Officially mrs Alee me oil

1K 66 0
                                    

YAR BABBAN GIDA*

©Khadeeja Ahmad
®Haske writers asso

For *Pherty n miemiebee*

                💕29 💕

*7:00PM*

Awanni da dama sun shud'e amma shiru ba wata magana kan Alee. Na bar komai a hannun Pa yace ya tura can gun taron su Alee a dubo sa.

"Babanki yace Alee na hanyarsa zuwa nan garin so ki dena damuwa"

"Amma yabar Nigeria tun jiya da safe kamata ye ace ya dawo yau da safe"

"Tun jiya? Kin tabbata?"

"Ma tun jiya wullahi"

"Bara na sanar da babanki"

Gaba d'aya ta fita hayyacinta duk ta firgice nan ta shiga tunanin mugayen abubuwa same shi har batasan tana zubda hawaye ba. Karar door bell yasa kowa maida hankali kan 'kofa. Pa ya shigo idonsa a kanta

"Fatina Ma ta fad'a miki Alee na hanyar dawowa"

"Eh ta fad'a min amma Pa tun jiya fa ya tafi"

"Karki damu secretary dinsa yace yana hanyar dawowa"

Nodding kad'ai tayi kwallar dake idonta suka zubo kan fuskar ta, a guje ta nufi Pa ta rungumesa tana kuka kirjinta har zafi yake dan tsabar tsoro da firgici jiya zuwa yau kad'ai ta fad'a

"Pa dan Allah kasa a nemo min Alee"

Doorbell ta kuma 'Kara Ansar ko Noor ne tasan dan Ma tace sun tafi neman Alee suma. still Kuka take a jikin Pa

"Shiii stop crying Fatina"

"Pa we need to find him really really fast in ba haka ba nima zaku rasa ni " ta juya gurin Ma "Ma ki fad'a masa zaku rasa ni nima idan Alee be dawo ba pls kumin rai ku nemo min shi" nan ta sulale 'kasa tana gunjin kuka.

Noor yayi gyaran murya
"Well I don't think so cox gashinan tsaye a bayanki"

Kirjinta yayi wani irin bugu, kallon Noor tayi kan ta waiwaya bayanta taga ALEE a raye yana sakar mata sassanyan murmushi.

"Alee"

"Princess"

"Ina ka tsaya haka?"

"I'll tell u later amm..." ya juya gun su Pa

"Ina neman afuwar ku kan wahal daku da nayi mun samu 'yar matsala ne kan sabon jirginmu wanda hakan yasa ni tsayawa har aka gyara seda komai ya dedeta na samu waya daga gun secretary. Na cewar ana nemana urgently shiyasa na taho da sauri gashi na bar wayata gun wani abokina kuma shi tun jiya ya dawo gari I'm sorry once again"

"Bakomai Aleeyu Allah ya kiyaye gaba, Fatina kuka ya 'kare ko"

Rufe fuska tayi, nan aka shiga tsokanar ta Alee yayi musu sallama ta tafi rakashi.

Gyara tsayuwa yayi jikin motar yana watsa mata wani sihirtaccen kallo me ma'anoni da dama,

"Princess I heard what u said earlier"

"Oh...ta sunkuyar da kanta 'kasa"

   "You made me so happy"

"Uhmm.."ta yi murmushi,shima murmushin yayi mata and ol of a sudden suka shiga dariya tamkar wanda suka ga abin dariya

Jimm tayi tana kallon yacce yake dariya Aleen ta wanda bata ta'ba tsammanin zasu ta'ba kasancewa haka ba amma yanzu gashi sauran 'kiris yazama miji a gareta jin tayi shiru yasa shi kallon yanayinta still fara'a ma'kale a fuskarta

    "I'm glad u r fine"

Wayar dake hannunsa ce tayi 'Kara,kallonta yayi kan yace
"Abban bauchi ne" da sallama ya d'aga kan ya kalleta yace bara naje se zuwa anjima, sukayi sallama ya tafi.

Biki bidiri inji mutanen mu hakan ta kasance ga iyalan biyu an sha shagali sosai wanda mutane da dama suka halatta ciki da wajen Nigeria haka duk wasu manya sanannu sun halacci wannan biki ranar juma'a bayan an idar da sala a masallacin tsohuwar jami'ar Bayero dake kano aka d'aura auren kan sadaki million d'aya d'aya wanda dubban jama'a suka sheda d'aurin auren masoyan hud'u Aleeyu Anas me oil da Fatima Usman k/mazugal se na Ansar Usman K/mazugal da Maryam Anas me oil.
(Nima Kdeey nace Allah ya sanya alkhairi ya kuma sa anyi kenan Ameen)

        *SIX MONTH LATER*

Bud'e ido nayi daga nannauyan baccin da na jima inayi numfashi naja jin yacce Alee ke kissing wuyana with intimacy hannunsa a cikin rigana....

"Again??"

Tsayawa yayi "kin gaji ne Mrs Alee?"

"Uhmm Uhmm na zata ka gaji ne de"

Alee yayi kissing bakinta deeply, hannun sa na yawo cikin jikinta
"I will never get tired of you"

"Show me!"

©Kdeey😊

YAR BABBAN GIDADonde viven las historias. Descúbrelo ahora