Uncle naseer

183 10 3
                                    

Part 77&78
❤❤💗👄

.....jujjuyawar da kanta ya shiga yimata ne yasanyata..yarda jakar hannunta tana me zubew akasan tiles din...gabaki daya duhu duhu taga dakin yafarai mata....hannnunta na hagu tasa tana me dafe goshinta....

"Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un"

Tai saurin fada sakamakon wani mugun sarawa da tsakiyar kanta yay mata....

"Had it been..that's so fuckin palace ain't that horrific..I would let alpha return to their ..but not now..this is problematic..I ain't like reminiscing  about the terrible events that happened in the past..having seen him ..I know for now ..I'm being plotted.oh lord!  Give me a break I don't know how much more of this sh*t I can  take"

Tafada wasu zafafan hawaye na biyu kuncin ta..kiraye-kirayenda akafara ne yasanyata saurin ..mikewa  tafada bathroom da niyar dauro ..

Dif dif haka ta rinka ajjiye tafin kafarta acikin jejin ..duk da kasancewar wajen jeji ne akwai yawaitar kasa me laushi awajen...cikin mugun nufi da sake sake tacigaba da kurdadawa cikin jejin zuciyart na cigaba da fadada mata burin dake gabanta....

"Oga gatanan ta karaso !"....mutumin dake biye da ita abaya batare da ta sani ba yafada. Yana me maidar da wayarsa cikin aljihun jean dinsa....

Murmushin mugunta badoo.yasaki yana me mikewa dagazaman da yake...sa kai yay yafice dagacikin yarbukkar ...koda ta karaso cikin rigar da yay mata kwatance rikicewa tai sakamakon bukkoki da tagani da yawa..birjik awajan...don batasan wacce tashi ba .ga tabar wayarta acikin mota bisa sharadin da yagin daya mata. Na karta kuskura ta shigo da waya .....

Tinaninnika ne barkatai suka rinka fado mata arai kashi kashi....

Tsaki taja tana me fadin

"What kind of tournament is this..?"

Tsit duka bukkukin babu alamar ko mutum guda.. ga mangriba ta fara gabatowa.....wanda yay sanadin rikidewar garin zuwa duhu duhu....

"Wai shi wannan karen a tinaninsa..zaman jiransa zan zaunayi ne....?"..tafada tana me kokari juyawa da niyar barin wajen.......

"Zuwa ina?"..taji anfada....daga gabas da ita..juyowa tai .sakamakon jin muryarsa.....

"Kafara shaye shaye ne dazaka.kirani nan wajen da duhun mangriba...kuma kabarni inta faman neman ka sekace wata mahaukaciya....."

Takarashe fada tana me jefa mai kallon tsana...

Dan murmushi yay kana yace...

"Amma fa naga subcewar hankalinki da har na iya kiranki nan wajen kikazo..?"

Harara ta watsa mai kana tafara mgn cikin tsaqwaron izza..tace...

"Saboda nasan babu uwar da zaka iya yimin!..shiyasa nazo and so!?"

Zazzafar huci yay kana ya jawo sigari a aljihunsa ya kunna..yaja na tsawon 30 seconds  kana ya janyen ta daga bakinsa yana me furzar da hayakin akan fuskarta!...yace

"Hakika ban taba raina wayonki base yau..da har kike dauka aranki babu abun da zan iya yimiki...koh dayake banzar izzar ki da toshewar kanki baza su taba kawo miki haka ba sakamakon  ganin yanda kike juya ni..banzan tinaninki koh ince bushashen harsashen ki..baki yake kekikejuya komai..batare da sanin ..akwai wani wanda ke juyawa bayanke ba ....."

"Kai..badoo kashiga hankalinka..duk danyen kai da kake ji dashi nawa yaci uwarka taka..you dickhead!"

Murmushi yay kana  yace...

"Danyen kai!?..danyan kai kikace?..toh ai tukunnamakenan.dan yanzu ne zan tabbatar miki da danyan kan nawa..wawiya!" Yakarashe fadayana me fesa mata hayakin sigarin bakinsa..

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Jan 14 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

UNCLE NASEER  ✅Where stories live. Discover now