chapter 13

600 52 3
                                    

Khairat up

Hikimah writer's assosiation

Pg 13

Public pros:-objection mi lord wane irin wasa da hankali defender take yi da hakalin court? Dama mutum in ya mutu yana dawowa?

Alkali:-ya kamata ki fito fili ki fadawa kotu me kike nufi ki kula?.

Mihjana:- nagode. Meena kin san me nake magana a kai ki fadawa kotu ina MARYAM take.

Meena:-ban san a kan me kike magana ba maryam ae duniya tasan ta mutu.

Mihjana:- ta yi mata wani kallon rainin hankali da murmushin takaici tace kar ki ma kotu wasa da hankali ki fadawa kotu ina kawarki maryam take.

Meena:-da gaske nske yi bsn san komsi akan abunda kike tuhumata a kai ba

Mihjana:-ya me shari'a nasan kotu da mutanen da suke cikin ta suna msmakin cewa me nake fada? To daidai nake fada kuma gaskiya nake fada MARYAM tana nan da ranta kuma ita ta shirya duk wannan manakisar,ita ce MASTERMIND din wannan case din.

Public pro:-in har maryam nada rai tana ina? Kuma me hujjar ki na cewa tana nan da ranta? Sannab kuma gawar waye aka samo? Dama maryam en biyu ne?

Mihjana:-zan vawa kotu amsoshin ta sedai ina rokon kotu data bani hutun rabin hour na jira karasowar sheduna.

Alkali:- ya ce ya bada shi kan shi case din is intresting to him.

Nan kowa ya watse.

Yan jarida

Barr.mihjana shin mesa kike ikirarin cewa mamaciyar tana nan da rai?

Barr.mihjana kina da sheda kuwa? Ko kuma kin yi haka ne dan ki kare mijin ki?

Barr.mihjana bayan kin nemo wanda yayi kisan dr.mukhtar da er jarida meena mesa kika kuma dauko wani gwaramar?

Duk ku jira anjima zaku ji komai daga nan vata kuma cewa komai ba ta shige dakin hutu na lawyoyi.

Nan dai kowa ya dinga fadar albarkacin bakin sa.

Num kawai take gwadawa taki shiga hakan yasa ta dinga zabga tsaki tana bata fuska,

A karo na ba adadi ta kuma kiran layin amma still bata samu shiga ba ta dangwarar da wayar a kan tevur tana sakin wani irin tsaki ta dafa kanta tana jin wani irin ciwo da yake yi mata.

Lokaci lokaci tana duba agogo duk hankalinta ya tashi lissafin ta ya dagule komai ya kwance mata , ta buga tsaki coffe ta hada tana sha karar text ya shigo mata waya.

HHH GASKIYA KINA DA WAYO DA KOKARI WATO NI ZAKI YI KOKARIN TONAWA ASIRI? TO KIN YI KARYA DUK SHEDUN NAKI BAZA SU BAYYANA BA GET READY TO LOOSE MIHJANA.

Tsakin dai shi ta kuma bugawa ta kalli agogo saura mintuna goma su shiga kotu ta dafa kanta ta dinga furta innallilahi wa inna illahir raju'un, hasbunallahu wa ni imal wakeel ya Allah ka kawo mun dauki.

Barr imran ya ce mihjana kina wasa da wuta kiyi a hankali kar wutar ta kona ki

Da ina tsoron konuwar wuta da ban shiga harkar law ba sedai ina me bka shawara da ka yi kokarin aikata aikin halal koda sau daya ne a rayuwan ka.

Au har yanzu kina da bakin magana? Kar kice zaki mun wa'azi.
..

Hmm barr kennan pls in bazaka damu ba ka koma gun xaman ka nayi nawa aikin da kyau

I like it har yanzu bakin ki be mutu ba kina da confidence.

Barazana bszata hana ni nayi aikina da gaskiya ba saboda nasan truth always prevail kuma tun kan na fara aikin nasan ina da kalubale a rayuwata sedai nasan Allah ya na tare da me gaskiya.

Kin fiya taurin kai

Tsaki ta buga masa ta juya kanta wayar ta dai ta kuma dauka ta sa a kunnen ta taki shiga ya katse ta.

Duk da taji dar a ranta bata nuna masa ba tayi kasa da kanta tace mefa?

Wayar d kike kira

Oh wannan kawata nake nema kuma network yaki shiga kai me ka dauka?

Lokacin karar su yayi saboda haka suka kimtsa suka nufi cikin court room din.

Da mamaki ta kalli kujerar dake kusa da ta meena ta dan yi jim tace ni na sani dama za a rina amma hakan ma alhamdulilahi ta kan ki zan fara.

Ko a nan nayi nasara sedai ina me cike da bakin cikin kasancewae ku a cikin wannan cakwakiyar.

Ina bukatar kotu ta bani dama na kira mahaifiyar maryam!

Nan ta fito tana shu'umin murmushi.

Mihjana:-da fatan zaki fadawa kotu gaskiya?

Mami:-insha Allah zan fadi gaskiya kadai

Mihjana:-shin ki kin san wannan?

Mami:-eh nasan ta

Mihjana:-ta kuma kallon hoton  tace wacece ita?

Mamu:-me aikina ce zulaihat

Mihjana:-nawa ne albashin ta?, kuma er wani gari ce?

Mami:-albashin ta dubu biyar ne a wata kuma er garin kano ce iya aikinta a gidana wanke wanke da shara.

Mihjana:- to ko tana ina yanzu?

Mami:- ta dauki hutu saboda nahaifiyar ta bata jindadi ne

Mihjana:- to ko kina da masaniya da cewa a acct din ta akwai sama da million biyar a ciki?

Mami:- ta dan zaro idanuwa waje tace what million biyar? Account? Ban ma san tana da acct ba sabida cash ne muke biyan ta.

Mihjana :- kin tabata?

Mami:-kwarai kuwa

Mihjana:-to wannab slip din ya nuna cewa ta acct din erki maryam aka tura mata million hudu da rabi ke kuma kika tura mata rabin million ko mesa za a bawa er ayki wannan kudi haka?

Mutane:-to, kaji kuma,sabon salo, gaskiya barr ta iya daure mutum, to me take nufi kuma, kai abun nan akwai rikitarwq, haka mutane sukayi ta fada alkali ya buga guduma ya bukaci ayi shiru nan kowa yayi tsit.

Mihjana:- kin yi shiru ki bani amsa ta mana tayaya zulaihat me aikin gidan ku ta samu zunzurutun kudi million biyar daga asusun ku zuwa asusunta? Kuma tana ina!?

Mami:- ban..ban..sani ba

Mihjana:-ni zan fada miki tayaya hakan ta faru.

Vote

Comment

Enjoy.

RASHIN SANI!!!Where stories live. Discover now