RASHIN SANI

3.7K 191 3
                                    

GABATARWA!

Labarin rashin sani gajeran labari ne wanda zaku gani daga taskar khairat up,

labari ne a kan kawaye biyu wanda suka taso tare ashe saurayi daya suke soyayya da.

labari ne da ke nuni da illah a kan saurin fushi da kuma illar furuci.

labari ne wanda yake nuna tsantsar kishi da yaudara.

labari ne a wanda ze zo muku da sabon darasi a cikin sa.

SUNAYEN JARUMAN SHIRIN.
(GIDA NA FARKO)

1 Alh.muhd sambo (dan kasuwa ne mahaifin mihjana)

2 Haj.maryam imam(mahaifiyar mihjana.)

3 Yaya kabeer (wan mihjana)

4 Mihjana (tauraruwar littafin matar abdul_razak kuma lawyer)

(GIDA NA BIYU)

1 Alh. abubakar mustapha gwadabe (mahaifin abdulrazak dan kasuwa ne)

2 Haj.aisha sani (mahaifiyar abdulrazak)

3 Ya zainab (yayar abdul razak , lecturer ce)

4 Ya khalil (wan abdul razak likita ne)

5 Abdul razak (tauraron litafin kuma likita ne)

6 Nafisat (autar su abdul razak)

(GIDA NA UKU)

Alh. yusuf aliyu (mahaifin maryam MD ne a bank.)

Haj. rukkaya suraj(mahaifiyar maryam)

Maryam ( tauraruwar littafin,Aminiyar mihjana ,lawyer ce).

AMINA kawar su mihjana (er jarida ce)

ISHAQ abokin abdul razak (likita ne).

i need likes,vote,comment's to know if u are with me, and u want the story.

just click on the star and i ll give you mah best insha Allah.

tnx love u guys.

RASHIN SANI!!!Where stories live. Discover now