page_68

84 12 3
                                    

Page_68

There's always a fact about our world, amman kawai mai hankali ke amfani da hakan.

We all believed cewa iyayen mu mata na daukan cikin mu na tsawon watanni tara da kwanaki kafin mu tsinci kan mu a cikin wannan duniyar ta mu.

Bayan mun zo duniya ana rainon mu har mu kawo matakin da zamu san kan mu, kama daga zama tashi cin abinci, sanin wa muke tare da shi, waƴannan duk a sannu muke koyan su tun daga rqnar da aka haife mu har mu kai matakin iya yiwa kan mu wani abun.

From the moment da zamu mallaki hankalin mu, a wannan lokacin kowa yasan is own purpose of life, wani role zakayi playing ko kake kan playing din shi.

Ba wanda yazo duniya a banza, sai dai kai kayi declined din responsibilities din ka.

Yayin da kayi yaƙi da asalin kai wane ne, to alokacin ne gabaki daya zaka canza daga kan asalin kai wanene.

Mutum wanda ya amsa sunan shi mutum, shi ne wanda yake rumgumar duk abinda ya tunkaro shi tare da neman ɗaukin ubangiji ba tare daya so ya gujewa kaddarorin shi ba.

Shin wai in mun so muna iya kaucewa kaddarar mune?.

Bana taba tunanin zamu iya gujewa kaddarorin mu domin a koda yaushe farautar mu suke fiye da yadda zaki ke farautar abincin shi.

Sau da dama muna daukan kaddarorin mu abin gujewa.

Me yasa ba zamu iya gogayya da wannan kaddarar ba. Never give up, and  prove your worthy.

Amman mutane da dama basa taɓa gane hakan. A yayin da kace zaka gujewa kaddarar ka da zarar kayi taking the wrong turn, to shikenan u're finish.

Karka taba bari duhu ya mamaye ka a rayuwar ka, u should never be a coward.

Ubangiji ya san da kaddarar da ya haɗa ko wani bawan shi dashi, ba dan komai ba sai dan gwada imanin mu.

Ka zama bawa na gari, ka yaƙi san zuciya, ya tsaya a madafa guda ka riƙi gaskiya da rikon amana. Wayannan sune jagororin rayuwa.

Yayin da kake kan turba madaidaiciya, sai kaddarorin ka ka fuskancesu ba tare daka gocewa hanya ba.

Da zarar kuma Ka sanya san zuciya ubangiji yakan barmu da kan mu ne.

A wannan tafiya abu daya kake da buƙata itace gaskiya, wannan gaskiyar itace zata karfafi zuciyar ka, and u will always lead your destiny.


    Haka na cigaba da sanya kafafuwa na a cikin gidan nan, ba tare da nayi gaggawa ko wani abu ba, abu daya na sani shine duk abinda nake da buƙata gidan nan ya kunshe shi.
Ko da yake ina ji a jikina, wani abune yake attracting dina domin shiga gidan.

A wannan halin da nake ciki, kusan bana ji bana gani ne, kawai zuciyata nake bi, ita take sarrafa ni a wannan lokacin.

A haka na tsinci kaina a bakin staircase din gidan.

Na daga kaina na kalle shi, ba tare dana damu da tsit din da gidan yayi gaba ki daya ba na cigaba da dora kafata a benen nan, ina hawan shi.

Takuna nake yi sannu a hankula, yayin da idanuwana suke kan kofar shiga parlour din saman.

Ina samin kaina a cikin shi, na lumshe idanuwana na yan daƙiƙu kafin na bude su gaba ki dayan su.
Na nufi hanyar dakin Sanah.

Na saka hannu a murɗa handle din kofar da niyar ta buɗu amman sai na jita ƙamƙam ba tare da ta ko motsa ba.

Na kuma murza hannun da dan karfi, nan ma dai abu daya na samu shine rashin buɗuwarta wanda hakan yake min nuni da cewa a kulle ƙofar take.

Na kalli kofar ma juya, matuƙar a kulle take to kuwa ba shakka,ko me zan mata ba buɗuwa zatayi ba.

MARAICHIDove le storie prendono vita. Scoprilo ora