10

0 0 0
                                    


Hafsah hafsah
Naam mama gani nan
Sakkowa kasa tayi inda mana ke jiran ta
Mama gani
Zauna mana
Ba musu ta zauna kusa da ita
Nace kunyi mgn da Abdoulfatah kan mgnr zaa daura auren kafin ki koma mkrnt?
Gyada kai tayi alamar eh
Baki da mtsl da hakan yayi miki?
Eh
Kin tabbata ?
Eh mama
Toh MashaAllah daxu munyi mgn da babanku cewar zaa daura auren Friday dinnan me zuwa in sha Allah tun kinga ya Kama next Thursday zaki koma mkrnt koh
Eh amma shi yasan da hakan?
Bai sani ba ke zaki fada mishi lokacin da babanku ya tsaya
Toh mama yanxu ni fita zanyi in dawo zan kirashi
Ina zuwa koma?
Mama har kin manta yau ne fa bikin Ummi
Shaf na manta wlh ki gaishe da mamansu ki fada mata bazan samu zuwa ba Abubuwa sunyi yawa Ina da meeting yau
In sha Allah


Driving ta ke a motar ta amma hankalin ta baya kan titi
Tunani ta ke nan Mr unknown domin ko tun ranar da ta sanar dashi anyi mata miji bai kara kiranta ba text din da ya sabayi ma bai kara yi ba
Abunda ta da dad tana so knn amma koma Meyesa ta damu da sanin wane hali ya ke ciki? Ita kanta bata da amsar tambayar nan
Ringing din wayar ta ne ya katse ta daga tunanin ta
Ganin no Abdoulfatah ya saka dauka tare da karawa a kunne
Hello aunty
Murmushi ta saki Jin muryar Munira
Hello Munira how are you?
I'm fine aunty how are you too
I'm fine Alhamdulillah ya mkrnt
Fine fine aunty when are you coming to visit us nayi wa daddy mgn ya ce na tambaye ki da kaina
Uhmm very soon
No aunty pls tell me I want to seeee youu
I'm a little busy today but tomorrow in sha Allah zan zo na kai ki play.com
Tana Jin ihun da ta saki kamar ta fasa wayar
Auntyy dgsk kike
Yesss but after school
Aunty ta tafi ta kowa thank you pretty aunty
You're welcome pretty Munira
Dariya sukayi duka sannan suka danyi hira kafin ta kashe

Karfe 5 na yamma aka gama mata makeup da shinelexe ta mata

Ta sanye da fabric dinta da kalar shi ta mata bala'in kyau Normal head tie aka mata ta yafa dan karamin mayafin ta Ta fito zuwa cikin event center da ake Kamu all ready amarya da sauran kawayen ta sun shiga

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Ta sanye da fabric dinta da kalar shi ta mata bala'in kyau
Normal head tie aka mata ta yafa dan karamin mayafin ta
Ta fito zuwa cikin event center da ake Kamu all ready amarya da sauran kawayen ta sun shiga

Gsky hafsah kinyi kyau Bbu karya wa ya miki dinki?
Kuluaabuja ni kaina nasan nayi kyau ai basai kin fada ba
Ta karasa fada tana dariya
Gsky hafsah baki da kirki yanxu ki dawo garinnan Bbu lbr
Cewar malika dake tunkaro ta
Duk rashin kirki na ban Kai ki ba ke da akayi bikin ki sai a gari naji
Haba babe bahaka bane ke kinsan it's not possible ayi biki na baki sani ba gaba daya loosing contact dinki nayi na rasa ta Ina zan same ki na miki mgn ta instagram baki reply ba
Hmmm baki so dai ki samu ba ne
Toh naji na karbo laifina ayi hakuri ykk ya su mama
Alhamdulillah ya auren ko nace ya zaman kadaici
Ke dai Bari ai yadda aka ce aure Ibada ne toh fa ibadar ce sai kana hakuri zaman kadaici kuwa har na Saba gashi mkrnt ma na gama balle nace ina da gurin zuwa
kinga mu da bamu yi auren ba kina kara tsoro ta mu kinga Idan Muna da niyya ma sai mu fasa
Ay aure dolen ki hafsah ko bakye so sai munyi miki nace wai yaushe ne bikin ki ?
Wannan Friday In sha Allah
Ke bani don wasa
Wallahi dgsk nake miki amma daurin aure ne kawai sai bayan na dawo daga turkey Idan ma da wani sannan zaayi Danallah karki ihu mutane su ji Bbu Wanda na fadawa sai ke fa
Au toh Meyesa? Ay ya kamata mutane su sani tunda ba wani abun kunya bane
duk da haka ni bana son wata gayya ranar
Au gayya kuw sai anyi ta wlh Bari mu koma gida mu nutsu zan fada a group dinmu kowa ya sa albarka in ya so sai ki fada musus Bbu biki sai kin dawo
Ni wlh bani da wani raayin yin wani Abu kawai ayi yini basai anyi wani abu ba
Ai kuwa baki isa ba biki dole event zaa shirya mana lafiyayye
Ke baki gaji da zuwa biki ba
Ai ko na gaji dole na samu energy zuwa bikin ki nayi wa wasu ma balle ke amma tsaya wnae mijin?
Abdoulfatah maye
Dan girman Allah
Zan miki karya ne
Kai kawata na miki murna wlh kinga yadda ake shaidar bawan Allah nan da taimakon mutane kowa na sonsa Gaskiya kinyi dace Allah ya tsune idon makiya
Ameen Ameen
Kinsan kuwa har wasu na cewa aljana ce ta aure shi wai saboda yaki aure tun bayan rasuwar matar shi
Yar karamar dariya hafsah tayi kafin ta ce
Nima naji zan cen nan wlh kinsan mutane da canza zance
Wallahi kuwa kai na ji dadin mgnr nan wlh kinsan kusan kullum sai nayi wa mijina mgnr ki nace ko yaushe hafsah zata yi aure yace toh ni Ina ruwana
Kinganni sai kace a ganki nake
Ai kinsan ance cikar ya mace gidan mijinta koma dai ko kai shekarun auren ba wai baki kai ba
Toh ni dai yanxu mu karasa gurin amarya kar taga mun zo nan mun tsaya bamu je gurin ta ba

Ba ita ta bar gurin ba sai daf da 10 na da re sannan ta iya fitowa daga gurin
Bata tsyaa ko Ina ba sai gida ko da ta isa dakin ta ta wuce tai wanka dayake bata sallah Kayan bacci ta aka kawai ta kwanta
Numb Abdoulfatah tayi dialing ringin biyu ya dauka
Gaisawa sukayi kafin tace
Dama daxy mukayi mgn da mama sun yi mgn da baba yace Wannan Friday zaa daura auren toh shine ta ce na sanar ma Idan hakan yayi
Ji yayi kamar ya zuba ruwa a kasa ya sha don murna rabon da yaji lbr da saka shi farinci haka shekara 9 knn da suka wuce
Indai hakan yayi miki Nima yayi mun na koma ji dadi da Jin hakan na gode matuka
Duk abunda yayiwa baba Nima ya mun tunda shi ya zabi wannan ranar da kanshi to kaga ban da bakin mgn hakan yayi
Hakane toh Allah yayi albarka ki gaishe da baba da mama
In sha Allah zasu ji ka gaishe ta Munira
In sha Allah ki kwanta dare yayi
Na ma kwanta tunawa nayi ban fada ma yasa na tashi
Tohm sai da safe have a nice dream

Hafsah hafsah hafsah

Comments like & share

Hafsah Where stories live. Discover now