uncle naseer

301 36 9
                                    

Part 69&70
❤️❤️💚💋

......stairs din benan ta nufa aguje..kasancewae ba a hayyaecinta take ba yasa koda takarasa stairs din benan  bata dakata ba...zamewa kafarta tai tai taga-taga zata fadi... cikin zafin nama yay sufa yasa hannayensa ya ta fado a kai....

Ajjiyar zuciya sadiya da hajjo suka saki kusan atare...

Ahankali ta fara kif kifta idanuwanta..kafin kuma ta budesu.tarr!..tana me zube su akan fuskarsa..kirr! Ta tsayar da idanuwanta akan fuskarsa koh kiftasu batayi.yayinda shima nasa idanuwan suka tsaya kyar akan tata fuskar.. bakajin sautin komai sena bugawar kirajensu..diff!diff! Daff! Haka kirjinsu yake badawa.. hannunsa guda yasa ya matsar da gashin kanta da ya zubo...

Kokarin bude baki takeyi tayi magana but.takasa ..yaji yaji idanunsa Sunfara mai..but duk da haka be dauke idanun nasa daga kanta ba...kallo yakeyi mata na zallar kauna kallo yakeyi mata..mekama da gangar jikin da takai 10 decades waiting patiently a  ajjiye babu rai all of a sudden se taga wannan ran that it has been looking for..batare da ya ankare ba sejin hawaye yay sun kufce mai..diss! diss! Suka rinka diga akan cheeks din najma.. saurin rufe idanuwanta tai because kallon kwayar idanunsa na zubarda ruwan hawaye narkar da zuciyarta yake... numfashi yaja me zafi  yana me kai hannunsa kan kumatunta.. goge hawayensa da ke kan kumatunta ya hau yi..caff! Tai clutching hannunsa...yarr! Yaji wani abu ya tsarga mai... Ganin yanda kirjinta ke ta dagowa yasashi saurin cusa kantsa akan kirjinta rungume ta yay kyamm.. like a prey that s'being haunted..cusa nata kan itama ta hau yi adukkan sassan jijinsa....

Muryar hajjo ce da yajiyo yasashi saurin zare jikinsa daga nata...

Salati hajjo ta cigaba da fadi tana me cewa..

"Ah ba lafiya,sannu bawan Allah..yanzu kai naso katulan maqatula tafkeken kato dakai kana neman zunubi..."

Hajjo tafada tana me bin naseer da kallo....

"Toh alquaranin Allah ba ruwa na in gidannan yakama da wuta ,zanma sanar da takawa tun wuri yasan irin abunda ke faruwa a masarautar sa .."..

Sadiya ce ta karaso wajen ta daga najma tajata sukai daki ranta a bace...

Hajjo kwa dai dai kofar dakin naseer taje taja tatsaye ta hau bubbugawa tana me fadin..

"Ah katafi? Ai tsayawa zakai..meye kuma nata fiye..wani dare ne jemage kuma be gani ba.. innalillahi wa inna ilaihir raji un..yau ni hajjo ninaga idi da idanuna..yanzu shi wannan shin shine shin shinen kuma a ina ka koyo shi..toh billahil azimun direct wuta zaga...kuma alquaran kuma ina kallo za a tsomaka..yoto meyay min zafi..ni hajjo.. wannan abu koni da nake tsohuwa da aurena..bantabayi..ba yoto taya ma zanyi..aini inah tsoron Allah....huhuhu!....?

Hajjo tafada tana me nufar stairs din benan....harta fice bata dena mitarta ba....

Sadiya kuwa koda taja najma suka koma dakinta ruwan dumi takara hada mata tai wanka da kanta..

Bakaramin farin ciki sadiya ta tsinci kanta aciki ba  da ta fahimci  najma ta dawo hayyacinta....

Yini tai  jaririyar na like da ita.. naseer kuwa ya ji beji motsin hajjo ba... Sadaf! Sadaf! Ya fice ya nufi.. hospital...

Hajjo kuwa takanas ta tashi jakadiya taje ta sanarwa me martaba haihuwar..da najma  hadi da labarin samun lafiyarta..

Cikin kan kanin lokaci..labaran nan guda biyu suka hau yawo a lungu da sako na wannan gida..masu farin ciki nayi masu shiga daka sui kuka suma nayi ...wasu kuma duka biyun suka hada...bisa al adar wannan masarauta inhar aka samu karuwa..toh da yamma jakadiyar sarki zata dauko wannan yaron koh yarinyar..tabi lungun da sako na gidajen dake gidan ta nuna sa.....

Misalin 5:30 pm ya dawo daga hospital hannunsa rike da ledar babba guda direct dakin da najma take ya nufa..rokonsa daya shine Allah yasa hajjo bata nan.. koda ya tura kofar dakin ya shiga daga sadiya se najma sai rumana..dake mopping dakin... durkusawa rumana tai ta gaida sa.ciki ciki ya amsa...kana tai ficewarta.... sadiya ma ciki ciki ta gaidasa ...kana ta karasa inda yazauna a edge din gadon ta dora mai jin jinniyar...tai ficewarta......

UNCLE NASEER  ✅Where stories live. Discover now