uncle naseer

252 36 1
                                    

Part24&25
Uncle naseer ne zaune a babban parlon hajjo hannunsa dauke da tufa Yana ci in. Juyawa yay ya fuskanci hajjo dake ta faman babatunta me. Yace.."toh ke yanzu ya kikeso ayi?" Yay mata tambayar yana me kura mata ido"iyee ya nakeson ayi,kaji lalacewa har sena fada ma abun da yadace ayi,kawai ca zakai mai baka yaddaba ehee"

"Dame fa" yakara tambaya cikin sigar rainin hankali
"Da komawar  matarka najma bangarenshi,inbanda ma mutum ba asan menene acikin zuciyarshi ba,kawai kawani kwaso kafafu kace wai amaida mata wajenka,ni inbanda akan shi ma ni bantaba ganin gantalewa irin haka ba ehee "

"Toh naji" yafada yana mai mikewa yafice daga parlon....

"Eheee,au kafita kayiwa amina da umar don dai bani kaiwa ba.." tana fada tamike tafara kwalawa hadimarta rumana kira....."wai bakya jinane wannan wace irin gantalewa wace,sekace ba matar sarki ba irinka kwala miki kira kina shareni,yoh inbanda ma babarki da bata da lafiya meh ze hadani dake,har kirinka wulakanta ni.."

"Ranki yadade gani..."tafada tana mau durkusawa
"Se yanzu kikaga damar ansamin kenan"

"Ah ah ranta yadade najma ce tasani shirya mata akwatinta"

"Toh yi maza kice mata tafito. Mijinta na jiranta zasuje gaida itayensa da takawa,don kartai bakinjini,kinga dama batazo gaishesuba,naso yahanata ,toh yanzu tinda tazo sai taje ai"

"Toh ranki yadade"
Tafada tana me nufar hanyar da zai kaki da najma ta sauka....

Tafiya suke ajere hannunsu sarkafe dana juna tasha alkyabba...jefi jefi take dago kai sai su hada ido dashi ta sunkuyar...dan jinta take duk atakure..ya na lura da yanayin datake ciki amma bece mata komaiba don yasan yanda tatsani kaya masu nauyi...
Bangaren kawunnansa suka fara biyawa akarshene suka biya bangaren hajara matar uncle isa...

Kallon najma tarinkayi ,yayinda nur ta fito ta zauna  a kujerar da uncle naseer yake kamar ta shige jikinsa,sai wani yauki take,suna hada ido da najma saita kashe mata ido cikin makirci,shidai uncle naseer don ba yanda zaiyi ne..umma hajara na wajen....

"Naseer se yanzu akaga damar zuwa  ganin hajjon kenan don dai bamu ba"
"Eh" yafada yana murmushin gefen baki...

"Toh Allah yakyauta"

Haka dai suka fito sukabar bangarenta bayan ta caccaeawa najma bakaken maganganu.....

Daga nan sukayi bangaren takawa bayan bakinsa da suka hanasu zuwa tin farko suntafi....

Direct dakinta ta wuce rai bace akan maganganu da umma hajara da nur suka tayamata.. ,batare data saurari tambayar da hajjo kemata ba...

Hajjo ta saki baki,tace
"Toh kema,toh kyaji dashi wlh Ismail da naso kikaiwa badainiba.....

Maybe anjima in saki wani in naga votting da yawa ❤️💖

UNCLE NASEER  ✅Where stories live. Discover now