DASHEN ZUCIYA PG 27--28

318 5 0
                                    

[2/15, 6:59 AM] Melody🎤🎤: 💔 *DASHEN* 💔
       *ZUCIYA*

   
   
_Written by_
_*HUMAIRAH Bashir Melody*_👄

*Dedicated to Abeeda(Tautah)*😘

         2⃣7⃣

"Princess meye abun damuwa aike kwararra ce, tashi zakiyi muyi sallah mu roki Allah daya baki sa'a yasa kiyi a sa'a kifito a sa'a"
Taji dadi nanta tashi tayi wanka tayi shirin kwanciya misalin karfe biyu tsakiyan dare suka farka a tare abun ya basu mama, haka suka tashi sukayi sallah suka roki Allah daya basu sa'a haka NURU ya rok'awa matarsa washe gari bisma sai shirin tafiya takeyi shima NURU haka wani irin kyau tayimai wai duk baisan zaiyi harka da itaba saida ta shirya tsaf yaji wani mugun sha'awarta ya kamashi kusa da ita ya matsa.

"Princess cikin rad'a yake magana pls I need your help pls" tuni idanunsa suka kad'a sukayi jawur shige mata kawai yakeyi yana shafata yana kokarin rabata da kayan jikinta Bisma mai ladabi ce wajen sauke hakkin mijinta daya rataya akanta koda girki takeyi ya buk'aceta takan sauke Girkin ta amsa kiran mijinta, abunda mata da yawa basu iyawa kenan, Wanda addinin mu ne yasanar damu kyauta ta kwanciya.

Bisma takalli agogo karfe Tara zasu shiga tiyata, amma dole ta sauke wannan nauyin, haka nuru tadinga tada mata da hankali har itama ta maida martani tuni yayi nasaran rabata da duk wani kaya dake jikinta yafara shafata cikin salo da kware wa kafin kiftawan ido nayi saurin bude kofa na koma falo na zauna, Don abun bazai faduba.

Saida nuru ya tabbata ya maida mugun yawunsa kannan ya dauk'eta cik zuwa toilet inda suka sarkake junansu, haka Bisma ta shirya dukda jikinta duk ya sage saboda jigata din da NURU yayi, in takaitama mai karatu Nuru dai yana daya daga cikin maxannan ne mabukata Wanda saisun samu mata mai dauriya da juriya.

Kafin ta fita saida ta tabbata ta ciyar dasu sannan suka fita a tare suna kewan rabuwa da juna kowa motansa yahau sai wajen aikinsa, NURU ya wuce state House ita kuma ta wuce asibiti, da shigarta taga ya k'walam a zaune ta rafka uban tagumi koh nazarin me takeyi oho..

Sallama Bisma tayi tanabin gado zuwa gado tana tambayar masu jiki, inda dukta wuce zancenta akeyi, harta nurses din yadda take kulada mijinta duniya idan ya rasata bazai sake marnarin wata ya mace a duniya ba.

Tana zuwa inda ya k'walam tace "Ina kwana yamai jiki inajin dai Baku mata wani Abu ruwa abinci taciba da safennan?" Bisma ta fadi tana gwale idon Baitu, tace "Sannu Baitu Allah ubangiji ya baki lafya dafatan kun samu kudin daza'ayi aikin?"
"Eh ansamu gasu" haka ta mik'awa Bisma taje ta biya aka zo shiga da baitu Dakin operation.

Kowa sai fatan Alkhairi yake musu Bisma saida tayi kuka ganin baitu da jood'a suna kuka, tajuya tace "Adu'a baitu take bukata ba kuka ba kuka ba abunda yake karawa illah bacin rai don haka kuyi kokarin furta wani Abu na Neman sauki"
Haka aka wuceda Baitu tana kallon iyayenta tana musu ban kwana Don tasan mutuwa zatayi.

An shafi kusan awa biyar ana aiki ansamu nasaran yin aikin amma zuciyarta tana bukatan chanji, Bisma ta kalli nurses din dake tareda ita tace "Dole sai anyiwa wannan yarinyar DASHEN ZUCIYA shine kawai Zaisa ta rayu cikin iyaye yan'uwa da Al'umma cikin koshin lafya"

Gaba daya nurses din suka zare ido sukace yanzu doctor ina zamu samu Zuciya har a dasa mata? Bisma ta kare musu kallon tace "naso ace zuciya biyu mutum yake dashi kaman yadda k'oda take guda biyu da babu makawa saina bata guda daya saboda inajin baitu kamar yar'uwata ta jini, Amma zamuyita cigiya har asamu yawanci anfiyin irin aikinnan a kasar waje inda sukeda gurare na saida wasu abubuwa dasuka shafi jinkin Dan Adam, suna zuwa inda akayi mutuwar gaggawa su dauki mutum suyi mishi aiki su cire zuciyar mutum Tunda rayuwarsa ta kare"

Kowa jinjina kai yayi suka fito da Baitu suka kaita wani daki daba'a shiga da takalmi, ba'a magana kuma babu wuta babu karan komai anan aka kwantar da ita Bisma tayi musu umurni dasu fita, awaje ne take sanar dasu cewa su kasance masu Adu'a ga marasa lafya don hakan shima yana daya daga cikin aikin ku" tana isa wajen ya k'walam tayi Dariya tace "Baitu tana nan lafya anyi aiki tana bacci sai nanda awa uku zata farfado amma da sauran rina akaba
[2/15, 7:47 AM] Melody🎤🎤: 💔 *DASHEN* 💔
       *ZUCIYA*

DASHEN ZUCIYAWhere stories live. Discover now