chapter 2

823 27 0
                                    

🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀
     RASHIN SANI
  🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀

F.O.W

   Daga alqalamin khairat up

   vote @wattpad khairi_muhd

                " 02"

"yana dauka ta fara fada sakaci kome? ta ya ma zaka fadawa MIHJANA kana taraya da wata? anya ko kasan wace MIHJANA? da fushin MIHJANA? "

"na sani MARYAM kuma tsautsayi ne da RASHIN SANIN tana baya na a tsaye tana jin muna waya tun jiya ban gano kan MIHJANA ba"

"yanzu ta bar nan tana kuka ta fada mun komai kuma tayi alkawarin hallaka budurwar da ka ke tarraya da ita matukar ta gano wace kaima ta illata ka."

"idanuwan sa ya kwalalo waje  cike da tashin hankali dan MIHJANA zata aikata saboda muguwar zuciyarta."

"MARYAM relax , fada mun tana ina ?"

"taje asibiti wai a duba ta ko tana da wata cutar."

"wanne kennan?"

"ban  tambaye ta ba saboda na tsorata dan gaba daya ta sauya ta zama tamkar tababiya!"

"ok zan yi wani abu a ka!"

"u better do ABDUL dan nasan MIHJANA  a kan abunda take so."

"sai anjima "

"ok"

"juyawar da zata yi taga mutum a tsorace ta juya tunanin ta MIHJANA  ce ta dawo kirjinta ta dafa ta sauke ajiyar zuciya oh Amina kin firgita ni wallahi."

"ai naga alama ta fashe da dariya maryama wata cakwakiyar ki ka fada? "

"amina kedai bari na tsokano wa kaina rigima na hakawa kaina rami da kaina wanda in na fada me fitar dani sai Allah"

"tame kenan?"

"amina ..."

"what?"

"amina na ci amanar MIHJANA me mafita?"

"what ta fada da karfi da ihu da matukar kaduwa"

"shhhh, ta fada tana toshe ma amina baki ke ya ki ke ihu"

"maryam wauta ko me? kin manta rashin hankali da rashin imani na MIHJANA? da zaki shiga gonar ta wai ma me ki ka mata?"

"amina samo mun mafita, nida mijin MIHJANA muna neman juna for almost 4year's!"

"mikewa amina tayi ta ce maryam you are totally mad "

"na sani"

"so bare it alone"

"haba kawata kar kice haka mafita nake nema kaina ya kulle ban tunanin komai sai outcome dina a gun MIHJANA! help me."

RASHIN SANI!!!Where stories live. Discover now