*YAR BABBAN GIDA*
©Khadeeja Ahmad
®Haske writers assoFor *Pherty n miemiebee*
💕23 💕
"Ubaid??" *me ya samu ubaid d'in is he fine?*
"Ubaid ze auri wata ma'aikaciyar sa Fatima shuwa"
*Ubaid ze auri wata, I tot ni ze aura*
maganar ta rinka yawo a kaina, this is unbelievable murmushi takaici na Saki batare da na tuna su Ma na tare dani ba, ganin yacce suke kallona yasa ni saurin yin sorry face
"He is really getting married?"
"Yea.. D'azu da mahaifiyar sa ta kira abinda ta fad'a min kenan, ta bani hakuri on behalf of her family, wai abin ne yazo musu ba yacce zasuyi"
*Bansan abinda naji a lokacin ba, bawai Ina son Ubaid bane, sede meyasa be fad'a ba tuntuni, yasa na 'bata lokaci na wajen tunanin na rasa masoyina da nake mutuwar so, na 'bata lokaci wajen ganin Lefin Alee kan 'kin confessing soyayyar sa gareni ashe komai ze zo min cikin sau'ki*
A fili kuwa cewa nayi, "But Ma meyasa Ubaid zemin haka bayan angama shirya komai few days ya rage a d'aura aure it was so easy for him to get rid of me-to call off everything!!" Na kalli Ma da idanunta suka cika da hawaye ta damu mutu'ka, she was concerned about me, ta damu sosai weneva I'm hurt she's hurt too, haka take ga Pa ma saurin share kwallar idona nayi saboda d more na nuna damuwa ta d more zasu damu suma.
"Are u ok daughter?" Cewar Ma tana goge fuskarta, gyad'a Kai nayi,
"Kar ku damu kanku kan wannan 'karamin abun, Insha'Allahu Allah ze bata wanda ya fishi""Ameen" Suka ansa duka,
Noor ya shigo da sallamar sa waya a hannu, mik'awa Ma yayi,
"wane?""Sirikar ki ce"
Galala tayi da ido kan Pa ya mata Alama data d'auka, a kunne ta 'kaga bayan sun gaisa ta shaida mata suna gayyatar su dinner gobe a gidan su misalin 8:00 na dare, taso tak'i Pa ya mata Alama da ta ansa.
Ma ta shaida mana abinda tace tana me Shedding tears.
"Ma dan girman Allah ki bar kuka actually I feel so relieved da hakan ta faru"
"Relieved?"Pa tambaya
"You see dama.. dama..inason na fad'a muku tuntuni""Uhum" Ma da Pa suka ce danson jin karashen magana ta,
"Ban ta'ba son Ubaid ba kuyi ha'kuri, Ina son wani daban"
"U do?" Cewar ma
Na gyad'a kai ina me kallon Ansar,
"Wanene haka mun sanshi" cewar Pa.
Kasa ansawa nayi na shiga wasa da yatsu na, Ansar yace
"Tashi kije zan musu magana" a salub'e na fice daga d'akin Noor ya Mara min baya muka shiga d'akina inda na shiga labar ta masa duk abinda Ma ta fad'a mana.Can d'akin Pa kuwa Ansar ya tsarge musu labarin soyayyata da Alee tas! Ma harda kukanta jin yacce daughter ta wahala "poor girl" she endure this all alone, (ni Kdeey nace emotional Ma☺)
Pa kuwa cewa yayi, Insha'Allahu kamar Fatima ta auri Alee tagama.Washegari..
*Alee*
Meeting nake tare da ma'aikatan gonannaki na, wayata ta shiga ringing, shaf na manta ban kashe ba, daukar excuse nayi na shiga corridor sunan Ubaid na gani kan screen *me kuma zaka min mtwww*"Ubaid"
"Hello d'an uwa"
"Ina meeting ne duk abinda zaka fad'a ka fad'a da sauri pls"
"Ayya yi hakuri dama inason fad'a maka saura 5days bikina"
"Bikin ka saura kwana biyar??"na maimaita dan tabbatar da abinda naji,
"Eh wullahi hahaha" yanayin yacce yayi maganar kasan ba 'karamin farinciki yake ciki ba, me hakan ke nufi kenan mahaifan Fatima basu yarda da maganar mu ba ,maganar sa ce ta katseni"Anyway bari na barka haka ina expecting d'inka gobe akwai dinner by 8:00"
"No! Banjin zan samu zuwa saboda zamuyi lunching sabon commercial aircraft d'ina"
"Ok amma dan Allah ka tabbata kazo ranar biki kasan kaine babban aboki"
"Aa dan Allah ka samu wani daban..""Meyasa kaine d'an uwana kuma abokina da muka tashi tare"
"Kasan sarai banson hayaniyar biki pls ka samu wani cikin abokanka ga gaddafi ai abokin ka ne"
"Tsk tsk bansan meke damun ka ba amma de zaka zo ba"
"Do I have a choice?"
Dariya Ubaid yayi "a a to sena ganka ka gaida Miemie cutie"
"Zata ji" na katse
Wani irin kishi ya turnu'ko ni me hakan ke nufi wai, ji nayi zuciyata na zafi da na koma d'akin meeting di'n ganin ba'kin kowa nake hakan yasa nace a tashi.
***
Na kira wayar Ansar ba ansa ta Fatima kuma switch off, are they avoidn me??..maganar Gaddafi ce ta sani tsayawa da tunani"Ze auri Fatima Shuwa ne P.A d'insa" cewar Gaddafi abokin Ubaid
Fatima Shuwa? Ba Fatima Zahra ba, but I tot..
"Kana nufin wannan farar yarinyar me sa medicated glass""Eh itade.."
Wani sanyayyen numfashi na sauke,
"lallai Ubaid ya nutsu mutumin da da yake kaunar yaran masu dashi a cewar sa dan a cika masa gida da kaya yanzu ya sauko""Soyayya kenan, anyway be kamata nake zancen su ba, a matsayina na aminin sa"
Kuma?
"Yea I volunteer"dariya ta kufce min har seda na kware na ajiye kofin lemon hannu
Dinner loading.....
©Kdeey😊

YOU ARE READING
YAR BABBAN GIDA
RomanceNa tsaneki at thesame time ina sonki, inajin tamkar na cilla ki ta saman bene na garzaya na taro ki gudun karki fad'a kiji ciwo~ *Alee* ♡ yacce kake nuna min halin ko oho yana ba'kanta raina mutu'ka~pherty ♡ kin gusar da duk wani manufata a kanki~Al...