Uncle naseer

1.7K 45 2
                                    

Uncle naseer
Part 5&6
💞💞💚L
ove and romantic novel ❤️❤️.
08028683671: Whatsapp only

_________cancarakat yadauketa bai dire ta ahko inaba sai a bathroom.kasancewar rigar bacci ce ajikinta yasa kociremata bai tsaya yayiba kawai sai yafara kokarin cire kayanshi.saida yatabbatar yayi naked sannan yadurfafota bayan yakunna musu shower.yana shiga cikin bathub din kawai sai yajuyo ta yazamana suna fuskantar juna hartakai suna iyajin numfashin junansu..

Saka hannuwanta tai tasakalo wuyansa tafara shishinasa tana shafa sajen fuskarsa.

tini tarikitashi shima yafara maida mata da martani.kunnensa tacafka tafara gatsawa ahankali cikin wani irin coolest mood..,nan da nan suka birk
hakadai suka jiyar da junansu,zazzzaqa kuma sassayan yar soyayya awannan lokaci.
..bayansungamane sukayi wanka atare suka dauro tawol suka fito..
mayuka nsa masu tsada yadauka yana shafawa yanacikin shafawan takaraso kusa dashi, taamshe man dake hannunsa tafara shafa mai bayanta gamane.tadakko mai jallabiyarsa yasa itakuma ta mike takoma gaban mudubi tafara shafa nata man.tana zaune atagaban mudubi n yazo daidai saitin kunnenta yay mata peack akumatinta, ta yafice masallaci ..

tana gama shafe shafenta tamike taje tadauro awwala tatada salla tana idarwa yana shigowa.tashi tai tanufi kitchen ta dora musu jollop din shinkafa.tana cikin bare kifi ne tana cire kayar yashigo kitchen din.kawai sai jitai an rungumota tabaya tasan shine .shiyasa bata tsorataba."harka dawo?"eh me ake girkamana ne"jollop

.."jollop yamaumaita sunan abaki."toh ki sauri kigama kizo mukanta."au bazakacuiba ne? "nina isa"auh dakace bakaji da Allah sainai maka dura.dariya ya kyalkyalewa daita.yana mai fita daga kitchen din.,

bayan sun gama cin abinci.taje tawatsa ruwa tadawo tahawo kan gadon.
saida yatabbatar tayi bacci sannan yatashi.yabude sif.can kasan kayansa yadakko  yafice...,✍️

💞💞💚L
ove and romantic novel ❤️❤️❤️

UNCLE NASEER  ✅Where stories live. Discover now