PART EIGHTEEN (18)

716 44 1
                                    

ZURIA

🔆🔆🔆🔆🔆
FATEEMAH MUDEI BAMUSAN INDA KIKEBA, BUMUSAN KO KINA RAYE KO BAKYA RAYE BA.

INMA KINA RAYE NARUBUTA WANNAN SAKONNE DON NASANAR DAKE HALIN DA MUKE CIKI.

SATI DAYA GABATA ANYI POLITICAL CONFLICT A NAN ABUJA WANDA A SANADIYAR HAKA AKA KASHE ABBAN KU.

BAYAN KASHESHI DA AKAYI DAGA BAYA SUKACE SUNGANE CEWA SHIYASACI KUDIN GOMNATI KIMANIN MILLION DARI DA WANI ABU TA DALAR AMURKA, SANADIYAR HAKA YASA AKA KWACE DUK DUKIYARMU, BA ABUNDA SUKA RAGEMU DASHI SE KAYAN DA YAKE JIKINMU. SUN RUFE DUK BANK ACCOUNT NAMU.

YENXU DEI BA YEDDA ZAMUYI DOLEMU MUKAY ZURAH GIDAN NASIR DOMIN DUK HALIN DA TA SINCI KANTA A CHAN ZAIFI MATA AKAN HALIN DAZATA SHIGA CIKI INMUN TAFI TARE.

YENXU ZAMU TAFI GWARINPA MUJE MUNEMI KO LOCAL GIDAN HAYA DA KUDIN FADILA DOMIN BASU RUFE ACCOUNT NATA BA ITAKAM. WATO GIDAN DA ZAMU SAMU MU ZAUNA B4 KUDIN SUKARE, W/SLM📜.

Shine abinda yake rubuce akan paper.

Ina karantawa namike, inacewa Aunty Sakina: ta kulamin da zurah nidei zantafi domin banga tazamaba.

Kukanda nakeyi ne yasa doctor yafito daga d'akinsa yanacewa: bai kamata indinga kuka hakaba yenxu lokacin shan maganina yayi, don haka intseya inci abinci insha magani ind'an huta kad'an inyaso da yamma naje.

Yaga ko sauraronsa ba'nayi, tamkar hankalina baya jikina. Dakanshi yazo yakamani cikin nitsuwa yace; inyi hakuri inzauna inci abinci insha magani tukunna.

Inata bashi hakuri: Doctor a yenxu banda lokacin cin abinci nidei kabarni intafi kawai shine mafita.

Ransa a6ace yayinda yafisge hannuna: Fatima yazama dole kizauma saboda ba'a skipping nashan magungunan, idon kuma kin dage, yanzu zanyimiki allurar barci sannan inringa turamiki magungunan ta Oxygen 😭.

Yanzu dei za6i yarage gareki...

#**************#

KUBIMU A ZURIA PART 19 KUJI SHIGABAN LABARIN❓❔❓❔

#VOTE & COMMENTS#

😘😘😘😘

A HAUSA STORY (ZURI'A)Where stories live. Discover now