PART TEN (10)

803 45 0
                                    

ZURI'A

#********#
Inata had'a zufa, tamkar mara gaskiya, Inda na hango motar tasu tana reverse zuwa inda make.
  Sannan duk suka sauko.

Dana sake lekowa kawai Naga suna tambayan Aunty Hanifa.
Hajiya ce ke tambayarta. Kuma bansamu naji abinda sukace ba, kawai naga su Hajiyan sun nufi cikin gida.
(Inna lillahi wa inna ileihi rajiun),
Inata zabga addo'i, Allah sa karsu shigo suganni.
Kawai naji anja gate an bud'e😥😨.

Kameela ce tafara shigowa, taganni. Niko nakara labewa a kusa da bongo.

LAHAILA HAILLAHU, shine abinda tafara fad'a, sannan takara dacewa; Mama wallahi itace, fateema ce wllhy, mama itace kushigo kuganewa idanuwanku.

Ban cemusu komaiba, inata nunfashi sama sama. Kawai naji an sa ke bud'e gate. Su hajiya ne suka shigo a wannan karon😨..

Ban tseya naji maganarsu ba,  ina faman musu bayani;Hajiya don Allah ku tseya inyi muku bayani.....

Ban gama maganaba tayi saurin takatse ni dacewa; fateemah karki ta yar da hankalinki don mun ganki a gidan chief osofia, (shugaban masafa), daman tun farko mun rigada munsan kema akwai alakanki da masafa kuma ke dakanki ma safin kikeyi, amma bakomai bari inbugawa Mijinki yaxo yaganiwa idonsa.

Muna cikin maganan kawai wani security man yazo yakoremu cikin gidan.
Muka fita waje sunata Maganganunsu suna zagina, tun ina basu hakuri har nagaji nabari. inata kuka, kawai nakar6i key mota a hannun Aunty Hanifa, tana tambayata lafiya.

Niko Bance komai ba.

    ❤❤❤❤❤
Na shiga mota nata data, nafara tuki iya karfina, full speed.

Kukan danakeyi ne yasa nadena ganin hany'a.
Inata nadaman sausayin da yakayni gidan chief osofia😭. Cikin wannan yanayin nake, ban ankara ba kawai naga wani trailer yana zuwa da speed 😨.
Nayi nayi inkauce masa amma inaaaa Trailer'n ta taka motana kacha_ kacha 🚑....... (🙈🙈🙈🙈🙊🙊)..

#**********#

KUBIMU A ZURIA PART 11 KUJI SHIGABAN LABARIN.....

#VOTE & COMMENT#

A HAUSA STORY (ZURI'A)Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang