Heart broken

893 72 0
                                    

*YAR BABBAN GIDA*

©Khadeeja Ahmad
®Haske writers asso

For *Pherty n miemiebee*

                💕13💕

Bayan wata biyu ..

*Alee*
"Kina ina? why d hell do u move out of d house without informing me!, ko an fad'a miki ke keda kanki!!" Ya ce a tsawace a waya.

"Kayi ha'kuri ya...naje bauchi ne(gidan kanin babansu)"

"For godsake Miemie, meke damunki, dawowa ta daga paris kenan, bayan 2good month ace ban tarar dake a gida ba, kuma baki tunanin fad'a min zaki je bauchi ba, taya kike tunanin hankali na ya kwanta banga sis me ba my only family!"

"Ya Alee..let me explain"

"Explanation naki ba shi da amfani tunda kin nuna ban isa dake ba!"

Kashe wayar yayi tare da wurgata kan gado. Zubewa yayi kan cushion ya tallafe kansa da dukkan hannuwa,( it's been 2month, tun bayan barin Fatima asibiti ya rasa nutsuwarsa, ya zama so weak bashi da tunanin daya wuce nata, bayan ta nuna yayi expire gurin ta, sis me ta canja min kwata kwata a tunanin ta ni na kori Fatima, ta yaya? Ta ya zasu gane irin son da nake ma Princess d'ita wanda nakeji zan iya rasa rayuwa ta a kanta, but kalla abinda ta saka min ta tafi ta bar ni broke hearted, she betrayed me for no reason!, Miemie ta dena walwala sam! Ko magana nake mata bata fiye bani answer ba and odan na matsata she will freak out by crying kamar wacce na daka, mtwwww...hakan yasa na yanke shawarar tafiya waje dan hutawa, paris na yada zango anan na jifi tsuntsu da dutse biyu, dan ba a hutun na tsaya kawai ba, na bud'e ar'kallar saida diamonds..had'e da neman inda zan samu gidan yayan Fatima kamar yanda naji a bakin Miemie cewa anan yake, ban sha wahala ba na samu residence nashi, se de abinda naje nema ban samu ba dan yace shi kansa besan inda take ba da na ce ya tambaya gida yace tor, kullum naje zece ya manta sbda aiki ya masa yawa, kamar wani agogo, shekaranjiya dana koma kuma ya shiga theatre kuma ze d'au kusan awa hud'u gashi ni ko awa d'aya bazan kai a garin ba, i dunno what to do bt to hakura kan cewar zan koma in two weeks time na 'kagu nazo naga halin da sister na take ban ta'ba tafiya ta tsawon lokaci na barta ba, ita kuma dan shirme mtwww...)

A fusace ya mi'ke yana cire kaya ya rage daga shi se shorts sannan ya shige toilet, be d'auki tym ba ya fito jikinsa se d'igar ruwa yake gashi ya kwanta luf luf to ko'ina se da ya goge jikinsa sannan ya shirya cikin English wear masu saukin nauyi ya taje kansa ya feshe jikinsa da turaren Hugo boss, sannan ya fice, driver ya kira ta waya cewar ya fito da mota zasu nufi bauchi state.

Bauchi state
Saukar su keda wuya bayan yaci abinci sun gaisa da mutan gidan sannan ya shiga d'aki dan hutawa, tura 'kofar tayi a hankali, tana takawa cikin nutsuwa gefen gadon ta zauna tana kallon yacce yayi fresh ya 'kara 'kiba abunsa, samun kanta tayi a damuwa tunda tasan idonsa biyu amma ya'ki bud'e ido, ta bud'e baki za tayi magana yace

"Tashi ki fita!"

"Ya..."

"Ba wani yaya sis me na kula kin tsane ni baki sona.."
"Ya stop saying that, taya zan tsane ka wa nake dashi bayan kai?.."
Bud'e ido yayi tare da tasahi zaune, "me yasa tor kika canja min a da sister na is friendly, ko me zatayi she have to seek my permission amma yanzu kin canja meyasa? Na miki wani abune miemie da kika tsaneni haka?"yace cikin nutsuwa

Hawaye suka ciko idonta tana girgiza kai..."ya baka min komai ba, ni kaina bansan meke damu na ba, ol i know is that i hate to c u down, wanda tun bayan tafiyar Fatima ka canja gaba d'aya ko abinci baka damu da ci ba, n..n kan tahowa da nayi nan kuma, saboda ina tsoron gida ne ni kad'ai!.."ta 'karashe maganar a hankali

Shiru yayi dan maganar ta shige sa mutu'ka, rungumota yayi ta kafad'a ido a rufe yace
"Banda wannan fa?, kina ganin kamar nine silar korar miki 'kawa ko?..ko d'aya sis me, 'kaunar da nake wa Fatima banajin ko mahaifanta na mata, she have dis electrifyn tin on me bana iya ha'kura da ganinta, duk inda take ina biye da ita ba tare da saninta ba, my mens r olways looking at shige da ficenta, amma yanzu ta 'bace min , tun bayan barinta garin nan nake jin tamkar sashen jikina d'aya ya lalace, zuciyata ta rasa sukuni, idona, numfashina, jikina komai nawa kema duk muna bu'katar Fatima but look, Ubaid ne dalilin da yasa nake ja da baya kan Fatima lokacin da nake son fighting for her love she flee away, n never turn bck, she betrayed me!" Ya 'karashe maganar da damuwa.

Kukan Miemie ne ya 'karu, ta lumshe ido a sanyaye tace

"Yaya Fatima ba ta da lefi.,ya Ansar ne.."

Kallonta yayi da mamaki, kan ya kada baki yace..

©Kdeey😊

YAR BABBAN GIDAWhere stories live. Discover now