PART THIRTY FIVE 35

851 34 21
                                    

             AMEERA POV
Rabuwa'ta da Iman ke'da wuya nakoma d'akin momy cikin sany'in jiki nashigo na tsameta tareda Fidat, Banso hakan ba domin banason tambayarta labarina a idon Fidat domin ita yarinyace hakan zaisa ta'shiga damuwa.   
 
"Ammi sweery" :
Maganar Fidat ce tafitardani daga cikin wannan zurfin tunanin.
      Nayi murmushin karfin hali inacewa: Fidee sweery ya akayine.    
Ta matso kusa dani cikin shugwa6a tace: Ammi, Mommy tace yau da yamma zamuje shopping, muyi seyayyan kayan aure.
      
"Kaii Fidee mara kuny'a, dake za'aje seyayyar kayan auren'ki. 
   Na tambaya cikin fuskar mamaki.     
     
Ta'ke Momy ta'fashe da dariya a yayinda Fidat tagudu tabar dakin cikin murmushi...

Mommy tana binta da kallo har tafice sannan tace: Allah Sarki Y'ata Allah yasa ayi a sa'a🙏.
     
Na  amsa da Ameen ya rabbi, Sannan nafito d'akin nima.
           
Kitchen na'nufa direct, na shirya mana Snacks 🍔, tareda Hadija y'ar aikin gidan.

"Hadija mikomin ketchup achan sama👆.      
     
Ta amsada toh hajiya a yayinda tad'au kechup din ta'mikomin cikin murmushi tace: Aunty Ameera gaskiya kin iya snacks sosai, kuma ke gona ce a ko wani fanni.
     
Duk hankalina nakan bugar danakeyi a yayinda nace: Tohh Hadija sarkin surutu, wa yagayamiki ni gonace? ai ni y'ar kiwiya'ce sosai.
     
Tace: A'a gskiya ban yarda ba, ke kekkyawace son kowa kin Wanda yarasa, gaki dason mutane, kuma gakida kula da yara gaskiya Aunty mijinki yayi sa'a.
      
Cikin dariya nace: Allah koh hadija.........
     
Haka tad'inmu ta kasance da Hadija har mukagama aikace aikacen damukeyi.
     Da taimakonta muka shirya komai kan dinning Sannan nakoma kitchen nahadawa Iman da ilham Special nasu su biyu.. 
               ****
Na'kirawo kowa a dinning kuma   a gaskiya dukkan'su sunsha santi, domin momy tace diga yau ni'ce zan rinka yin snacks a gidan. Fidee ma'ta d'au santi sosai😊.  
     
Momy tad'iba kad'an tayi wrapping, sannan ta ajiyeshi special na Abi,  Niko nad'au sauran na'ajiyewa Amrat a food wormer, domin yau sunfara exams tunda safe ta tafi school.
      
Da hannuna nayi feeding na Iman, ta ciny'e abincin duka. Ilham koh tace ba'zataci abincin ba😡,
       
Raina ya6aci sosai amma ban nunamata hakan ba domin sona ke muhad'a kai muzauna cikin zaman lafiya da lumana tareda ita...
       
Domin y'arinyar tana burgeni sosai, babu abinda ya'rabata da Farees, suna kama sosai, dariyan'su iri d'aya😘, tafiyar'su iri d'aya😘,  murmushin'su iri d'aya😍,
Ga kuma hallayyar su iri d'aya (😡😡)

           *********
                 FAREES POV
Kwanan'mu uku a Abuja, zawa yanzu na'shirya duk plans d'ina na mallakar Companin Nasir. 
      
Ayanzu dei bamu fara maganar dashi ba, Amma nad'an ja'woshi kusa dani, kuma I was soo lucky mun zama abokai sosai👍.  Dashike kwakwalwar'sa ba'ta ja sosai, bai gane abinda nake shirinyi'ba shidei a zatonshi birgeni yayi shiyasa na'nemi abokantaka dashi. (Fool)
         
Inada gida'je da dama a Abuja,
        
Amma na'sauka a gidan dake unguwar maitama domin a chan ne gidan Nasir yake shima....

        NASIR POV
           ❤❤❤
"Sunansa Farees d'an Alhaji Fareed Sudaiz, da wani balarabe Habib Abu Dhabi.

Abba ya lunshe ido tareda cewa: lallai kayi kokari sosai and iam soo proud of you, da yardan Allah wannan companin zata kara maka suna dakuma masayi a duk Duniya.
    
Umma ta'shafa hannu a fuskarta tanacewa: Ameen ya rabbi, na fi kowa farin ciki domin D'ana zaifara sabuwar rayuwa...
     
Ta'ke na gyad'a kai sannan nabiye dacewa; Na'gode sosai, amma gaskiya ba'zan sake wata sabuwar rayuwa ba....   

Da wannan maganar na'tashi nabar d'akin cikin 6acin rai😡...
         ***
Na'koma d'aki, na wasa ruwa sannan nakira DSP Aliyu, Ringing d'aya, biyu, a'ta ukun yad'aga wayar.  Muka gaisa,  Daga bisani natambayesa maganar case d'in Dr Amar.    
Cikin sayin mury'a yace: muna kokari, amma fa sonake kazo domin akwai wata bayanin danakeson in maka.
     
"Alryt ba masala zanzo da yamma" .
Mukayi sallama sannan na kashe wayar.
     
Jim kad'an, Kameela tashigo d'akin cikin sallama dakuma girmamawa tace: yaya nakawo maka invitation cards na graduation namu.
     
Na mika hannu nakar6i Cards d'in cikin mamaki nace: Cartin biyu kika bani kodei kuskure ce.
       
Jikinta duk yayi sany'i a yayinda tace: ina tsane Cartin guda biyu nabaka kuma inason..........
             ****
        KAMEELA WADA POV

A HAUSA STORY (ZURI'A)Where stories live. Discover now