Assalamu Alaikum warahmatullah wabarkatuhu .
Ina kara bada hakuri akan shiru da aka ji ni har kusan shekara daya. Ban manta da'ku ba sha'anin rayuwa ne kawai wanda yazo da dalilai masu karfi. Idan Allah ya yarda kwanan har ina ra'aye da lafiya na zaku sake jin motsina Insha Allah kuma ina fatan zuwan muku da cigaban labarin ne.
![](https://img.wattpad.com/cover/137300709-288-k295629.jpg)
YOU ARE READING
SANADINKI NE !
RomanceTun kan in karasa karanta wasikan wata zufa take yankowa daga kowace kofar gashi na jikina. Da guduwa na shigo dakin Anty shukran ko sallama babu. Ba in da ban buďe ba daga Bathroom zuwa closet kai hatta karkashin gado na leka babu ita ba alamanta...