uncle naseer

180 34 6
                                    

Part 63&64
❤️❤️💚💋

..........Fuu! Nur tabar wajen batare da tace uffan koh yin wani movement ba.... Saurin sakin bakinta yay due to chizon da ta gatsa mai abaki ..."ouch!".
Yafada yana me dora hannunsa akan lebensa.. sakamakon dan danshi da yaji...jini ya gani akan yatsansa na yawo....

Juyawa yay ranshi abace..ya dubi ta... fuskar nan a murtuke batare da yace da ita uffan ba yay approaching kofar fita ...yabarta ita kadai....

Nur kwa koda ta sakko kasa kan kujera ta nema ta zauna tana me kifa kanta akan cinyar ta ....
Abu biyu ne suke taru suka hana ta fita daga bangaren shine....

Ganin da taiwa Naseer da najma awannan yanayi,tinaninta na farko shinea inta fice wani abu ka iya shiga tsakaninsu......

Na biyu kuma ruwan da ake ta faman kwararawa.... batason ruwan ya tabata.....

Wadannan abubuwan su ne suka hana najma fita....

naseer da ganin Nur gabaki daya ya sagar mai da guiwa,he couldn't specifically pinpoint abun da yasa sashi shiga wannan,yanayin harya kai da ya hade bakinsa da nata waje guda, additionally kuma he couldn't give even a single reason dayasashi jin bai kyautawa nur ba,.. gabaki daya kasa samun nutsuwa yay don koda ya koma daki ma kawai juyi yarinka yi akan gadonsa......duk juyin da yay hoton fuskar Nur ne ke fado mai,ayanda tabar wajen lokacin da ta gansa da najma...

Ganin bacci ba zuwar mai zeba kuma ga yunwa da ta fara damunsa,don lokacin 11: 10 pm ne....

Ahankali ya sakko kafafunsa cikin falon..

Kwata kwata shi ba ma lura da mutum dake zaune akan kujerar falon ba...direct kitchen ya nufa...shayi kawai ya diba..ya hada kana ya fito ,ya nufi fridge ba komai da zai iya ci a fridge din.. direct dinning ya nufa hannunsa rike da glass cup din da keta tururi...shayin da ya zubo....

Yayi mamakin ganin manyan flas guda biyu akan dinning,din donshi a iya saninsa be shigo da flas bangaren ba,...

Hannu yasa ya bude na farko,wainar shinkafa ce..se turiri take yi ,yana ganin wainar shinkafar, murmushi ya subuce mai don yasan wannan aikin hajjo ne....

Kitchen ya koma ya dakko plate  kana ya koma kan dinning din ya zuba ..seda yaci ya koshi..kana ya mike ya tattare flas  da plate din ya maida kitchen kana ya dawo,zuwa wannan lokacin shayin da ya zubo harya dan  huce..hakanne yasashi komawa... kitchen ya hado wani yatawo yana dan  kadawa da spoon...yana kuma sha don wannan daily routine! Nashi ne he must drink one cup of tea before going to bed every night,sedai inkuma he's extremely up to his neck.......

Direct wajenda ma kunnar,dakin take ya nufa ya kashe kwayayen,guda daya kawai ya vari wato me bada hasken skyblue!....shima saboda fitowar cikin dare ... Kana kuma ya juyo .ta bangaren da nur take  ya biyo da nufin wucewa..yana tafiya yana karkada shayin da spoon din dake hannunsa...be ankara ba kawai se ji yay yayi tintibe da kafafaun mutum,wanda hakan yay sanadiyar kufcewar kofin hannunsa ya fadi akan kafadun nur,....

Nur da bacci ya kwashe,kmr a mafarki taji saukar abu me zafi wanda batasan taka maimain meye ba akan kafafunta....azabure ta dago kanto tana cewa

"Wayyo mama!"

Naseer da gabaki daya yaga kulewa da ita donshi gabaki daya tinaninshi bashi yay najma ce...

Mikewa tai tana faman jujjuya idanu,batare da ta ankare ba taji ta tsoma kafarta acikin ruwan shayin da ke kasa a malale saurin dauke kafarta tai..se dai garin kokarin dauke kafarta tata ne kumq ta tafi taga taga zata fadi  habaki daya tagama saddakarwa faduwa zatai.... kawai taji hannu ya rikota...

Gabaki daya ya dagota ya,manne ta da kirjinsa.... Jin tutsa tutsan kirjin  da yay na gogar kirjinsa yashi ganewa ba najma bace  ....  ,Nur ce kuma  yasan ta da tsoron ruwa , yasan shi ne abunda ya hana ta tafiya.. Hannu lebbenta ya zagaye.....kana yasaisaici saitin kunnenta ya ce.....

UNCLE NASEER  ✅Where stories live. Discover now