uncle naseer

328 39 4
                                    

Part 22&23

....ihm kyaji dashi"...hajjo tafada tana kyabe baki....
Najma nashiga lokon da hadimar hajjo tashiga ,sukai ido biyu da Nur tafito daga wani daki ...ta na tafiya tana taunar chewing gum..kas kas,.....

Kusan bangaje juna sukayi..najma ce tai saurin matsawa tana cewa..."oh sorry"

Tana fadar haka ta durfafi dakin da taga hadimar hajjo tafito...

Binta da ido Nur tai kamar zata cinye ta..harseda taga ta bace sannan ta kyabe baki...ta juya ta fice... hajjo na zaune afalo tanata mitarta ita kadai ta dago takalli nur tace..."yawwa dama ke nake jira zoh kimin tausa kafafuna duk sunyi tsami kwanana 2 ina sallah"

Nur tajuyo takalli hajjo tace"itah sallahr?"

"Koh nai Karya ne?"

Ita dai nur batabi takantaba ta nufi kofa tana cigaba da taunar chewing gum dinta...."koh ba zakiba?"

Hajjo tafada tana kafeta da ido
"Waini?
"AA ni"

Bude kofa tai tafita,hajjo ta saki salati tace,"wai Hajara ta haifi masifa,amatsayina na matar sarki guda insaki min tausa kike,toh alquran watan barinki gidannan yakama,bari hadiza tafito tazo ta kiramin jakadiya inason magana da ita"

...... uncle abubakar ne ya bubbuga kafdar uncle isah yace..."we all need to relax,badai yazo gidanba,toh angama zancen.."

"But yaya...
"Nace kubar komai ahannun ba"

Acan bangaren bayan Nur takoma bangaren su,rai bace....umma hajara takalleta tce sai kije ki ta wannan bakin halin,karki tsaya kiyi abun ya dace,uwar girman kan tsiya"
.tana gama fada taja tsaki ta hau matattakalar...

....yau kwanan najma guda,asashin hajjo batare da ta ga ga kowa a cikin matan gidan yazo koh inda take ba,saima nur dake shigowa jefi jefi.tafito.....dasafe taji su uncle muhsin Uncle abubakar uncle isah sunzo gaishe da hajjo..suna gamawa kwa suka fita... uncle nasir kwa sau daya sukai waya dashi...ta daiji hajjo tace ta aika akira mata shi za a
Tasa jakadiya ta rakasu gaida me martaba...

Inda voting,akwai updating 😍😍

UNCLE NASEER  ✅Where stories live. Discover now