PART THIRTY SEVEN (37)

828 41 66
                                    

 (☝👆 little Farees welcome to the world, and welcome to Sudaiz Family☝👆)

                  ZURIA

(This chapter is dedicated to Ansar_Umar thanks for voting and commenting😘😘😘😘😘)

          ❇❇❇❇❇❇❇❇❇
A yau Aminu Kano international Airport , cike take dam!!! da mutane dakuma y'an_sanda. Kowa na'jiran saukowar Dr Farees....
Sati guda dayayi a Abuja wasu gani suke kamar sheraku yashafa domin suna matukar ji' dashi a jihar Kano👍.

                 ****
A'ta bangaren gidan Alhaji Fareed Sudaiz kuwa, Bikin Sunar yarinyar Hajiya Aisha (kanwar Alhaji Fareed), mutane sun cika gidan sosai, kowa na cikin farin_ciki musaman ma Ameera domin Sunan Farees aka sany'awa jaririn.  Hajiya turai ma yau ranar farin cikin tane sosai, domin Hajiya Aisha ta'nuna musu so da kwana mai zurfi tunda har tama D'an_lelenta takwara. 

Duk da cewa Farees yanada takwara da dama a Duniya amma Alhaji Fareed yafi nuna farin cikin'sa da wannan Sunar domin bai ta6a tunanin Hajiya Aisha zata ma d'anshi karamci haka ba duk da cewa yasan D'an nashi  is I don't care type bai damu da'duk irin abubuwannan ba, atunanin sa kauyanci ne dakuma Zubar da Class😏.
          
Fidat ta'tashi cikin sananin farin_cikin karamcin'da Hajiya Aisha tama Yayan'ta wanda tafiji dashi a duk fad'in Duniya,

Tun awaya tabugo masa, tayi mishi albishir akan tokoran'da yasamu,  Amma kwata kwata  Farees bai damuda maganar ba iya "toh" kawai yafad'a yayinda ya kashe wayar.  

Fidat ta'6ata rai matuka domin ita kanta halin yayan nata haushi yake bata watarana😠.
           #********#
American founders university, sunfara exams last week, Amra ta tattara kayanta ta'koma schl, domin ta'saba komawa a duk lokacin jarabawa.

Ameera ce ta'bugo wayar'ta tun asubahin farko tafad'a mata maganar takwaran dakuma dawowar farees. 
Tsalle tarapka kan gado 💃 tana taya masoyin nata farin ciki duk da cewa tafi kowa sanin halin Farees bai damu daduk wa'ennan abubuwan ba amma duk da hakan zatayi karanbanin bugomasa waya tafara mishi albishir domin tasan babu wanda zaifad'a masa don kowa yasan halinshi😖...
        ✳✳✳✳✳✳✳✳
Fuskar'ta cike da farin_ciki a yayinda ta rapka tsalle kan gadon'ta. 
A lokacin Mufeeda ta 6ata fuska ta'tashi, daman barci take bata farka ba tsallenda Amra tayi ne yatadata duk da gadon'su tanada nisa sosai.
   
Cikin masifa tace: haba amra wani irin abu ne haka kinsanfa jiya bamu samu yin barci yedda muka saba ba gashi kuma muna da paper 9:00.
     
Amra bata ce mata uffan ba se faman tattara kayakinta datakeyi.
Mufeeda ta'yi mamaki shirun da tayi sosai domin kowa yasan Amra masifaffeyace ba'ta ragewa mutum,"tabbas ko ruwa bata tsami banza".
     
Cikin kamun kai mufeeda takaraso gadon nata, (Daman mufeeda kawar tace sosai babu wanda ke shiga sakaninsu se Allah mahalicci,), "Besty lafiya kike tattara kaya? kodei kin manta muna da paper yau".
     
Amra ta d'aga ido cikin 6acin rai ta buga'mata wani harara sannan tad'auki jakar'ta mai doguwar hannu tafice cikin sauri. 
  
Mufeeda ta girgiza kai tanacewa tace: best of luck besty, Sannan tahad'a da dariya domin Bestin nata na birgeta sosai😍.
         ***
     Amra tabud'e Farar Venzan ta, tashigo. tasany'a seat belt Sannan taja mutan in full speed.
    
A harabar fita main gate na makarantar, Mai_gadi ya tseda ita, domin campus student basu saba fita alokacinba.   

A HAUSA STORY (ZURI'A)Where stories live. Discover now