CHAPTER 56

590 30 6
                                    

https://mobile.facebook.com/Eloquence-Writers-266267857577087/?ref=opera_speed_dial&_rd

✨✨✨✨✨✨✨
KUDURI KO MANUFA
✨✨✨✨✨✨✨

BY JANNAH JAY

*ELOQUENCE WRITERS ASSOCIATION*

© 2018

Follow me on wattpad@ jannahjay8

*DEDICATED TO MY VERY OWN SIS MERMA*

157-158

Washegari bayan sun shirya sunci abinci suka fita yawan bude ido, sosai farin ciki ya bayyana afuskar SA'ADATY, tayi magana da yan uwanta su MERMA kuwa sai cewa suke suna jiran couples pics, sun je hadadddun parks bakaramin yawo sukayiba, suna dawowa yafita zuwa wajan wani friend dinshi ta dauko maganin wanda yana daya daga cikin wadanda takesha daga wajan MAMI, yana da zaki kasancewar zuma tafi yawa ciki tasha sosai, daman tun kawowar maganun ta duba wanda aka rubuta yana maganin INFECTION takesha duk da bawanda yace mata tana dashi amma tasan shi yana da amfani koba gamai aureba, abunda SA'ADATY bata saniba shine har kara sha'awa yake ga mace domin mata dayawa infection yana hanasu son saduwa, shikuwa na zumar nan da takesha na karin ni'imane dasa karfin sha'awa, don haka kwana biyun nan  tana jin wasu abubuwa dabatasan mene neba

Kafin JADAR ya dawo tagama shirinta tsaf cikin night wears dinta, ta kwanta yanda ta tsammaci bacci sai hakan kuma yaki yiwuwa wani irin abu takeji so take kawai arungumeta kamo pillow tayi ta rungume sanyi sanyi takeji wanda abu daya take bukata shine dumin dan adam, shi kuwa JADAR daya fita bayan sun hadu da mr anderson wucewa yayi wani babban pharmacy da UDAIR ya kwatanta masa ya sayo maganin da yake share infection yace masa maybe shiyasa bata son yake tabata, ya gwada tunda tayi zaman hostel kila can ta debo,  ya masu sayayan wani madara da wani romon nama wanda normally a VEGAS na couples ne kasancewar LAS VEGAS tayi suna wajan honeymoon, yana shigowa ya hangota dukunkune acikin bargo yayi zaton tayi baccine, sai ya ajiye komi ya shirya wanka yasa kayan baccinshi yazo zai gyaramata kwanciya kawai ta rukoshi ta shige jikinsa , batasan kalar illar da hakan ya masaba sakato yayi jikinsa yafara dan rawa, cikin dauriya yace mata " dama bakiyi bacciba? Tashi ga maganin gajiya na sayomaki" ganin dama takasa bacci yasa ta mike idonta yadan kada ja tace " nakasa baccine inajin gajiyanema" bata tsaya wani tunaniba yabata kwayar da ruwa tasha, bayan nan yace ta sauko da har ta nuna sai gobe yace " bakiji dadin wannan bane nasan sai kinso kara cinshi" saukowa tayi suka ci tabbas ba karya domin hadin yamata dadi sosai duka daga madarar har beefsoup din, murmushi yake tayi, cikin dare kuwa da kanta takara nanikemashi wajan bacci yayinda tabarshi da mutsu mutsun ciwon ciki..

Kwanan su na hudu yau agarin duk wasu interesting palace daya sani yakaita, sunyi having fun bakadan ba sosai suka kara shakuwa, sunyi pics kala kala su MERMA na kara zugata, abangaren abunda ke damunsu kuwa sai abunda yayi gaba baya ita da magunguna suke kara birkita ta bata saniba

Yau tun magriba suka dawo masaukinsu don haka JADAR daga sallar ya wuce sayo wannan madara da nama don yau yake shirin angoncewa, dama 3 days ne kwanakin maganin nan mutum zai gwada yaga ko matarshi ta warke, saboda haka dama kullum ya dage mata da madarar nan sau uku dan ta tsumu anashi cewarfa

Bayan ya dawo ya zauna sukaci sukayi sallar ISHA'I, bayan sun shiryawa bacci komawa tayi kan couch tana kallo, yana ankare da ita duk zumudi yagama cinyeshi jira yake kawai ta dawo gado su kwanta ya yada manufarsa, sai da tagaji wuraren 10 na dare ta mike tana dan hamma kir taga yamata da ido tace " daman tun dazun da kake bakayi bacciba" yace " eh nima yau nakasa baccine inaga kiyo alwala muyi nafila koda biyune sai muyi baccin "  bata kawo komi arantaba ta wuce toilet tayi,  suka gabatar da nafila inda a sujjada yajima yana Addu'a kan Allah ya basu zaman lafiya yasa kuma auran mutu ka raba sukayi

KUDURI KO MANUFATempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang