Assalam ina mana barka da zuwan sabon wata Allah yasa muna cikin masu ganin farkon har zuwan karshen. Allah yasa muna cikin masu amfana da albarkokin dake cikin watan . Ina rokon Allah yakarbi mana Ibadon mu da kuma addu'oi mu na alkhairi,ya kauda mana matsalolin dake tattare damu gabaki ɗaya.
![](https://img.wattpad.com/cover/137300709-288-k295629.jpg)
YOU ARE READING
SANADINKI NE !
RomanceTun kan in karasa karanta wasikan wata zufa take yankowa daga kowace kofar gashi na jikina. Da guduwa na shigo dakin Anty shukran ko sallama babu. Ba in da ban buďe ba daga Bathroom zuwa closet kai hatta karkashin gado na leka babu ita ba alamanta...