chapter 14

894 65 17
                                    

Khairat up

Hikima writer's association!

14

Mami:-wai me kike nufi ne?

Mihjana:-_ina nufin ina er aikin ki zulaihat? Kuma meyasa kika mata transfer din kudi?

Mami:-gaskiya na manta

Mihjana:-uhm really, kin manta?
Ya me shari'a ina san kotu ta bani dama nayi en tambayoyi wa abdool

Alkali:-kotu ta baki dama

Mihjana:-nagode ta nufi abdoll wand duk yay kozai kozai ya rame yayi baki ya zama wani irij abun tausayi ta kswar da emotions dinta ta nuna masa hoton zulaihat ka san wannsn?

Abdool:-eh na santa

Mihjana:-a gidan su maryam kuka hadu?

Abdool:-ah mun hadu da ita a social media ne facebook friend dina ce.

Mihjana:-friend ko kuma fiye da haka.

Abdool:-erm friend dina ce amma ita ta fara approcing guna.

Mihjan:-tace ma me.

Abdol:-ta na ikirarin tana sona, na manta da wata maryam ,dan maryam bata sona ha'inta ta take yi har da na kusa dani.

Mihjana:-to se kuma aka yi yaya?

Abdool:-ban yarda ba wata rana seta turo mun hoton maryam da wani guy wanda bnga face dinsa ba , sena tambayeta ina tasan maryam?,tace mun sena bata dubu dari biysr tukuna zata tura mun evidences akan wacece maryam da aikinta ds kuma mukarabanta.

Mihjana:-to ka tura mata?

Abdool:-ban tura mata ba tukuna,sena daina kula maryam na mata sending pic din ds aka tura mun ta nemi sanin waye naki fada mata dana ga da gaske ne sai na mata warning nace ba ita bani kar ta kuma nema ns nima zan koma gun matata na daina kula ta.

Mihjana:-zulaihat bata kuma ma magana ba?

Abdool :- eh dan bn kuma ji daga gareta bams har two weeks se daga bays aka mun text da num ta HELP!.

BARR imran:- objection mi lord me barr mihjans take nufi?

Mihjana:-zan baka guri kaima kayi tambaysn ka amma pls ka dsina katse mun hanzari.

Alkali:-a kula

Barr imran:-_ya koma ya zauna.

Mihjan:-ta kirawo yayr zulaihat da wani constable ya shigo da ita.

Yayar zulaihat:-zan fadi iya abinda na sani.

Mihjana:-shin zaki fada mana wacece ke?

Yayar zulaihat:-sunana aminamu en garin edo state ne so mu benden ne sedai mun taso cikin talauci nida kanwata se muka dawo nan garin kano nemsn na kan mu to duk wnda muka hadu dasu en iska ne bame taimakon mu dan Allah sedan su yi lalata da kai, to ni sena sadaukar da rayuwata ina bin maza ni call gurl ce gaskiya ta fada tana sadda kanta kasa to ni ina da daki a ibedi sanadiyan dr.mukhtar sena nuns masa ya taimake ni ko bazai dinga biya na komai ba amma pls ya fitar da kanwats daga wannan kszantar bana so tayi abunda nake yi lokacin kanwata zully tana da shekaru goma shs shidda a duniya ni kuma ina twenty, ya yarda ya kaita gun maryam ita kuma ta kaita gidsn su a matsayin er aikin gidan jefi jefi mukan hadu ni da maryam dan ni har waje ina raka costomomina. A wata haduwa da muka yi take fada min ita fa ta samu hanyar da zata tara mana kudi a lokaci guda mu gudu mu bar kano muje inda bs a san mu ba muyi kudi kuma muyi aure.

Mihjana:-ta fada miki hanyar

Yayar zulaihat:-ta fada min hanyar ta ce min uwardakin ta maryam criminal ce kuma blackmailar da ita da saurayinta dr.mukhtar da mahaifiyar maryam  ta samu wasu sirrikan su da zats saidawa saurayin maryam wanda take mugun so ya bata makudan kudi daga baya kuma zata yi blackmailing din maryam din se mu gudu kuma harta yi successing ta samu kusan five million sedai saurayin maryam din be mata magana ba tukuna,

Mihjana:-ko ta fada miki sirrin?

Yayar zulaihat:- ta sa mun rana zamu hadu ni da ita a badala hotel ranan ne kums aka kashe maryam da na je ns gani maryam an kasheta kuma ba zulsihat daga ranan ban kuma ganin er'uwata ba. Dan Allah ku nemo mun kanwata zan sa ta maida muku kudin ku ta fada tana wani irin kuka me ban tausayi.

Mihjana:- zaki iya tafiya nagode.
Ta kuma duban agogo tana yatsina fuska.

Alkali:-sheda ta gaba fa?

Mihjana:- ya me Shari'a shedun da yawa sedai basa kotu suna hanya ban san meya sa su jinkiri ba sedai ina san bayyanawa kotu komai a faifai a bude.

Alkali:-kotu ta baki dama

Mihjana:-nagode da adalcin wannan kotun.

Kamar yadda muka sani kotu tana tuhumar dr.adool da laifin kisan barr.maryam wanda daga baya muks gano cewa bashi da sa hannu a case din sedai dr.mukhtar shi ya kashe maryam tare da taimakon meena da kuma maryam.

Mutane:- aka soma hayaniya alkali ya dakatar dasu

Alkali:-kina nufin maryam nada rai?

Mihjana:- tabbas maryam nada rai.

Alkali:-gawar da muka gani fa ? Da kuma pm report?

Mihjana:- ba gawar maryam bace ba, gawar me aikin gidan su ce wato ZULAIHAT,

Mukhtar,barr imran,abdool,meena,mami,amina da duk wanda yke cikin kotun seda ya shiga rudani da tashin hankali aka dinga maganganu.

Su ko su mukhtar suna jinjina kokarin mihjana da basirar ta se gumi suke yi idanun su sun yo waje taya akai ta gane wannan sirrin.

Alkali:-ki bayyana mana shedar hakan

Mihjana:-ina neman alfarmar a kara mun lokaci ne saboda ina jiran insp.faruk ne wanda yaje dauko mun maryam.

Alkali:-kotu ta baki minti ashirin da hudu in baki kawo shedu ba zamu watsar da duk wasu maganganun ki mu yanke hukunci.

Mihjana:-uhm, nagode da wann lokacin.

Manage!

RASHIN SANI!!!Where stories live. Discover now