CHAPTER 11

552 47 0
                                    

✨✨✨✨✨✨✨✨
*KUDURI KO MANUFA*
✨✨✨✨✨✨✨✨

BY JANNAH JAY

*ELOQUENCE WRITERS ASSOCIATION*

FOLLOW ME ON WATTPAD@ jannahjay8

*DEDICATED TO MY VERY OWN SIS MERMA*

67-68

Hajiya sakeena bayan ta sallatami kawayenta ta kira sa'adarty tace mata jadar ya shigo? Sa'adarty cewa tayi bai zoba, sai ganin mamin tayi ta nufi part dinshi cikin dan in'ina sa'adarty tace mata mami ki bari zan kira makishi, shikenan mami tace ta shige bedroom dinta ganin haka yasa sa'adarty tsayawa tunanin yanda zata tunkari part din jadar batasan kalar matakin da zai daukaba kiransu lawisa tayi tace suzo suje part din jadar su kwaso kwanukan abincinshi, tasan in dasu bazai mata komaiba, koda ta shiga dakin da dinning din keciki ganinshi tayi kwance baccin wahala ya kwaceshi akasa fuskarshi tayi ja abinka da farar fata ga jijiyoyin kanshi sun tashi ta tsorata hankalinsu lawisa nakan hada kwanuka taje  ta dan kara kunnata sai tin pointed nose dinshi taji yana numfashi sai dai karaf suka hada ido ya budesu, gabanta wata irin faduwa yayi idonshi yadan yi ja inda girmansu ya ragu baice mata komiba sannan yanayin kallon daya mata bata gano bacin raineba ko rashinsa, cikin sanyin jiki tace mami na kiranka da ido ya amsa mata

Bayan sun dawo, ya shigo part  din mamin lokacin itama tafito tana kallon tashar aljazeera cikin fara'a tace "son yadai naga bakazo nemana ba ko har yanzu fushin kake"dariya yayi yace "A'a kawai bacci yadaukeni bayan tarawih" yaga sa'adarty ta tafi

zuwa yayi ya zauna a dinning ya fara cin abinci lokacin sa'adarty ta shiga dan corridor na kitchen tanajin maganar da suke ta dauka zai kai kararta dan hankalinta ya tashi sai dai sam bataji  ya sakota cikiba

Zaune suke suna hira shida maminshi sai ga muneera cikin night wears gashinta bude tana taunan cewing gum tana wani buga kwai kaman karamar karuwa, tana zama ya daka mata tsawa yace "go change your dressing, stupid ass" itama  mami duk rashin yiwa yara fada irin na hajiya sakeena sai da ranta ya baci, tace "muneera im sure kinsan yayanki yana nan wannan ba dabi'a bace"ita dai muneera ta sunkuyar dakanta tana mai jin haushin hajiya sakeena tana gulmarta aranta "hmmn wallahi mami baki isa kirabani da jadar ba, sannan shima da  wani gulmarshi nasan da mukadaine sai na ja hankalinhi yau tasha amma akwai gobe ai" cikin muryar fake nadama tace "kuyi hakuri naga yau baisha ruwa nanba dats why nayi tunanin bai shigoba" dan sakin fuska hajiyar tayi tace "shikenan jeki saka hijab ki fito kema ayi hirar dake" koda ta juya taga sa'adarty na falon can nesa dasu ta watsa mata harara, ita kuwa sa'adarty ta mata murmushin rainin hankalin nan nata

Ita kuwa sa'adarty ta zauna afalon ne dan tagano reaction din jadar akanta sai dai ba ko  harara ko kallo saima ya nuna irin baisan da inuwarta bama balle zahirinta, muneera data dawo suka shiga hirar family hakan yasa inta sako magana jadar yake shiga abun ya mata dadi, ita kuwa sa'adarty da taga haka sai tayi tsam ta shige dakinta dama kuma kiran jaheed ya shigo phone dinta

Washegari hajiya sakeena tagama yanke shawarar zata nemawa sa'adarty Alqalam university,tasan da takira VC din school din komi zai zama ready, ta kira sa'adarty lokacin 12 tace tazo zasuyi magana, koda tafito ita da jadar ne yana kwance yanade kafarshi kamar ko yaushe 3Q pant ne jikinshi da armless top yana danne2 a palmtop dinshi sallamar da sa'adarty tayi baisa ya dago idonshiba yanajin mami na fada mata da yanda tayi godiya sosae har mamaki ta bashi aranshi yana gulmarta "jita kamar saliha tana abu kamar shiri-shiru bayan muguwa ce ta karshe" sosai sa'adarty taji dadi sannan gefe daya mamaki ya kamata taya hajiya zatayi spending kudi haka kanta, lallai hajiya sakeena tana nufin wani abu da ita

Bayan sallar isha muneera tasha wanka sannan ta saka wata lalatacciyar night gown ta jike cikinta da turare dan har atishawa zai iya saka mutum, ta dora hijab tare da ficewa sai part din jadar tasan daidai lokacin ya dawo daga masjid taje ta wani bararraje kan gadonshi da wata salon kwanciya dan boobs dinta sun fito waje, cikin nutsuwa  ya shiga bedroom dinshi yasan bai kulleshiba amma ya kashe bulbs din dakin, sai dai yanzu akunne bai gama shan mamakiba Sai da yaganta kwance tana wani lashe lashen lips ita alallai ta tada mashi hankali, wata dariyace ta kwace  masa yace " I think you can play good role in vampire films" sai kuma  ya hade ransa ya matso kusa da gadonsa ya damko wuyanta ya mannashi da bangon dakin sai da idonta ya fito dan shakar da yamata yanzu kam idonsa yayi ja yace "Atunaninki ni dan iskane ko, to ajema dan iskane ni kinsan  na zauna wurare daban da yake da mata hadaddu masu diri da well figure not your fucking shapeless body and this yasa hannu ya bugi boobs dinta yanda zata ji zafi dan sai da tayi kara yacigaba this varandar look boobs  naki da basu da maraba da bathroom slippers me zasu sakani"jan numfashi yayi mutane basu da adalci shikenan kowanne dan mai kudi    lalataccene, hawaye sai ambaliya yake a idon muneera tana jawa faxxie Allah ya isa dan tuni boobs dinta sun dau zugi ga iyayen bakar magana daya loda mata

Sa'adarty na tsaye jikin  kofar bedroom din nashi tanaji, mami ta aikota kiranshi abun ya bata mamaki maiyasa muneera bata da class ne, cillar da ita yayi ta fadi ta baki har sai da tadanyi karar wahala yace "you dont know what im capable of doing  dont you ever try to show me this goddamn boobs of yours again,you get me? Ya karasa a daga murya tare da murza hannu na nuna warning Karkarwar  muneera keyi dan da tsawa ya karasa maganar ita kanta sa'adarty ta waje sai da gabanta ya fadi, yau muneera jadar ya bata mamaki he sounds very serious kaman baigan jikintaba ko baida feelings ne?

Komawa yayi kan gadonsa ya zauna tare da dafe kansa yana tunani wai yarinya karama tasan ta kawo kanta gun namiji lallai mata nagari sun kare in hakane baida ranar yin aure, takaici yakeji  yar uwarshi nayin haka "muneera ki fadamin idan akwai wani dan iskan da kika taba bawa jikinki"cikin muryar kuka ta fara magana "wallahi ba wanda yasan ni a ya mace"harara ya watsa mata yace "now walk out"ganin zata fito yasa sa'adarty labewa bayan curtains tana fita sannan tashiga tamashi magana ahankali ya amsa  mata kana  ganinshi kaga damuwa

Muneera bata tsaya ko'inaba sai dakinta ta fada kan gado ta hau kuka, yau taga bala'i zuwa tayi gaban mirror taga lips dinta sun dan tasa ga idonta  yayi ja

Jadar koda ya zo wajan mami sai da tagano rashin  walwalarsa sai yace mata bacci yafara shiyasa, sanar mashi tayi yan uwa na lebnon suna ta complain kanshi yaushe zaizo, yace mata he will fix d date soon, ganin baya cikin normal mood yasa tace mashi yaje

Jadar yana kwance yana jin tsanar matan zamani, sai cewa  yayi ga sa'adarty nan bata taba attempting abunda muneera tayiba, sai kuma  wata zuciyar tace mashi ita dinma baka da tabbas akanta, jan tsaki yayi ya tashi ya  dauro alwala ya fara nafilfili

Sa'adarty na zaune kan prayer mate tana karatn Alqur'ani tana gama kaiwa juz'in da takeso  ta tsaya ta tsaya tayi addu'o'i masu tsayi inda kafin ta shafa hawaye suka sauko mata, tana missing din iyayenta akullum  idan taga yanda ake nan2 da jadar both parent dinshi abun yana mata ciwo ta tuno yanda aka rabata da nata, tashi tayi ta kira hajju suka dan taba hira sannan ta kwanta sai dai sai bacci ya gagari daukarta sai da takira  kausar sannan ta iya sakin ranta sannan tayi bacci...

BY JANNAH JAY

KUDURI KO MANUFAWhere stories live. Discover now