarar fitar da ita ta hanyar daureta da wata sabuwar igiya,...don umar nin sultan ne na kar akuskura asaka mata mari koh kaca.....kamar yanda uncle abubakar da yan uwansa mata suka rokar mata.....

Aduk lokacin da haukan ya taso mata,hartayi tagama, sultan baya zuwa inda take ko aiken halin da take ciki bayayi ,duk kuwa magiyar da uncle naseer,da hajjo suke mai ..acewarsa sakamakon  miyagun ayyukan da tarinka aikatawa ne yasame ta tun aduniya,dama yan gidan bata ita suke ba ,ta tasu suke...

Wanna kenan....

Hajjo dai ba abun datake sai rarraba idanu ,miri miri ya shege arabon gado...ganin anfara watsewa yarage da daga ita se najma sekuma nur da mama hajara..ne  sai ta samu bakin magana ..

"Kai jama'a dan adam abun tsoro,mutum,dama ance mutum fuskarsa kasani bakasan zuciyarsa ba ,kaga mata iya mata amma takare da hauka saboda tsabagyen son duniya,karshe gashi ita bata samu duniyar ba ta kare da amsar sakamako tun a duniya..inkaga yanda matar ta shimfida mulki a gidan nan saikai mamaki amma dubi yau...,yanda ta koma ..ta wulakanta tun aduniya ,wai harda anrabata da daula da miji ..duk da tana haukan bataraba kanta da duniyar nan ba.uh uh"

"Ni wlh hajjo kina ban mamaki yanda inkika dakko zance,ko dasa aya bakyayi ,haba meza ai da surutu ke bakinki baya shuru?"

Nur tafada tana danne dannen waya...

"Ke yar nan surutu na shiyay silar shigata, gidannan, sannan kuma shiya kwaceni daga sharrrin waccan tuburan din,kinga kwa surutu yay min rana,keko gakinan kinkare da hada kirji da uwarki ,inta mike nan ki nan ,tun kinayin kwalliya tana miki kyau harta denai miki kyan, duk saurayin da yaxo saboda shegen girman kanki ,yake tafiya ,kegaki yar gidan sarauta,ke wai wayagaya miki,ana haka daga an auro uwarki ,kinzo agolanci sekidau karyar sarauta ki dorawa kanki..toh barima kiji ingaya miki girman kai shiya  sa Allah ya tsinewa,shedan ihee sabida kinyiwa annabi adam sujada stupid.kawai kuma yasin inma naso kike jira kinga matarshi nan,kisan inda dare yay miki.."

Hajjo takarashe fada tana,me jan hannun najma sukai cikin part dinta...

Iya kuluwa nur takai don gab take da fashewa,ba iya nur ba hatta umma hajara ta kulu...da maganganu da hajjo tafadawa nur dan ita aganinta hajjo da ita take bada nur ba ...nur kuwa harcikin tsakiyar zuciyarta taji takara tsanar najma akan abun da hajjo tai mata agaban ta...

Tana karasawa part dinsu ta daddage ta rusa ihu tana me kifa kanta da kujera..abun da bata tabayi ba kenan,inka dauke ranar auren uncle naseer da najma...

"Na tsaneki,na tsanaki najma ,wlh wlh ko zanyi yawo tsirara sena rabaki da naseer..

"Ballantana ma bazakiyiba,inhar ina raye,nai miki alkawarin raba naseer da najma nanda dan kankanin lokaci mafi karanci, sannan kuma indawo in haukata hajjo tabi sahun kishiyarta"

Tafada tana dora kan nur a cinyarta..

"Mama inajin zafi ,zafi nakeji acikin zuciyata,kaina kamar yafaa,sh. a!

nur taa fada cikin sarkewar harshe..

Dagota umma hajara ta yi,tafara  kiran sunanta tana mecewa "nur,nur nur kitashi,nur mekikeyi hakane,ba nayi miki alkawarin raba naseer da najma ba ...nur karki tafi kibar ni...
Ganin suritun ba kaita zaiba yasa tashiga kwalawa maid dinta..kira.euwa tasa ta Miko mata a fridge take shiga yayyafa mata ..ahankali tafara bude idanunta....ta zube su tsaf akan umma hajara..

... hajjo kwa suna shiga sashenta ta kalli najma tace "ai dazun nan gado darajar danta abubakar taci ,yaseen da yanda tai tsalle ninjan nan zata afko min,har nai shirin lallasata.kawai sega naso yazo"

Tafada tana me neman waje ta zauna...

Itadai najma batace wa hajjo komaiba ta nufi recess din da zai kata dakinta...

Kankii kule miko min,ruwa a firji insha,don yaseen yau munsha da kyar"

Tana mika  mata ruwan tabar wajen...don sauri take taje ta tattare dakin. ...

Tana shigewa cikin dakin ta maida kofa ta rufe.....kan gado tafara kar kadewa tai spraying sabon bedsheet , sannan tafara, sweeping din tsakar dakin...

Tana zira moper ta a daii  dai bayan kofar dakin ..kawai taji ta sharo abu yay kara..juyawa tai taga menene,ahankali idonta ya sauka kan wata yar madaidaociyar kwalba...harta kai hannu zata taba..tai saurin fasawa ta ta mike ta bude sif ta dakko dan kyalle karami ,tazo tai "bissimillah,"tana me fadin  "la ilah ha ilah-antha subhanakha inni kuntu minazzalimin"
Tana daga kwalbar .ta kura ma abun cikin kwalbar ido ahankali ,itadai ayi ganinta kamar jini take gani.... sannan ga wani dan zare kwance acikin kwalbar....,✍️

Please do vote ❤️💋💓

UNCLE NASEER  ✅Where stories live. Discover now