chapter 17

642 47 6
                                    


Mukhtar:-ya numfasa ya soma magana.
Maryam ta gano cewa muna safarar mata hakan yasa muka yi waya da ogan mu kums muka yanke shawarar kswar da ita daga duniya se ni kuma na bada shawara nace kawai mu gusar mata da tunanin ta muyi ta bata kayan maye harta zama cikakkiyar er drugs daga karshe mu kaita gidan mahaukata kuma muka tsaya a kan hakan.

Sedai maryam was sharp ta gano cewa magungunan da na bata were harmful to her hakan yasa ta kira ni gidan su ta dinga kuka na ci amanarta ta yarda dani saboda haka zata fadawa duniya abinda muke aikatawa.

Hakan ya tsorata ni ainun hakan yasa muka kuma zama meeting da ni da meenal da zulaihat da boss din mu.

Muka yanke shawarar mu kasheta kawai mu dorawa wani laifin.

Se kuma ga labari yazo mna daga zulaihat cewa ai maryam da abdool zasu hadu a hotel kawai muka tsara a kasheta a dorawa abdool.

Bayan sun gama magana muka maketa aka canja meeting poiny din dama mun jima da zuwa kusan hour daya kamin yazo kuma muka buya cikin toilet a proccess din ta kwace kanta daga gare mu duk da bata da kwarin jiki shi yasa zoben ta ya fadi bamu samu damar dauka ba saboda lokacin abdool ya karaso wuka na caka mata ta gefen wuyan ta zulaihat na bakin kofa daga baya ta bude masa maryam kuma cikin fitar rai ta fada kansa bata iya magana ba ta mutu a hannun sa.

Muka fita tina ta shiga da sauri jin ihu se ta dauka abdool ne ya kasheta.

Mihjana:-ta ce mukhtar waye ogan ku?

Mukhtar:- ya kuma numfasawa ya ce mahaifiyar maryam ita ce me wannan empire din.

Mami:-karya kake yi munafuki ka kashe mun ya ta shi ne zaka lakana mun cewa ni ce na saku mih karya yake mun kar ki yrda da maganganun sa ni ban ma san yana hulda da yata ba.

Meenal:-gaskiys ne abinda mukhtar ya fada kece ogan mu dukkanin mu ke ce kika samu a wannan harkar kece kika dora mu daga ni har zulaihat da kuma en'mata da dama, mihjana ma kin so dorata sedai ita din ta fiki taurin kai hakan yasa ma baki tunkareta da zancen ba kuma ke kika bada umarnin a kashe maryam gudun kada asirin ki ya tonu mukam kin cuce mu kin lalata mana rayuwa muma mun bi san zuciyar mu da son kudi gashi inda muka fada cikin rayuwar dana sani da kazanta ta saki kuka wallahi mihjana mami ce silar komai.

Mami:-ta soma wuki wuki da idanuwa tana kallan sauran yaranta da suke kukan abunda ake fada ita ma hawayen ne suka kuma zubo mata na nadama da tausayin kanta.

Eh nice silar komai
Nice umul aba'isin komai
Wallahi sharrin shedan ne
Sharrin zuciya ne kuma nayi nadama.

Mihjana:-jikinta ya gama mutuwa ta gama shiga damuwa haka duniya ta koma a kan san duniya uwa ta kashe diyarta da kanta? Innallillahi wa inna illahir rajun ta fada tana share hawayen sa suka zubo mata ko a mafarki bata san cewa mami zata iya sawa a kawar da maryam ba daga duniya.

Mami mesa?
Me maryam ta miki?
Mesa kika sa aka kasheta?
A kan duniya ?
Maryam tana kaunar ki why mami why? Mesa kika bata mana farin cikin mu.

Mami:-ni na kasance me san kudi tun ina budurwa hakan yasa na taso da burika manya manya kuma alhamdulilahi na samu nasara dan na auri me kudi wato mahaifin maryam sedai duk da haka it was not enough for me.

Na yanke shawarar fara wannan sana'a ta safarar mata zuwa garuruwa kuma ina saida wasu, wasu kuma na kai su gidan karuwai.

To saidai bana so a san da ni a harkar haka yasa na soma amfani da kawayen maryam kuma na samu nasara dan suna da san kudi ko a hanya naga yarinya in ta mun se na sa an dauketa , kuma likitan mu dr.mukhtar ne kuma yana kawo mana customomi manyan mutane se ya zama cewa shi ne mataimaki na me tafiyar da harkar.

Maryam ta san sirri na so banda option da ya wuce na kashe ta badan bana san ta ba sedan kada na fadi a idanta ko a idan sauran yarana da mijina.

RASHIN SANI!!!Where stories live. Discover now