Assalamu Alaikum warahmatullah wabarkatuhu. Duk dan Adam bai cika goma ba tara yeke don Allah duk inda kuka ga gyara a labarin ku mini magana. Nagode sosai
![](https://img.wattpad.com/cover/137300709-288-k295629.jpg)
YOU ARE READING
SANADINKI NE !
RomanceTun kan in karasa karanta wasikan wata zufa take yankowa daga kowace kofar gashi na jikina. Da guduwa na shigo dakin Anty shukran ko sallama babu. Ba in da ban buďe ba daga Bathroom zuwa closet kai hatta karkashin gado na leka babu ita ba alamanta...
Ba update bane
Assalamu Alaikum warahmatullah wabarkatuhu. Duk dan Adam bai cika goma ba tara yeke don Allah duk inda kuka ga gyara a labarin ku mini magana. Nagode sosai