Sanye ta ke da long sleeves da jeans wanda tayi tucking ta dora da belt Kanta sanye da farar hula sai sunglasses da tasa Hannunta rike da Gucci bag
Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
Fitowa tayi straight zuwa inda ta ajje motar ta kirar G waggon 2022 edition black
Hafsah hafsah Tsayawa tayi Jin Ana kiranta Haba mana sis ki jirani yanxu fa zan shirya Cewar wata matashiya dake tunkaro ta wadda bazata wuce shekara 20-22 ba dark in complexion doguwa amma ba cen ba Kinsan dai na tsani jira ke kullum sai an jira ki ko yaushe Baki da aiki sai bacci I can't wait for you Ina da abunyi Idan kin gama sai kiyi using dayar mota i know mr Keng is already in the class Tana fadin haka ta shige motar ta tare da barin gurin Zuwa Özyeğin University dake Turkey Istanbul
Parking motar tayi ta fito tana sauri sauri ta karasa kar tayi late Ko da ta karasa Mr keng ba shiga ba Alhamdulillah ta ce tare da karasa shiga Seat dinta dake baya ta karasa ta zauna kusa da wata matashiyar budurwa ne suna Laila Madam late you're late again Oh laila let me be I'm so exhausted I couldn't even get a proper sleep today That's how you're always tired how about fatima where is she ? She's late again she's not even ready and I can't wait till she prepares Dai dai lokacin Mr keng ya shigo Tsit kuwa yayi Nan ya fara darasi kuwa yana dauka
Sai around 5pm suka tashi Fitowa tayi tare da fatima da bata samo shiga lectures din ba Ke dai bazaki canza ba wai me yake hana ki shiryawa dawuri Najeab ne ya kirani bansan ma time ya wuce ba Dariya tayi kafin tace Yar soyayya Allah ya nuna miki gsky Yanxu Zaki fara kinga mu bar mgnr ke a haka Zaki zauna wai dole fa wata rana sai kinyi aure That's your belief ni dai I'm not ready You'll never be ready Tana fadar haka ta shige mota Dariya tayi ita ma ta shige tare da fara driving A cikin 10-15 minutes ta karasa apartment dinsu dake Bakırköy Parking tayi suka fito Suna shiga ta zuba kan sofa tana fadin I'm so tired nd hungry wlh Let me prepare something for us
Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
Yauwaa danallah Wayar ta ce ta fara ringing kirar IPhone 14pro max purple in color Murmushi tayi ganin sunan dake kan screen Hellooo mamana Auta ykk Lfy lau mama Ina wuni Lfy Alhamdulillah ya karatu Alhamdulillah MashaAllah Ana dai kokari koh Sosai ma mama ay ni din badaga nan ba Autar maman ta yaushe ne hutun ku Uhm nan da 1 week zan tawo Baba ya turo mun da ticket MashaAllahu toh Allah ya taimaka kenan ya kama Friday zaki dawo Eh in sha Allah Ina fatima Tana kitchen Tare zaku tawo Aa ita bata gama abunda take ba zata kara 1 week Toh Allah ya tsare mun ke bazan daina fada ba ki cigaba da kare mutuncin ki kisan abun da kika je yi sannan ki maida hankali kan karatunki Haba mama ba sai kin fada ba In sha Allah Ki gaida Fatima Zata ji Ta fada tare da jira ta kashe wayar Gaba daya bazata iya jira Friday ta zo ba tayi missing gida sosai almost to 2years rabon ta da Gida she missed everyone especially Mama da Baba