1!!

13 2 0
                                    



Sanye ta ke da long sleeves da jeans wanda tayi tucking ta dora da belt
Kanta sanye da farar hula sai sunglasses da tasa
Hannunta rike da Gucci bag

Sanye ta ke da long sleeves da jeans wanda tayi tucking ta dora da belt Kanta sanye da farar hula sai sunglasses da tasa Hannunta rike da Gucci bag

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Fitowa tayi straight zuwa inda ta ajje motar ta kirar G waggon 2022 edition black

Hafsah hafsah
Tsayawa tayi Jin Ana kiranta
Haba mana sis ki jirani yanxu fa zan shirya
Cewar wata matashiya dake tunkaro ta wadda bazata wuce shekara 20-22 ba dark in complexion doguwa amma ba cen ba
Kinsan dai na tsani jira ke kullum sai an jira ki ko yaushe Baki da aiki sai bacci I can't wait for you Ina da abunyi Idan kin gama sai kiyi using dayar mota i know mr Keng is already in the class
Tana fadin haka ta shige motar ta tare da barin gurin
Zuwa Özyeğin University dake Turkey Istanbul

Parking motar tayi ta fito tana sauri sauri ta karasa kar tayi late
Ko da ta karasa Mr keng ba shiga ba Alhamdulillah ta ce tare da karasa shiga
Seat dinta dake baya ta karasa ta zauna kusa da wata matashiyar budurwa ne suna Laila
Madam late you're late again
Oh laila let me be I'm so exhausted I couldn't even get a proper sleep today
That's how you're always tired how about fatima where is she ?
She's late again she's not even ready and I can't wait till she prepares
Dai dai lokacin Mr keng ya shigo
Tsit kuwa yayi
Nan ya fara darasi kuwa yana dauka

Sai around 5pm suka tashi
Fitowa tayi tare da fatima da bata samo shiga lectures din ba
Ke dai bazaki canza ba wai me yake hana ki shiryawa dawuri
Najeab ne ya kirani bansan ma time ya wuce ba
Dariya tayi kafin tace
Yar soyayya Allah ya nuna miki gsky
Yanxu Zaki fara kinga mu bar mgnr ke a haka Zaki zauna wai dole fa wata rana sai kinyi aure
That's your belief ni dai I'm not ready
You'll never be ready
Tana fadar haka ta shige mota
Dariya tayi ita ma ta shige tare da fara driving
A cikin 10-15 minutes ta karasa apartment dinsu dake Bakırköy
Parking tayi suka fito
Suna shiga ta zuba kan sofa tana fadin
I'm so tired nd hungry wlh
Let me prepare something for us

Yauwaa danallah Wayar ta ce ta fara ringing kirar IPhone 14pro max purple in colorMurmushi tayi ganin sunan dake kan screen Hellooo mamanaAuta ykkLfy lau mama Ina wuni Lfy Alhamdulillah ya karatu Alhamdulillah MashaAllah Ana dai kokari kohSosai ma...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Yauwaa danallah
Wayar ta ce ta fara ringing kirar IPhone 14pro max purple in color
Murmushi tayi ganin sunan dake kan screen
Hellooo mamana
Auta ykk
Lfy lau mama Ina wuni
Lfy Alhamdulillah ya karatu
Alhamdulillah
MashaAllah Ana dai kokari koh
Sosai ma mama ay ni din badaga nan ba
Autar maman ta yaushe ne hutun ku
Uhm nan da 1 week zan tawo Baba ya turo mun da ticket
MashaAllahu toh Allah ya taimaka kenan ya kama Friday zaki dawo
Eh in sha Allah
Ina fatima
Tana kitchen
Tare zaku tawo
Aa ita bata gama abunda take ba zata kara 1 week
Toh Allah ya tsare mun ke bazan daina fada ba ki cigaba da kare mutuncin ki kisan abun da kika je yi sannan ki maida hankali kan karatunki
Haba mama ba sai kin fada ba In sha Allah
Ki gaida Fatima
Zata ji
Ta fada tare da jira ta kashe wayar
Gaba daya bazata iya jira Friday ta zo ba tayi missing gida sosai almost to 2years rabon ta da Gida she missed everyone especially Mama da Baba

Hafsah Where stories live. Discover now