chapter 5

817 91 0
                                    

Hello barr.mihjana!!
Hello , dawa nake magana?

Kina magana da inspector faruk ne.

Ok ko zan iya sanin dalilin kiran?

Eh kina free ne yanzun?

Gaskiya am not free ina duban wani case ne sedai mu samu wani lokaci na daban.

Erm barr gaskiya maganan tana da matukar muhimmanci ne wani case ne ya nufo ki sedai ban sani ba ko zaki iya amsa .

Insp. Gaskiya ina da alot to do ban jin zan iya amsan case din ka.

Barr.mihjana da kin saurari case din nasan zaki karba saboda na yarda da aikin ki kuma kina da tusayi da taimakon wanda aka zalunta.

Ta dafa goshin ta sannan ta dubi agogon dake makale a hannun ta hade da sauke ajiyar zuciya. Ok ina jiran ka a office yanzu bana san african time pls.

Insha Allah nagode.

Ok ta ajiye wayan, hakan nan zuciyar ta ke mata suya take jin ba dadi iri faduwan gaban nan idan abu ze samu mutum kaman something bad will happe to her ko wani na kusa da ita.

Cikkakken hour guda insp.faruk be ba ya sansr mata da isowar sa ta masa izini da ya shigo.

Ta sa a kawo masa abun motsa baki me sanyin gaske.

Seda ya sha ruwan tukuna suka kuma gaisawa.

Ta dube shi hade da cire glass din fusksrta ta maida attentio dinta gare shi kacokan ta ce masa ina sauraron ka insp.

Nagode da time din ki a jiya ne muka ci karo da wani case da daddare wanda muka suspect din sesai suspect yana claiming rights dinsa, da kuma ikirarin besan komai ba a kan abunda ake tuhumar sa dashi sedai shedu sun nuna cewa yana da hannu dumu dumu a ciki amma wani hanzarin mun bukaci ya kira lawyernsa se ya hadamu da ke yace kece kadai zaki iya kare shi mu same ki ya san ki farin sani.

Girgiza kai tayi ta ce naji wannan but har yanzu baka fada mun laifin da ya aikata ba.

KISAN KAI (MURDER).

BA tare da wani damuwa ba ta ce waya kashe?
Kuma motive din sa?

Well budurwar sa ya kashe a hotel

Motive din sa kuma bamu sani ba aikin ku ne barr ku tono abunda yake cikin rami.

Ita bata ji ms tana san amsan case din ba ko kadan sedai bata yi kasa a gwiwa ba ta ce dashi me sunan wanda ake karar?

Sunan sa ?

DR.ABDULRAZAK ABUBAKAR MUSTAPHA.

Sunan ne yazo mata a bazata, ta maimaita ya kai sau uku, ta bi fuskar insp.da kallo tamkar tana so ta gano wani abu ko karya ko kuma akasain ta.

Da kyar ta lalubi miyau a bakin ta ta ce insp. Dr razak ka ce?

Yes barr shi fa likita ne.

Ya sunan wadda ya kashe?

BARR.MARYAM YUSUF....

innallillahi wa inna illahir rajun ta dinga nanatawa, insp.when maryam ta mutu?

Kin san ta ne?

Insp. Kawata ce aminiyata ce er uwata ce tun muna yara

Kamar yadda na fada miki jiya ne daddare abun ya faru yanzum haka ma mun bada gawarta for PM (post moturm) report dan mu bada gawarta a gidan su.

Innalilahi wa inna illahir rajun

Inspec ban yarda ba bazan taba yarda ba.

Kins iya zuwa kiyi conferming

Mikewa tayi ta dau jakarta da key din mota da wayanta a rude take sossai wanda body gesture dints ma kadai ya isa ya nuna maka hakan.

Barr. Let me drive you ins zaki je?.

Kai ni gidan su maryam zuwa lokacin ta gama gigicewa ta gama rudewa kiris take jira tayi kuka hankalinta ma be bata kiran num daya daga cikin en gidan su ba.

Barr. Ya akai baki ji wannan news din ba wanda an buga a jarida jounarlist amina ta buga yau a front page

Ayyukan da suka yi min yawa basu sa na duba pappern jiya da yau ba saboda ina da hearing next week me xafi ban lura da abunds yake faruwa ba.

Ayya my condoleces to you Allah ya mata rahama, allah ya jikan ta ya tona asirin wanda ya kashe ta.

Amin ta fada a kasan makoshinta dan ita fa gani take yi wasa ne maryam na nan alive and healthy.

Dai dai kofar gidan su ya faka motar ta fito ya bata key dinta yayi mata sallsma ta masa godiya, tun daga waje take ganin mutane a zazzaune, jikinta ya kuma yin sanyi da kyar take daga kafafuwan ta ciki ta shiga inds ta tsinke ta hango mum din ta da sauran yayunta, ta hango mum din maryam da en uwanta jabe jabe da hawaye, suna ta yi , gefe daya kums matane birjik suna karatun kur'ani wasu a zazzaune minal na gefe tana sobbing.

Kafafunta kakarwa suke ta na mszari ta fada gwiwowinta biyu gaban mum din maryam ta ce kar ku ce mun labarin da ns ji yanzu gaskiya ne? Ku tashe ni in mafarki nake, ku tashi ni dan Allah amma kar ku fada mun gaske ne maryam dita ta tafi ta barni?

Mum ta girgiza kan ta tana sakin wani kukan ta ce mih sedai muyi hakuri maryam ta riga mu gidan gaskiya!!

A gun ta fadi ta saki wani irin kuka, ta riko hannun mum ta ce mesa mutuwa zata mun haka? Mesa zata rabani da er uwata a lokacin da nake da bukatar ta a kusa dani ina ma ni kika dauke mutuwa,...

Hajiya rukkaya ta rungumo mih ta ce kada kiyi sabo ki mata addua kada ki fadi abunda ba daidai ba Allah da ya bamu shi ya karba yafi san ta, ki mata addua ki karbo mata hakkinta ki hukunta wanda ya rabamu da maryam shi ne gatan da zaki mata a duniya.

Mih ta kankame haj.rukkaya ta a wani irin kuks dams an san za a rina sabida kowa yasan irin shakuwa da ke tsakanin mih da maryam tun yarinta har zuwa girman su komai tare suke yi wajan aiki su ne da gida ya banbanta sabida ita mih nada aure ita kuma maryam bata da aure ta sha mata fada akan ta bar saurayin da yake yaudran ta tayi auran ta taki sabida san da take ma abdul ashe ita bata san razak dinta shi ne abdool din mryam ba.

Tambayoyi ne fal ranta
Why ya kashe ta?
Mesa suka ci amanarta?
Ta yarda dasu sun ha'ince ta,

Duk da haka zuciyarta na fada mata bashi ya kashe ta ba.

Muje zuwa yaan votes yawan update.

Dan kuna mun kauran vote.

RASHIN SANI!!!Where stories live. Discover now