Son gaskiya

937 75 0
                                    

*YAR BABBAN GIDA*

©Khadeeja Ahmad
®Excellent writers

For *Pherty n miemiebee*

*Wannan page din kyauta ne gareki auntyna ta kaina, uwa tagari, i love u so much beyond expectations...Allah ubangiji ya bar mu tare, yaja girma, ya raya min 'kannena*
*AUNTY MAIJIDDA MUSA*❤

💕10💕

"Ya Alee da zafi faa.."

saurin sakin hannun yayi, bayan mun isa garden din tare da d'ora hannu a ka, ya juyo yana kallona na wasu sakanni na dad'a frowning face d'ina a hankali yace

"I'm so sorry princess"

Kallon sa nayi idona fal kwalla,
"sorry..sorry sorry sorry..sorry is not enough for what u did to me!"

"Wait, yanzu abinda ya wuce shekaru uku baya zaki dawo dashi sabo Fatima?"

Hararar sa nayi cike da takaici, mtww..na koma can nesa dashi, abunda ya faru ya dawo min sabo, kuka na shiga yi bilhak'k'i, sosai nakejin ciwon son sa a zuciyana bayan bema san inayi ba, k'asa na durk'ushe ina kuka na rufe fuskana da tafin hannuna, sunkuyo wa yayi,

"Fatima..."

"Dan Allah ka kyaleni..." Na mik'e a fusace.

Cikin d'aga murya yace
"dama zaki ce haka mana tunda ke ce kikayi wasa da feelings d'ina!"

Ido na wangale, mutumin nan yasan abinda yake fad'a kuwa? Yaushe hakan ya faru?

"Kai da kanka kayi declaring feelings naka a kaina n u changed all of a sudden, ka tafi batare da ka yi tunanin min sallama ba!. You led me on thinking i was so special..."

"You r indeed a special being to me,.." ya furta hakan a hankali, idonsa ya kad'a lokaci guda.
Saurin juyawa nayi dan wani sabon shauk'in so da naji yana kuma shigata, cikin muryar kuka nace

"Dan girman Allah ka dena fad'in haka saboda kana causing mini tausayin ka a raina and...and u r jst making me hate u more"

Cikin marairaitar murya yace "na sani kin tsane ni princess baza kuma ki dena tsana ta ba...but can we please forgive and forget?"

Juyowa nayi "kana tunanin haka abune me sau'ki? Bazan tab'a manta abunda kayi min ba, kasa na tsani kaina...ba wanda ya ta'ba min haka se kai!"

Tako wa yayi zuwa gabana cikin sanyin murya yace

"Taya zan wanke lefina a idon ki Fatima?"

"Ba abinda zakayi da zan dena ganin ba'kinka a ido na Alee, na tsaneka!!" Nace cikin d'aga murya

"Hit me" idan har hakan zesa kiji sauki a zuciyan ki, juyawa nayi ba tare dana kalla inda yake ba da niyyar barin garden d'in, cikin zafin nama ya sha gabana har seda na tsorata jikinsa banda rawa ba abinda yake idanuwan nan kamar jan gauta hawaye sharkaf a fuskarsa wanda yafi d'agan hankali ma, cikin rawar murya yace

"How many times zan fad'a miki yanda nake ji a kanki Fatima, billahil azim da kinsa soyayyar da nake miki ko da wasa baza ki yimin abinda ki kayi yanzu ba, "

juye juye ya shiga yi tamkar sabon kamu can ya nufi cikin bishiyu buguzum buguzum nide duk na firgice da canjin sa kawai binsa nake da eyes gashi na gaza barin wurin kamar an dasa bishiya, ba a jima ba ya dawo hannunsa d'auke da zungureriyar wu'ka fuskar sa d'auke da murmushi yana nufo ni, baya baya na fara sede abinda na gani a hannunsa ne ya sa na fasa wani irin gigitaccen ihu nayi kansa..

Juwa ta kwasheshi ya zube a gun, a guje nayi kansa ina girgiza shi,

"Ya Alee,.. Ya Alee... Ya Alee....no....dan Allah karka rufe idonka pls dan Allah... "Ina girgiza shi tun 'karfi, cikin lullumshe ido da kyar yake iya kallona yayi murmushi kan a hankali ya furta..

"Fatima raina fansa ne a gareki!...

*sorry sorry sorry....yan uwa nasan zaku ce yau kdeey ta mana rowa dan Allah kumin uzuri skul ta fara ri'ken wuya ne, bt i promise you 2long pages by nxt post*

©Kdeey

YAR BABBAN GIDAWhere stories live. Discover now