Yau ta kama Friday a yau ne koma zaa daura auren Hafsah da abdoulfatah
Hafsah na zaune a dakinta domin gani ta ke kamar wasa wai auren ta zaayi domin kuwa Bbu wanda ya gayyata ta koma Hana a fadawa mutane a cewar ta sai ta dawo zaayi biki
Kiran fatima ne ya shigo ringing daya ta dauka Hello amarya Har kin bani dariya Ah toh Karya nayi ba amaryar bace? Nima dai bansani ba Ai wlh da ina nan ko da kinga gayya duk Wanda nasan kinsani sai na gayyato Shiyasa ma bakya nan ke ni fa ko na dawo ba lallai nayi wani abu Wasa kike ai wallahi sai kinyi kin ma isa Chab Ah kiji mun yarinya bikin ki ko nawa? Oho dai yin event dole ne ki ma daina Wannan tunanin Toh idan na gudu fah? Ba sai Ina nan zakuyi ba Ai ko dake ko Bbu sai munyi fa gwara ma aljanun da suke kan ki su sauka, wai yau bazakiyi kwalliya bane Zanyi me makeup don ma tazo ni ta ke jira Koma shine kike waya dani iya tashi kije a gyara mana ke zan kira ki vid call Idan an gama naga matar abdoulfatah Tukunna dai baaa daura ba Hhhhhhhhh minute nawa ya rage ai kin dade da zama matarshi Kinga Mama na kira na bari zan kira ki
Ajje wayar tayi ta fito Haba Hafsha kinsan fa masu kwalliya sun zo kin koma barsu suna jira Suna Ina? Ki shiga parlor babanku suna ciki Aysha ma tana ciki Kinga baki sun fara zuwa Haba amma wai sai anyi taro Ah ah bikin kaza akeyi da bazaayi taro ba ai dole yen uwana na zasu zo sai kace bikin marasa Gaskiya Mama Maman na Haka kawai ta ce ta shige ciki
Tsantsara mata kwalliya aka fari yi Aisha na gefen ta tana taya ta surutu Misalin karfe 2 aka gama mata ita da Aisha Kayan da zata sa Aisha ta dauko mata Simple dress aka yi mata wanda ba ado sosai a jiki
Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
Aisha ce rike da hannunta har suka isa parlor baki dake waje Nan suka zauna tare hat zuwa karfe 3 dai dai lokacin Abdoulfatah ya iso Toh amarya na tafi ango ya iso 😂 ta fada Tana dariya Rike hannunta tayi Tana fadin danAllah karki tafi Ah ah ki ji mun yarinya Kwace hannun ta tayi ta fita
Assalamu alaikum Wa alaikum salam Kanshi turaren ta ne ya bugi hancin sa Lumshe ido yayi sanna ya karsa kusa da kujerar da ta ke ya zauna
Ina wuni ta fa da batare da ta dago ba Amsawa yayi cike da anashuwa yana fadin Allah na gode ma da ka mallakamun hafsah a matsayin mata Bazan iya fada miki iya adadin lokacin da na dade Ian jiran wannan ranar tazo ha hafsah bansan ta ya zan nuna miki irin farinci cikin da nake ciki ba sai dai Allah ne kadai yasan zuciyata Allah ya bani ikon zama miji nagari a gareki kema koma Allah ya bai ikon zama mata tagari a gareni Allah ya bamu zaman lafiya ne dorewa tattare da fadinciki
Ameen Ameen Abunda ta iya furtawa knn batare da dago ba Toh bazaa bude mun fuskata nagani ba? Ko sai na bude da kaina Jin haka yasa ta saurin budewa
Tabarakallah MashaAllah! Wa ya miki kwalliyar nan Wata ce Amma kuwa ta iya gaskiya kinyi kyau sosai Thank you! Ta fada tare da murmushi Uhmm Ina Munira ? Tana gida yanxu haka nasan suna jira na I think kaje gida yanxu koh? Eh dama zuwa nayi mu fara gaisawa kafin na wuce tunda na ganki kinga yanxu sai na tafi
Tashi yayi ita ma haka suka nufi hanyar waje Toh yanxu koma sai yaushe? Uhmm nima bansani ba Yaushe zaki koma school?
Next three days in sha Allah Toh Allah ya kaimu is there anything you need? No ta fada tare da nodding kanta Oky if you say so!
Sai da ya fita sannan ta koma ta zauna Ta kasa gane farinciki take yi ko akasin haka me yake damunta? Tun daxu ta ke faduwar gaba amma bata san dalili ba Guda tajiyo daga waje jin sautin na kusanto parlor da take ya tabbatar mata nan zaa shigo
Su khadija ne school friends dinta su 10 suka shigo parlor Malisha na guda
Amarya amarya amarsu ta ango Amarya an sha kanshi matar Abdoulfatah Allahumma barikh fee!
Kunga daga zuwanku kaina zai fara ciwo Kinganki idan Baki mana shiru ba oh tun daga yanxu Zaki fara knn ko dai ko dai Dama ya ce muka ga ya fita ai toh obviously Bazaki taba canza wa ba Amam wai biki ba gayyata baki fadawa kowa ba Bazaku gane ba abunne duk cikin sauri ya faru as you can see Nima ba wani shiri nayi ba
Hmm ke dai ki kare kanki amma ki sani sai fa kinyi mana event ko Kina so ko bakya so Wannan fada ma bata baki ne ai itama ta sani Naji amma sia na dawo daga school Au wai Baki gama ba? Hutu fa tazo tare muka dawo Ahhh
Mrs Abdoulfatah ko dai shine ya kira kike ta murmushi ne ? You guys stop teasing me Haba Aha kiji fa ke wa kaiki tsokana ai dole muyi ah yanxu muka fara Toh sia na tashi na baku guri Ah kije ina? Ai kafar mu kafarki Idan kinga mu barki toh dare ne yayi ko ango ne yazo
.........
Alhamdulillah Alhamdulillah bazan iya dfada ma irin farincikin da nake ba Abdoulfatah Allah ne kadai yasan dadewar da nayi Ina burin ganin auren ka sai gashi koma zan gani Alhamdulillah Allah shine abun godiya Allah ya baku zaman lafiya da zuria dayyiba Duk da nasan halinka amma ina so ka zama me hakuri ka koma zama me tausayi a gare ta ba sai na fada ma ba kasan Hafsah yarinya ce Abubuwa dayawa bata sani ba sai Kai zaka nuna mata Ka rike ta amana ka rike ta tsakanin ka da Allah Idan ka zalunce ta Allah zai saka mata ka koma tuna kai ma ka haifa abunda ka yiwa dan wani zaa yiwa naka Sanna koma kar kayi tunanin zaka ganta da dabi u kamar na marigayiya hafsah dole sai ka samu banbanci domin ko yen biyu basa Hali daya sai dai koma ita ma ina mata kyakyawan fatan zama mace ta gari kamar me sunanta zan koma Kara fada ma ka yi hakuri ka koma zana ne tausayi ba dogon bayani zan ma ba nasan duk wani abunda zan fada ma ka sani Allah ya baku zaman lafiya ne dorewa Allah ya miki albarka!
Ameen Momma Nagode sosai Munira na cikin dakinta tun daxu ta ke jiranka tace wai yau zaka kawo mata sabuwar Mommy ! Tashi yayi yana dariya Munira knn ta bi ta ishe ni da sabuwar mommy nata dinnan Ah toh kaga laifin ta ai ko kai ne haka zaka yi yadda hafsah ta damu da ita haka ai dole..... Momma da Munira da hafsah zaku hade mun kai Ah ai kadan ma kagani sai ta shigo cikin gidan tukunnan Ian Jin ma ta gaji da jira tayi bacci...