*YAR BABBAN GIDA*
©Khadeeja Ahmad
®Haske writers assoFor *Pherty n miemiebee*
💕24 💕
*FATIMA ZARAH*
Kowa ni yake kalla ganin aurena da Ubaid an canceling duk inda na wuce zancen ake, murmushi kawai nake na takaici, wasu har pattn kafad'a ta suke kamar wacce tayi failing exam dinta da kallon Allah ya baki sa'a next time dake sani jin kamar na kurma ihu.
Meyasa nazo wurin dinner nan? Wait..ya akayi ma naga mutane da yawa na zata 'yar dinner ce kawai su kayi throwing saboda su bamu hak'uri kamar yanda ya Noor ke zato.
Family dina ne farkon zuwa, Ni da Ma, Pa, da 'yan uwana Ansar da Noor.
It was really hard for me forcing smile on my face by d time mu kayi face to face da Ubaid kuwa ji nake kamar na sha'ko wuyansa badan komai ba sedan zubda hawayen da mahaifana sukayi ta dalilin sa.
"Hello yammata" cewar Ubaid dakyar na iya kallan sa before nace wani Abu tuni ya bar gun, what!! wannan mutumin yad'au kansa da yawa ko ya zata naji ciwon abinda yayi ne? Mtww to hell with u!
"Salamu alaikum", waiwaya wa nayi tare da ansawa
"Wa'alaikumus salam" kallo nabi budurwar dake tsaye gabana nayi, kyakkyawar mace ce me madedecin tsayi Fara Sol idan ka ganta tamkar balarabiya."Sunana Fatima Shuwa.."
"Sannu Shuwa ni kuma Fatima.."
"Zahra ko?" Ta karashe
Cike da mamaki nayi nodding kaina,
"Dan Allah idan bazaki damu ba ina me baki hakuri on behalf of Ubaid kan abinda ya faru"*is she for real hahaha??* a fili nace
"Kar ki damu bakomai, ai duk abinda kika ga be faru ba Allah be rubuta ba, kuma dama kinsan auren namu had'in iyaye ne kawai ba san ran mu ba"Kya'be baki tayi "haka naji, anyway bari na karasa gun su umma ta, Enjoy d foods" ta fad'i tana me kallon abincin gabana, me take nufi ance mata ni mayunwaciya ce *she insulted me* nabi bayanta da ido se wani mal'kwasa kwankwaso take shegen kwankwaso kamar na sauro, (ni kdeey nace oh!😟 my pherty )wani dogon tsaki naja na waiwaya table d'in dasu Ma da Pa suke duk sunyi jugum jugum Alhaji basheer ne gefen Pa se magana yake da alama ha'kuri yake badawa, Noor na gefe waya a hannu da gani abu me muhimmanci yake dan hankalin sa kwacakon na kan wayar , gefen sa Ansar ne zaune waya 'kage a kunne, tunanin Alee ya fad'o min na janyo purse d'ita wayam ba wayata a ciki tsk! na barta a gida abin takaici ma ba chargy I've forgot to plug it since yesterday. Cikina naji yayi 'kara har seda na danne wai saboda kada aji wata irin yinwa ta taso min sam na manta banci abinci ba through out yau, ko dai alamun yinwa ya nuna a fuskata shiyasa Shuwa tace I should enjoy the foods! Saurin kauda tunanin nayi nahau zuba gasashshiyar kaza tare da tomato sauce na shiga bawa cikina.
Bayan an kare dinner zaune nake tare da wata wacce mukayi makaranta a UK 'yar abokin abban Ubaid ce kyakkyawar gaske me suna Afreen hannuna d'auke da babynta Aslam Wanda ke ta 'bangala min dariya haka kawai naji 'kaunar ganin babyna da Alee tsintar kaina nayi da d'okin ganin lokacin waii... wani irin farinciki zanyi ranar?
Afreen ta gyara zama ta na me kallon yacce pherty ke admiring baby Aslam dagani ta tafi duniyar tunani, dan tsayawar da tayi har Aslam ya fara kyab'e baki alamun kuka, tab'o ta tayi firgigit ta d'ago tana me 'kara Jan Aslam jikin ta
"Ya de phertyma xarah da de ban sanki da tunanuka ba hasalima baki da damuwa"
Numfasawa tayi tare da gyara zama tace"Afreen bansan ya zance miki ba all I know is am not that old phertyma xarah da kika sani"
"Phertyma xarah old is much more better than d new one gaskiya, ko dake yanzu love stroke ke damunki nasan zakiyi mamaki idan nace miki kina cikin 'kangin soyayya tsayin wasu shekaru wanda ada kika fidda ran samunta ko?"
Gyara zama tayi cike da mamaki tace "Afreen ina kika samu info d'innan"
"Hahaha gurinki na samu"
"Ni kuma?"
"Kwarai"
"Tayaya?"
"Cox is shown in your face and moves"
"Afreen? Dagaske?"
Ganin ta diririce yasa Afreen tace "zo mu koma daga can akwai maganar da nakeson muyi"
Varender suka shiga bayan sun zauna Afreen ta d'ago ido tana kallon phertyma
"Pherty please ki nutsu kiji abinda zan fad'a miki, kinsan Ubaid yaron abokin abbana ne tare muka taso dashi tun yarinta thou ya girmeni da shekaru da dama, ina yawan zuwa gidansu duk sanda mukayi hutu hakan yasa muka sha'ku dashi, har ta kasance yakan bani shawarwari dakuma bayyana min damuwar sa, phertyma kinsan lokacin wani bday d'inki da ubaid yazo gidanku wata budurwa ta kawoshi??""Uhmm...no"
"May be zaki manta tunda anjima gskya amma zaki tuna yanzu, ranar bayan ta saukeshi he lean and kiss her while u r upstairs watching"
Baki ta wangale
"Na tuna Afreen bu..b..ut how do u know all this??"
"Hhh...because it was all planned""Planned??????"
"Getccha!" D'agowa sukayi duka jin magana, Afreen tayi saurin mik'ewa a shagwa'be ta rungume guy d'in
"Sorry honey bunch na wahal dakai ko" ta fad'i tana cuno baki, curving face nata yayi bayan ya bata light kiss a chicks "no baby shigowana kenan na duba duka falon banganki ba shine na shigo nan"
"Duk da haka na baka wahala silly me, we missed u ta kuma rungumesa jikinta"
Pherty tayi gyaran murya wanda yaja hankalin su duka, murmushi ma'kale kan fuskar Afreen tace
" oh honey meet phertyma my old frnd tare mu kayi oxford""Sannu pherty ykk"
"Lafiya kalau nice to meet u"
"Same here, ya juya ga Afreen oya mu wuce yau akwai night duty" saurin kallon pherty tayi tace
"I have to go pherty mayi magana" nan sukayi exchanging digits. Sannan suka tafi.Ranar kwana pherty tayi tunanin maganganun Afreen, sa'kon Alee ne ya sata sakewa wanda Ansar ya sanar mata cewa yana ta neman ta be samu ba ta shirya ganinsa gobe zuwa jibi.
*(AFREEN & IRFAN my upcoming ☆ na novel d'ina me zuwa bada jimawa ba)*
Washegari
Da shirin tarbar Alee ta tashi, da sassafe ta fita zuwa saloon kasancewar weekend ne wuraren biyu na rana ta koma gida, Isarta gida ke da wuya ta tarar da tsala tsalan fararen motoci 'kirar Mercedes Benz a fake kusa da motocin gidan bayan driver ya tsaya ta fito take tambayar me gadi,
"Alhaji ne yayi ba'ki" ya bata ansa, kai ta gyad'a ta shige ciki, tana shiga d'aki ta tarar da akwatuna seti sha biyu ajiye a gefen d'aki baki ta saki kan tace wani abu message d'in Alee ya risketa mu had'u gobe by 5:00pm @ CORNER dake lafiya road nassarawa G.r.a. kya'be baki tayi harda matso guntuwar kwalla ta shiga dialling number sa ringing d'aya ya kashe ya kira,
bubbuga 'kafa tashiga yi kamar tana gaban sa, a shagwa'be tahau kuka
"Uhmm uhn Uhmm..""Cool baby cool..waya ta'bamin matana?"
"Ba kaine baaa"
"Laifin me nayi ma matana haka pls stop crying na tuba ki bar 'batan beautiful eyes na ki"
"U know i miss u, kuma kuma...shine zakace se gobe zaka zo..." Ta fashe da wani sabon kukan darun
"Damsel I'll love to come yau d'in nima amma hakan baze yiwu ba"
"Saboda kanason yin abinda ya fini muhimmanci koh? shikenan dama nasan baka damu dani ba.."
Ditt 'karar katse wayar ta isa kunnen sa darun pherty se ita amma ya zeyi ai da kunya yaje gidan a yau.
©Kdeey😊

YOU ARE READING
YAR BABBAN GIDA
RomanceNa tsaneki at thesame time ina sonki, inajin tamkar na cilla ki ta saman bene na garzaya na taro ki gudun karki fad'a kiji ciwo~ *Alee* ♡ yacce kake nuna min halin ko oho yana ba'kanta raina mutu'ka~pherty ♡ kin gusar da duk wani manufata a kanki~Al...