PART TWENTY NINE (29)

1K 40 3
                                    

                 👆☝ILHAM👆☝

ZURI'A

         KANO NIGERIA

              *****

Bud'ewata keda wuya, naga shigowar su Mommy.
Cikin mamaki momy tace: Ameera ashe har kin dawo.
  Na kad'a kai alaman Aee sannan nakar6a musu kaya, muka shigo palour.
     Fidat ta yada gelen ta, tazauna kan kujera a gajiye tace: Ameera yaushe kuka dawo gaskiya kun jima sosai.
Nayi murmushin karfin hali tareda cewa: wallahi street d'in mutane sunyi yawa go_slow ce ta rike mu.  
Mummy tamike da duk kayayyakin da taseyo tanacewa: inji dei bai ajiyeminke a rana ba. 
Nasake yin wata murmushi. 

Alokacin ta d'au kayanta tashige daki.

      Niko na gyara zama inata tunani.   Fidat ta tashi kan kujerar ta tadawo tazauna a kujeran danake.
"Amaryan April".
Tayi murmushi tare da kama hannuna : gaskiya kam April zaku sha biki, domin kinsan surukin naki nason bidi'a sosai

Cikin launin wasa na ture mata kai yayinda nakecewa: Nidai surukina ba d'an  bidi'a bane kawai dai duniyan ce tazamo haka. 

Tafara dariya sannan ta mike takama hannuna tace: muje d'akina akwai d'an gist da nakeson muyi

Natashi nabiyota mukaje dakin, shigowarmu keda wuya tad'au towel nawanka tashigo toilet, (Lallai fidat y'ar wayo ce, gist d'in kenan)
 
Nad'auko system d'inta ina kallon pre wedding pics d'insu, dashike na su na many'a ne tun yenzu suka fara d'aukan pre wedding pics.

    ****
  Saf! Saf! Saf! Ta kammala wanka sannan ta fice tad'an shafa mayyuka da d'an simple makeup, sannan tasa d'an karamin riga zuwa guiwa da pencil trouser har kasa.

"gaskiya matar fawas ta hadu".

Ta sake dariya, ta fad'a kan gado tanacewa: gaskiya kam matar Fawas tafi Fawas kyau.
 
A taake nahad'a fuska. na6ata rai " gaskiya ban yerda ba.

Cikin wasa ta sauko kasa ta sunkuya tareda neman afuwa " toh natuba bazan sake 6aromiki fawas nakiba.
  Nakama hannun ta inacewa: toh kanwata me labari?.    

Tad'an ture baki cikin shugwa6a tace: sister na, gobe birthday fawas naki fa na kawo miki IV ina son muje tare.
  
Nayi wata doguwar murmushi tare da cewa bakomai kanwata Allah ya kaimu.
 
Wuf ta mike tayi hugging d'ina sooo tied " ur the best sister ever👍 "

  AmeeraAmeera, Ameera,...

  (Mummy ce ke kira ta.....)

 Na amsa da na'am. Sannan na tashi cikin rawan jiki naje palour na sameta zaune a kan kujerar sofa.
 
Sunkuyawa gaban ta nayi, muryata na karkarwa yayinda nace: na. na. na'am momy.    
  
Ta d'auki lylon bags ta mikomin "ga wannan musamman don ke na seyosu kiyi anfani dasu sosai.
  
Cikin fara'a nakar6i Leather tareda mata godiya mai zurfi,
Da sauri na mike, zan tafi kenan ta dakatar dani, dacewa" Ina wayar da kuka seyo?".
   
Na rasa wace amsa zanbata  muryata narawa yayinda nayi ajiyan Zuciya, nafara mata kame kame: Momy fa kinsan maganan........
   
Ban karasa furucina ba, ta katseni dacewa:  Ameera go straight to the point ki fad'amin kodai kema Farees yamiki wannan halin.......  
 
Nayi saurin katseta dacewa: A'a Mumy ni ce dai nace masa banaso kinsan......
  
Ban gama magana ba ta tsawatarmin dacewa "ina wayar? kodai bai sayo miki ba.
     
Cikin damuwa nace: Aee bai seyomin ba.
   
Bata ce komai ba ranta ya 6ace sosai, yayinda ta d'auki waya tabugawa Farees.  "Kadawo gida yenxu yenzun nan ina son ganin ka"

A HAUSA STORY (ZURI'A)Où les histoires vivent. Découvrez maintenant