27

817 61 0
                                    

*YAR BABBAN GIDA*

©Khadeeja Ahmad
®Haske writers asso

For *Pherty n miemiebee*

                  💕27 💕

Wayar Pa ta shiga 'Kara hakan yasa shi dakatawa da maganar ya d'aga wayar tare da baron wurin inda nake Zaune ja'bar raina a dagule

"Aunty gashi ana kiranki"

Kallan matashiyar budurwar nayi wacce ta mi'kon wayata dake 'Kara,nagode Iklima nace, tare da ansar wayar sede kan nakai ga d'auka ta katse numbar Nabi da ido ganin ba suna tabbacin bansanta ba guntun tsaki naja cox banson d'aukar wayar da bansani ba ajiye wayar nayi na kafa uban tagumi inda na tsunduma duniyar tunanin abinda nake ganin I can't survive without 'Alee' my oda half.
'Ditt ditt' firgigit nayi tare da duba wayar sa'kone daga number bud'ewa nayi

"Feeyu ko angon na kusa ne inata faman kira ba ansa??"
Afreen.

Afreen? Na ambata eyes out ai tuni nayi dialling numbar bugu d'aya ta d'auka

"Ya bada damar d'auka?"

Dariya nayi "banda sharri ni kad'ai ce"
"To ko tunaninsa ne yasa aka 'ki Kula wayar tawa"

Oh Afreen rigima a fili nace "kusan haka d'inne amma wayar bata kusa dani ne ma, yanzu de mufara gaisawa Mrs Irfan bakori"

"Ko dan sunan habiby da kika kira ai dole na nutsu mu gaisa" cikin raha suka gaisa tare da tambayar aslam tace bacci yake, bayan sun gaisa cikin raha Afreen ta nisa tace

"Feeyu se kikaji yacce abu ya kasance kuma tamkar a mafarki.."

Cikin rashin gane inda zancen Afreen ya dosa tace

"Uhmm...kema kinji wai ankawo lefe ne?"

"Au wai ne ma,ai har na kintsa se Ubaid ke cemin Alee yace su Abban bauchi ne zasu kai ba mata ba"

"Bangane ba...Alee kamar ya?..abban Bauchi kuma me kike nufi??"

"Ah ah..."(wayace ki fad'a mata) kit..wayar ta katse

Me kenan wake wa Afreen magana mene ba'ason naji..
Alee? Abban Bauchi?? Jim tayi alamun tunani 'karar shigowar text ya sa yin firgigit ta d'auki wayar tare da bud'ewa

"Heyy..
Su abban bauchi ne suka kawo Lefen Alee in 5days tym u'll be officially Mrs alee" Afreen.

Mi'kewa tsaye tayi jiki na rawa tuni hawaye suka Hau kai kawo a face d'inta waige waige tashiga yi kamar me neman wani abu mayafinta dake kan gado ta d'auka tayi waje dede tsakar falo Sukayi kicibis da Man kallon tuhuma ta shiga yi mata badan komai ba sedan ganin yacce ta rikid'e kamar wacce akaiwa albishir din shiga aljanna, Pherty batare da kula da gaze d'in Ma ba ta rungumo Ma tun 'karfi fad'i take

"I so much love u Ma, I'm worthless. Without You, thank you thank you thank you"

Ta d'ago tayi pecking cheeks d'in Ma ta fice da sauri, Ma da tuni ta gano bakin zaren ta bi bayan 'yar tata da murmushi.

Da fitarta bata zame ko ina ba se 'kofar gidan Alee honk tayi taji shiru ta kuma nan ma shiru ganin zata 'bata lokaci ai nan ta yi parking motar ta fad'a gidan dede lokacin megadin ya fito daga toilet fad'i yake Hajia barka da zuwa...ina batasanma yanayi ba key ta cillawa drivern Alee daya leko daga d'aki ba seta tsaya magana ba yasan abinyi nan ya tsugunna ya d'auka tare da fita 'kofar gida dan shigo da mota.

Ta danna bell yafi sau biyar shiru kake ji she just decide to follow d back door har ta juya taji an bud'e 'kofar da sauri ta waiwayo fara'ar dake fiskarta tayi fading line tayi forming da guntun bakinta kan a sanyaye ta kalli olu kuku tace

"Is ur Oga around" (kasancewar haka ma'aikatan gidan ke kiransa)

"Yes he's upstairs"

Jinjina kai tayi kan ya bata hanya ta wuce
Binta yayi da ido a ransa yana jinjina kyawu irin na *FATIMA ZARAH* lallai dole Oga ya dage, I can't wait to c da day u r coming to dis house I know u'll make it to be joyful I can sense it. Haka de Olu yayi ta faman kissime kissime kan ya rufe kofar ya wuce zuwa office d'insa wato kitchen.

Baya ya bawa 'kofa yayin da yake zaune kan wata'karamar kujera dake ma'kale da table d'insa, Waya ke 'kage a kunnensa da alama cikin nishad'i yake dan fuskar nan tamkar gonar auduga, hannunsa ri'ke da biro yana rubutu jikin wata farar takarda.

A hankali take nufar sa idanunta zube kanshi tun daga kan cikakkiyar sumar Kansa zuwa gefe da gefensa.

"Na Pherty fa??..."

Firgigit tayi jin ya ambace ta wanda yasa ta tunkude wata flower vase dake kan side table. 'Kiris ya rage ta taka tayi saurin yin gefe taga taga ta tafi zata fad'i tayi karo da wani 'ka'k'karfen abu Pherty da tuni ta rintse idonta jin bata kai 'kasa ba yasa ta shiga bud'e idanu a hankali wanda suka shiga cikin fararen manyan idanu wa'yanda ke a lullumshe tamkar me shirin bacci lumshe numfashi taja wanda ya had'a da sha'kar turaren jikin sa saurin lumshe ido tayi kan ta wangalesu cike da mamakin Alee dake sunkuyo da fuskarsa daf da tata cikin wata sar'ka'k'iyar murya yace

*"princess "*

©Kdeey😊

YAR BABBAN GIDAWhere stories live. Discover now