Not an update!

10 4 0
                                    

Hey readers👋
Thank you for following NOORUL JANNA har zuwa yanzu. Ina matuƙar godiya a gareku.
Kar ku manta, NOORUL JANNA ba kamar sauran littafan da suka saba zuwa muku bane. Wannan kunshe yake da kalubale iri iri wanda suka haɗa da auren dole kamar yadda kuka gani, son kai da dukiya, domestic violence da kuma ƙaddara wacce ta riga fata. Kowa da irin tashi ƙaddara sai dai na wani yafi na wani.
Sannan wannan labari kirkirar shi nayi idan ma yayi shige da na wani ko wata then it's pure coincidence.
This is my fictitious work.

Once again, ina godiya a gareku😘

NOORUL JANNAWhere stories live. Discover now