DR. SRY 19-20

7 1 0
                                    

♦️♥️♦️
           *DOCTOR SURAYYA*
                 ♥️♦️♥️

Na.Nasbat Gwandu.
(auntyn twins)

Follow me on wattpad @nasbatgwandu01

Page 19-20

*✍✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾✍✍*

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*🖊
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ 🖊 *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*~INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?~*

*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*

_Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da muka yi typing. Kina/Kana iya samun wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare danna *LIKE* a shafin mu na Facebook_. 👇

https://www.facebook.com/101594048306878?referrer=whatsapp

_Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa a wajen rubutu._

Page 19-20

*FUNTAJ SECONDARY SCHOOL*

Zaune take bisa sit dinta sosai tayi kyau ta fito neat da ita, mathematical set ne bisa locker dinta da physics textbook tana nazari, duk da bawani ganewa take ba tunda Class din surutu ake sosai kamar ba wayanda keda exam ba, kallon class din nayi kowa ba laifi tsaf yake cikin school uniform dinsa, amma da yawa basa sit dinsu anje wurin fira wani seat, class  din is very neat well arrange kowa harkar gabansa yake, wasu na revising amma majority dinsu ana fira ne.

Surayya ganin surutun su is too much ba abinda take tsinta cikin nazarim duk da tama duba sosia a gida revising ne kawai take, rufe textbook dinta tayi tadubi seat din Teema wayam ba Teema ba labarinta, daman tasan zaayi haka kallon tsaf take yiwa class  din da members din, luckily idanunta suka sauka bisa Fateema wadda ke seat dinsu Ameena sunata zuba surutu, taso ta tashi ta kirata amma kuma tafasa ta aza kanta bisa locker kamar mai bacci tana revising din abubuwanda ta karanta, Sosai take karantosu kamar littafi ne gabanta, tana cikim wannan taji shigowar invigilators, nan da nan kowa tafara kokarin komawa sit dinta,  kallon Fateema tayi wanda tadawo da sauri tare da galla mata harara,  duka students aka tashi tsaye tare da cewa "GOOD MORNING SIR'S".

Tsit kakeji a classes din yayin da ake masu sharing din questions papers da answer booklet, sai aka tabbatar da kowa ta mallaki both question paper da answer booklet sannan aka basu permission din fara wa.

_3 hours later_
Idan kaduba Class din bawani yawaa kasancewar break time kowa na sabgar gabansa,  zaune take bisa seat dinta ta aza duk legs dinta bisa locker dinta,  gefenta Fateema ce zaune bisa sit suna shan drink's da biscuit.

Cikin farin ciki Surayya ta ce "Hmmm wato betterhalf exam dinnan sai dai muce alhamdulillah amma Allah tayi dama sosai da sosai!".

Fateema 'bata fuska tayi saida ta sha cococola drink dinda ke hannun ta sannan ta ce "Allah kaba mai rabo saa gaskiya tayi dama kinga kuma nazarin da mukayi jiya cikin ikon Allah kusan 4 questions suka fito aiko mun rage essay ma still an fidda irinsa, gaskiya alhamdulilla kuma am taimaka mana duk da shegiyar external invigilator ta kwafsa ".
Kamar bazata amsa mata ba can ta kulle drink's dinda ke hannun ta ta ajiye gefen ta da biscuit duka, sannan ta ce " Allah Fateema mutane basa ganewa kawai amma idan kayi karatu Allah zai taimakeka ko wani abun da ka karamta bai fito ba wani xai fito,  amma yanzu baa karatu an dogara ga wai ana bada answers".

DOCTOR SURAYYA Dove le storie prendono vita. Scoprilo ora