chapter 18

555 32 0
                                    

   Cikin kuka tace nayi hakan ne savoda bana so na kunyata a idanun family dina i love them oll maryam tasan sirrina wanda hakan 'baraka ne a tare dani kuma ni din ina san maryam fiye da kowa cikin yarana i did nt want to kill her naso na haukata ta na gusar mata da tunanin ta sedai destiny wanted something else.

Mihjana cikin kuka tace mami kin cuce mu, kin cuci kan ki, kin cuci zuri'ar ki kin rabu da maryam mami mesa duniya ba mattabata bace ba kowa ze barta money is nothing but intoxication gashi yanzu kin kai kan ki kin baro.

  Mihjana ta juya ta sharce hawayen ta tace the defence rest your honour!.

Alkali ya soma ratabbo bayanai

Bayan shedu da aka gabatar a kotu, kotu ta yankewa dr.mukhtar,meenal,zulaihat,mami hukuncin rai da rai a gidan yari tare da aiki me tsanani , sannan kotu ta wanke dr.sbdiol daga zargin da ake masa tare da unartar wadanda suka bata masa suna umarnin biyan kudin tara na bata masa suna kimamin milliyan biyu bang ya buga gudumar sa ya mike kowa ya mike en sanda suka sa masu ankwa aka tusa su a gaba dan tafiya jail dasu.

Abban su maryam ya bi matar sa da kallo cike da mamaki ta tsaya ita ma kusa dashi, tana hawaye tace ABBA ka yafe ni ko na samu rangwame.

Mamin yara kin cuce mu me na rage ki dashi?

Kulawa?
Kudi?
Lokaci na?
Mutuntawa?
Wane hakki ne naki wanda yake a kaina ban sauke ba , wace cuta na miki? Ina zaki kai kudi? Ina zaki da hakkin rai? Badan nasan kece kika haifi maryam ba da nace ba erki bace ba, kin cutar da ita kin so maidata mahaukaciya karshe kika kasheta ta bar miki duniyar gaba daya saura ke wani hisabin se a lahira kije duniya ce se ubangiji ya saka mana ha'intar mu da kike yi se ya bi mana hakkin mu bazan yafe miki jinin yata ba sedai na yafe miki a iya zaman mu da muka yi nida ke amma banda jinin yata maryam se Allah ya saka mata.

Mami cikin kuka ta kalli yarsnta tace ku yafe min !

Juya fuskokin su suka yi dan ta bar musu baya da kura ta bar musu tabo wanda bazai taba gogewa a rayuwan su ba sedai tsakanin da da uwa aka ce se Allah no matter what ita ta haife su baza su canja hakan ba suna cike da mamakin wai mamin su da magna bata dameta ba me ganin girma da darajar mutsne me kula da su da nan nan da maryam ashe black sheep ce innallilahi wa inna illahir raju'un kawai suke fada.

A gaban su aka tasa kan su cikin mota aka wuce dasu. Wannan kennsn makomar su mami.

Mihjana ta fito bag din ta a hannun ta barr imran ya dakatar da ita

Juyswa tayi tace uhm

Yace gaskiya kin burge ni kin kyauta kin yi kokari da bajinta kina da wayo na dade ina jin labarin gwagwarmayar ki ban taba gani ba se a wannan karon congratulations.

Murmushi tayi kswai kamar bazata tanka masa ba se kuma tace barr ai duk me bin gaskiya zega da kyau da Allah na dogara kuma dashi na yarda na mika alamurana garesa bazan taba kij gaskiya ba dan abin duniya, and zan baka free advice take it ir leave it try once in ur life to fight for truth,with honesty and respect your proffession once kayi kokarin yin aikin halak
Se anjima.

Ya gane sarai magana ta fada masa a fakaice kuma ya gamsu he never did anything good se evil case din nan ya girgixs shi be taba tunanin cewa haka abun yake ba shi dai yasan an biya shi kuma an karanta masa wani karatun daban duk da yasan cewa he fights for lie amma yayi mamaki shi kan ss da jin mastermind din abun wai mahaifiyar marigaya ce.

En jarida ne kewaye da mihjana suna san jin ta bakin ta , ta ko ina tambayoyi ne ake watso mata.

Barr. Yaya kike ji a halin yanzu kin ci wannan case din?

Mih ta motsa dan karamin bakin ta tace alhandulilahi ina cikin farin ciki da kuma bakin ciki

Ko mesa?

Ina cikin farin ciki na kwato wa kawata yancin ta na sa an kama wadanda suka yi sanadin barin ta duniyar nan ina mata addua Allah ya rahamace ta ya gafarta mata.

Ina kuma bskin cikin yadda duniya ta canja ina bakin cikin bata danganta ta tsakanin UWA DA 'DA kuma da aka yi wannan case din ya kuma nuna mana cewa trust no one.

Barr ko kina murna da kwato mijin ki?

Uhm ina taya shi murna daga kubuta daga wannan sharrin Allah ya kiyaye gaba.

Barr ko zaki cigsba da zama da mijinki?

Mih ta watsa masa wani harara ta buga tsaki tace stay within your limit wannan personal issue din mu ne ni da shi mind your tongue.

Ma'am.......

No comments ta shige motar ta.

       Mum din abdool banda kukan dadi ba abinda take yi tana godewa Allah.

Ta rungume dants tana kuka

Mum ki daina kuksn nan dan Allah kinji am out now.

Abdool ji yanda ka koma just look at you kaman ba kai ba

Mum kowa da kaddarar sa wannan ita ce tawa jarrabawar ma yarda da ita.

Abdool why? Mesa ka lalata rayuwan ka? Mesa baka yi cutting relationship din dake tskanin ka da marysm early ba bayan kasan cewa kawaye ne?

Mum stop digging the past, nayi kuskure kuma nasan na kauce hanya kuma na samu fruit dina ai tunda ga irin halin da na shiga wands badan Allah ba bazan fita daga cikin sa ba.

Haka ne abdool pls promise me ka daina duk wani halin banza da dszai bata tsakanin ka da Mihjana.

Mum is oll over

Me?

Tsakanina da mih komai ya kare kamar ya?

Na sake ta tuntuni

Innalli lahi wa inna illahir raj'un abdool kun rabu?

Eh mum that was her condition mihjsna bazata ta taba zama dani ba nasan halin ta so i divorced her.

Cikin kuka tace banji dadi ba abdool mihjana is  a gud wife,a gud gurl, tasan girman mu ka cuci kan ka kayi asaran matar kwarai i pity u abdool

Mum pray for me the best

Hmm kayi losing best kam sedai we pray for you kawai.

Yw rungumets yna kuka me daci mum i luv mih i luv her sedai na lallata rayuwata i crossed the limit.

RASHIN SANI!!!Where stories live. Discover now