3

4 1 0
                                    



Bata dade a toilet ba ta fito sanye da towel jikin ta
ganin Aysha zaune gefen gado yasa ta saurin karasawa tana fadin
Yaya tahhhhh
Rungume juna sukayi nan fa aka fara sabon kuka daga ita har aysha
Sai cen sannan duk tsagaita
Hafsee nah ykk y kika dawo
Alhamdulillah yaya tah nayi missing dinku sosai wlh words can't even express how badly I wanna see you
Come on ba gashi mun hadu ba don't make me cry again
I don't feel like going back gaba daya fa 1month zanyi na koma
Amma dai duk da haka mun hadu gashi kin ganni na ganki koma in kika tuna saura 3-4 months ki gama school din ma gaba daya kinga Idan kika dawo shkn fa ba koma wa
Haka ne amma nagaji wlh I'm always lonely
Buh where's fatima ?
Tana nan kamar dai yadda aka ce duk wanda ya bar gida toh gida ya barshi I'm feeling so lonely away from home missing yll so much
Auta yanxu dai shirya mu sauka kasa Baba na jira
Tohm
Ta fada tare da daukar bubu ta ke gefe tasa
Bayan ta saka suka sakko kasa zuwa parlor daga nan suka wuce dinning inda abinci ke jiransu
Abinci ne kala kala sai masu aiki dake serving dinsu
Suna ci suna hira gwanin shaawa a very happy family MashaAllah!

Bayan Munira ta gama homework dinta nanny ta shiryata suka fito parking space inda Daddy ta ke jiran ta cikin mota
Shiga tayi sanna driver ya rufe kofar motar suka kama hanya zuwa Wuse
Ko da suka karasa wani haddaden gida da ya amsa sunanshi Gida
bude musu gate akayi su Kai parking as usual driver ya bude musu mota suka fito
Da gudu ya shige cikin gidan Tana kiran Granny Kina ina
Murmushi yayi don kaf duniya ba abunda yake so kamar farincikin Munira da maman shi
a hankali yake tako har ya isa kofar da zata sada shi da parlor inda Munira da wadda take Kira da Granny ke ciki
da sallama ya shiga tare da karasawa ya zauna kusa da ita daga kasa
gaida ta yayi ta amsa fuskar ta dauke da murmushi
"Ka boye mun diyata baka son na ganta ay ta fadan komai ka kake hana a kawo ta
Haba Momma kinsan halin yarinyar nan sam bata son zuwa mkrnt bata son yin komai sai da wasa shiyasa na ke hana a kawo ta
toh idan taxo nan din bazatayin karatun ba ne a ganinka
Aa ni dai bance ba ay gashi na kawo ta ay in dai Munira ce zata cika da fitina
Ah naji koma me dai a nan zaka bar ta
Toh ni Tafiya zanyi zan koma office
toh Allah ya kiyaye hanya ya dawo da Kai lfy
Ameen baba na nan?
Aaa kasan halin baban naka da son aiki yanxu haka tyana office wani abunne ya faru
Aa kawai zamu gaisa mun dan dade bamu hadu ba last time da nazo baya nan sai dai ta waya
Toh kaje ka same shi a office din mana
Ay jira na ake zan dawo gida na same shi
Toh Allah ya dawo mun daku lfy
Ameen Ameen
Daddy a dawo lfy
Allah yasa Munira ta karki cika momma da surutu da ki bar ta ta huta
Kai dai in ruwanka kana son shiga tsakani na da jikata
Ah ni na isa sai na dawo
Fitowa yayi zuwa waje inda driver ke jiran shi...

Bayan sun gama cin abinci nan fa aka fara sabuwar hira daga wannan sai wannan
Sai dab da Maghrib mijin Aysha yazo ya dauke ta suka tafi
Ita da Hafsah kamar kar su rabu sai dai ta mata alqawarin zata je gidanta tayi 2days kafin ta koma za koma ta dinga zuwa a Kai a kai

Bayan sallar isha ne ta shirya cikin shigar ta ta abaya Black tayi rolling mayafi a kanta
Daukar jaka tayi kirar aldo da takalmi black ta fito

Bayan sallar isha ne ta shirya cikin shigar ta ta abaya Black tayi rolling mayafi a kanta Daukar jaka tayi kirar aldo da takalmi black ta fito

Oups ! Cette image n'est pas conforme à nos directives de contenu. Afin de continuer la publication, veuillez la retirer ou télécharger une autre image.

Key din mota ta amsa sannan tayiwa mama sallama dake parlor kasa ta fito Mota ta hau kirar Honda accord 2019 edition black Tare da yin horn gateman ya bude

Oups ! Cette image n'est pas conforme à nos directives de contenu. Afin de continuer la publication, veuillez la retirer ou télécharger une autre image.

Key din mota ta amsa sannan tayiwa mama sallama dake parlor kasa ta fito
Mota ta hau kirar Honda accord 2019 edition black
Tare da yin horn gateman ya bude

A hankali take driving tana Jin wakar Wizkid tana bi
tare da yin video a wayarta
Har ta karasa zuwa nearest supermarket dake kusa da anguwar su
jakar hannunta ta dauka ta fito
Siyayya tayi me yawa na kayan da zata bukata wanda take using dinsu idan tana nan sannan ta biya ta fito
Dai dai lokacin message ya shigo wayar ta dubawa tayi ganin wannan anonymous numb ne
dubawa tayi ganin an rubuta kamar haka "You look so cute today black abaya never disappoints you🤍"
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un
ba shiri ta fara sauri sauri ta shige mota tana juye juye ko zata ga wani amma bakowa
taba shiga ta tada mota sai gida ko da ta isa bata tsaya kwashe kayan dake motar ba ta shige ciki
Ganin ba kowa parlor ya saka ya haurawa sama direct
dialing numb tayi baa daga ba
Kara Kira tayi a lokacin aka daga
Danallah dan annabi wane kai me kake nema a gurina me na tsare ma dakake neman hanani rayuwa Idan har na ma laifi bada sani na ba dan girman Allah kayi hakuri ka rabu dani
Ba abunda kika mun ba koma abunda Zaki mun na koma san tarin tambayoyin da kike Neman amsar su amma na miki alqawari zaki samu wannan amsoshi nan ba da dadewa ba ki kwantar da hankalin ki danallah karki dorawa kanki tunani
yana gama fadin haka ya kashe

Bin wayar tayi da kallo lokacin guda kuka me tattare da kunci ya kwace mata tana fadin Allah dan isar annabin ka ka kawo mun ma fita Allah ka fitar Dani daga cikin duhunnan ya rabb ka nuna mun haske Allah ya cire mun damuwar dake raina Allah na roke ka kauda mutuminnan a rayuwata ya Allah kai ka san wane shi Kai ne masanin gaibu Ya Allah ka kawo abunda zai hanashi shiga rayuwa da alfarmar annabi Muhammad saw Allah ka dubu zuciyata Ina cikin damuwa ya rabb Kai kadai kasan radadin da nake ji na rashin Mahish koma wannan bawa naka ne yayi sanadiyar barin shi duniya Allah ka dau mataki a kansa ka kawo karshen dan darajar alquran

Ita kadai ke sumba to da wasu abubuwan bata san suna fita daga bakin ta ba
tana kuka me cin rai
message ya kara shigowa from the same numb
saurin dauka tayi ganin hakan
"Karki damu kanki Ina tare da ke a duk inda kike kamar yadda Inuwar ki ke tare da ke bazan taba barin wani abu ya same ki ba as long as I'm breathing idan kinga na barki sai ranar da zaa kaiki dakin mijinki daga lokacin koma na miki alqawarin rabuwa da ke na har a bada as I said earlier Danallah karki sakawa kanki damuwa karki kukan da kika saba yi ki kwantar da hankalinki Good night 🤍"
wullar da wayar tayi tana kukan ne karar gsk tunawa da tayi kar mama ta jiyo ta ya saka ta rufe bakin ta da hannu tana kuka me ban tausayi tana rokon Allah ya rage mata zafin dake ran ta.......

Misalin karfe 8:40 ya fito daga super market din da ya saba zuwa ko nace ya saba aikawa a siyo mishi wani bread da suke yi a gurin na madara
bai san dalili ba kawai yana son zuwa da kanshi don haka ya fita zuwa ciki amma wa zai gani ????
Hafsah ce tsaye bangren kayan mata tana dube dube shi kanshi bai san yadda ya Kurt mata ido ba ganin yadda kyan ta ya Kara fitowa sanye da black baya
ya lura black Abu na mata kyau sosai
wani mutum ne ya bige shi hakan ya dawo dashi hayyacinshi ba shiri ya fita daga gurin
mota ya koma sannan ya tura dayan driver dake motar bayan shi wanda nasu tsaran shi ke ciki
komawa yayi ya zauna yana kallo kofa ko zai ga fitowar ya
ya kuwa ci saa ta Riga driver fitowa
MashaAllah ya fada a ranshi
Special wayarshi da yake mata message da ita ya dauko
don gaba daya wayar hotonan ta da duk wani Abu da shafe ta ne a ciki ya mata message kamar haka
"You look so cute today black abaya neverr disappoints you🤍" sannan ya ajje yana ganin yadda ta ru de gaba daya shi kanshi bai ji dadin hakan ba
Sai da yaji dama bai tura ba ya koma San dole zata kirashi
Haka kuwa akayi ko gida bai karasa ba kiran ta ya shigo
at first ba daga ba sai koma yaga bazai iya jure ganin kiran ta bai daga ba
Bayan sun gama mgn ya kashe yana tunanin yadda yaji muryar ta yasan halin ta sarai na saurin kuka da mai da karamin abu babba yana tabbaci yanxu haka kuka ta ke
gaba daya ranshi sai ya baci mood dinshi ya canza don zai iya cewa kaf duniya Idan aka cire Munira,momma da koma baba ba kukan wadda baya son gani kamar na hafsah ba ji yake har cikin ranshi duk da ba ganin ta yake ba
He couldn't sai da ya mata message din da tunanin shi zata gani da kwantar da hankalin ta amma duk da haka gaban shi faduwa yake bai San a wane Hali ta ke ba gaba daya laifinshi ne da ya kyale ya bai m
Ce mata komai ba

A dare ranar kwana yayi abun na ranshi yana son kiran ta amma baya kaunar abunda zai bata marta rai........

Hafsahhh!!!!!

Comments, like & share

Hafsah Où les histoires vivent. Découvrez maintenant