uncle naseer

240 18 6
                                    

Part 75&76
❤️❤️❤️💚

"Hey y'all!...?"

Alpha yafada cikin tattausan muryan shi... fuskar shi beaming up smile

....zirrrrrrr!,zirrr!..nur taji tsirgawar wani abu tin daga tsakiyar kanta zuwa kan faratan hannnunta dake ruke da wayar ariana...wanda hakan yay silar suucewar wayar daga hannunta... saurin.. cikin zafin nama  kimoprah ta ta dakatar da wayar daga faduwa ta hanyar tare ta da hannunta....hannu nur tasa ta warce wayar daga hannun kimoprah..... unfortunately wayar ta nuna mata ta na bukatar password kafin ta bude.....hannu ta dora aka..tana me kokarin buga wayar da  kasa...taji an tabo ta...juyawa ta tai sukai kallon ido cikin ido ita da Ariana....

"Are you done!?"

"..yeeh!.. I'm don!"

Nur tafada cikin tongue twister..tanq me mikawa Ariana wayarta ta...hannunta taji anjaa unbeknownst of who hold her hand..... gabaki daya batasan awace duniya take ba...

Se da suka karasa wajen da ake parking din motocin hall din kana blessing ta saki hannu nur..

Itadai nur still hankalinta ba ajinkinta yake ba....

Cikin zafin rai ... blessing ta kallli nur kana tace....

"Ain't you ashame of what you did...?"

Dago jajayen idanunta tai ta zube su akan fuskar blessing kana tace...

"Ashame!?, shame on what?"..

""Shame on the nasty attitude you display in front of that ratchet! moody girl!"..

"Look blessing.. you shouldn't have to judge me by the attitude I have display earlier!..."

"Because of?"

Blessing tafada tana me gallawa nur harara...

"Because of.. you don't know what came over me dat lead me to do ..what already did.. okay..."

Nur tafada tana nudging kafadar blessing kana ta raba ta gefen blessing tai wucewata without bodering to again hear anything from blessing....

Kwafa blessing tai kana ta bi bayanta....

Koda blessing ta koma cikin hall din..wajen zamansu itada nur da nur da kimoprah ta nufa....but nur batanan..tabo kimdin tai...

"Where's she?"

"Who?"..kim ta tambaye ta in return...

"Blessing"..tabata amsa in nutshell!...

"Ithought you're along..."

Batare da ta kara ce mata komai ba ta nemi waje ta zauna..but hankalinta na kan kofar shigowa hall din even though she knew ta ga shigowar nur din ....

Har aka gama komai aka tashi... blessing bata ga nur ba hakannne yasata shiga damuwar anya lafiya..ga kuma sai kiranta takeyi but taki dagawa...karasawa inda motar su tare da bride to be erica take tai...kallonta Erica tai kana tace...

"Where's nur ?.. I haven't seen her !"

Gudun karta tadawa erican hankali yasata ce mata...

"She's not feeling fine so she left!.."

"Oh poor! nur..why didn't you informe me.. ishould have known . it's too dangerous for her to drive a car by herself.."

Itadai blessing bata kuma  ce wa komai ba fatan guda shine allah yasa sukarasa su tarar da nur din agidan....

Koda suka karasa nan aka suka sauke blessing....ita kuma Erica zata wuce  can wajen iyayenta sunzo daga Australia .....shiyas zata wuce wajen su
.... blessing na karasawa kofar shiga falon taganta a bude hakannne yasata tinanun koh nur din ta dawo...afalo ta ci karo da Ariana zaune tana tucking na coffee....tana danne danne a wayarta....

UNCLE NASEER  ✅Where stories live. Discover now